31

809 49 0
                                    

💞💕HERBEEYBTEEY💘

            Written by beelkeey shuwerh✍🏼

            SEASON 2
                   Episode 13

® ​​REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS​​

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://
maryamsbello.blogspot.com

Follow me on wattpad @beelkeey Shuwerh

*Dedicated to My dear and only Aisha Aliyu garkuwa,  shafinnan naki ne kekadai ban had'aki da kowa ba,kiyi yanda kikeso dashi Allah ya k'ara miki basira da kwarin ido Amin, no need for long easy you know* *i❤you💯 #one love 💞ana mugun tare lyk sosai da sosai.* 🤝

Dai_dai lokacin Amir ya shigo cikin tashin hankali yace " oh Ammey tana da wanda takeso fa, and da bakinta tafad'amin she can't do without  him so please Ammey kibar wani maganan had'amu aure".

" rufemin baki koda kai nake magana?  Daughter  dagaske ne kinada wanda kike so ", shiru Farida tayi batace komai ba