💞💕HERBEEYBTEEY💘
Written by Beelkeey shuwerh✍🏼
SEASON 1
Episode 9
Dedicated to Bint Uthman, zee sarki , beena ,ayshat , miss biey cholli , ummey sullub'awa , HABIBTY novels fans dama readers baki d'aya.Haka kwanaki sukai ta wucewa HABIBTY tazama yar gida , dan zuwa yanzu har hira suke sosai da faruq ya abbakar dama bai cika zama ba, bama kamar mariya itace k'awarta komai zasuyi tare sukeyi, dan HABIBTY har koyawa mariya karatu take , ko kuma ta jiye mata hadda .
Shaquwa mai k'arfi ce ta shiga tsakanin ta da faruq , yanzu kam mommy batada me tayata hira se idan daddy ya dawo.
HABIBTY kan shiga d'aki ta kulle kanta taita kuka in ta tuno da family nata, in an tambayeta meya faru tace bakomai.
Tunani ne fal a tattare da yarinyar dana hango a cikin makeken d'akinta , zaune take a gefen gado ta zuba uban tagumi , ta lula duniyar tunani , kiran data jiyone yasa firgigit ta juya.
Haba jidda ya kamata kirage tunanin nan haka idan baso kike ki d'aurawa kanki ciwo ba, bazan iyaba ummey in ma banyi ba , banwa kaina adalci ba.
Wallahi ummey ina tunanin halin da farida take ciki , sam Abba baimata adalci ba .
Kiyi hak'uri jidda tabbas abban ki be kyauta ba,haba ummey yanzu yasan wani hali take ciki, yasan gurin da take kwana, yasan me takeci yasan wace irin rayuwa takeyi ? " fisabilillahi"
Hakane jidda al_amarin abin a duba ne amma sedai muyita addu'a , Allah yasa yagane gaskiya ita kuma Allah ya kareta a duk Inda take."Amin ummey" tafad'a tana goge tears d'inta.Farida ce zaune a kan makeken bed dinta, wani small picture ne a hannun ta , ta rungume shi tsam a chest d'inta kuka take sosai tana surutai , am very sorry papa nakasa cika wasiyan daka barmin , haka Allah ya k'addara min rayuwa forgive me papa ba laifi na bane, bansan menayiwa abban jidda ba ya wulak'anta ni ya manta al_khairin dakai masa kana raye , yaci amanar abota ka , kuka take sosai tana buga kanta a bed dinta, ta d'au about 30 minutes tana kuka dataga ba mahalicci se Allah ta rarrashi kanta , toilet ta shiga tayi wanka ta d'auro alwala, tana fito ta zauna akan stool din mirror ta shafe jikin ta da lotion me dad'in k'amshi, bayan tagama ta nufi wadrop dinta ta ciro wata sky blue Holland with touches of pink ta saka, d'inkin gown ne daga sama ta kamata , daga k'asa kuma ta bud'e sosai hijab d'inta ta saka tayi sallah , bayan ta idar ta d'akko pink veil tai rolling, wani uban high hill ta d'akko pink ta saka sannan ta d'auka wannan picture d'in a hannun ta, black space tasaka saboda kumburan da idonta yayi sannan tafito, parking space ta nufa wurin wani motan ta range rover bak'a se kyalli take ,tinted sosai and glass in Motan irin Wanda bullet baya shiga ne.
Shiga tayi tamata key , tin kan ta k'arasa gate, gate man ya bud'e mata dawani matsiyacin gudu ta fita daga gidan.
Gudu take bana wasa ba wayanta ta jawo tai texting wani number, sannan ta cigaba da gudu kaman zata tashi sama , bata wani dad'e ba ta iso kano saboda gudun datake bana wasa bane , gudun ta cigaba dayi har seda ta iso rijiyan zaki second gate, kofan wani makeken gida tai parking, kana ganin gidan kasan masu shi sunci sun tada kai.
Zama tayi acikin motan ta , ta cire space in fuskanta, gidan take ta k'arewa kallo tears na race akan cheaks inta , kifa kanta tai akan stearyn motan tana kuka me ban tausayi.
Jidda ahankali take tafiya ta dawo daga islamiyya , kana ganin ta kasan tana tare da damuwa, tinda ta hango mota a k'ofar gidan su taji wani nutsuwa na ratsata har ta k'araso , handle din k'ofa ta riqe zata Shiga, se kawai ta juyo baya tafara dawo wa.
Farida na d'agowa taga Jidda na nufota tai sauri taima motan key tajata dawani mahaukacin gudu, durk'ushe wa jidda tai a gurin tana wani matsanan cin kuka , "wallahi itace "why farida bazaki bari naganki ba ? Do you know how much I miss you ? Dan Allah ki dawo sumbatu take kaman mahaukaciya , seda taga ba mahalicci se Allah sannan ta tashi ta nufi gida, tana tafiya tana kuka har ta k'arasa falo.
Abban ta da ummey ta tarar suna hira, umeey sannu da gida tafad'a tai wucewar ta , batare da ta kalli inda abbanta yake ba.
Jidda yakira sunan ta, tsayawa tayi chak batare data juyo ba hawaye na faman bin fuskanta , wai seyaushe ne zaki dena damun kanki ? Ranar daka dena ciyar damu da haram ,daga haka bata sake magana ba tai up stairs, tana shiga d'ak'inta ta fad'a kan bed tasaki wani irin kuka mai cin rai,
Ta dad'e tana abu d'aya taji kanta nawani irin sarawa ta nufi toilet , alwala ta d'auro ta dawo ta tada sallah.
Ahankali ta farajin nutsuwa na saukan mata , tana idarwa ta d'aga hannu tana kwararo addu'a sosai.
Ya Allah ka karemin yar uwata aduk inda take,ya Allah ka tsareta a duk inda take, ya Allah kasa k'arasa wa tayi saboda wani irin matsanan cin kuka data fashe dashi.
Gudu take na fitar hankali duk inda ta dosa kauce mata ake , wani irin matsa nancin ciwon Kaine ya rufeta ko gabanta bata gani ga wani dishi dishi da take gani, tana hawa titin kaduna wata mota tasha gabanta, wani wawan birki taja, ta tsaya.
A hankali ta d'aga kanta ta kalli mirrorn motan ta, wata motar ta gani a bayanta dakuma both side nata.
Kawai dai sun sata a tsakiya ,cikin azama tai locking motan "wayanta ta jawo" dakyar ta nemo numbern haidar tai dialing.
Yana ganin farida CE, ba tareda b'ata lokaci ba ya d'auka, "lion help me " shine kawai abin da ta iya fad'a ta sume da picture dinnan k'am_k'am a right hand nata .
What happened? Farida kinaji na? Kina ina? Duk ya rikice se surutai yake, katse kiran yai ya kirawo simaba , hellow oga bai bari ya sake magana ba yace , ina farida tace maka zata yau ,muryan sa na rawa yai maganan dan yasan she is in danger.
Kano ya fad'a muryan sa d'auke da tashin hankali dan yasan ba lafiya, kayi maza mu cimma ta karsu halaka ta , tohm oga .
Mota biyu haidar suka d'auka , d'aya shi kad'ai ne aciki d'ayan kuma yaransa ne , dawani ma haukacin gudu sukaja motocin.
Fuffutowa sukayi daga motocin su, kowa d'auke da gun a hannun shi Harbin motar ta suka farayi kamar ana yak'i, seda sukaga Moran ta chanja kaman ni sannan suka kyaleta suka koma motocinsu suka tafi.
Suna tafiya su haidar suka k'araso , baiko tsaya kashe motan ba ya k'araso gun motan farida handle din Motan yaja amma yak'i bud'ewa kasancewar ta kulle taciki, gashi kuma she Is unconsciou bare ta bud'e...Yar[truncated by WhatsApp]
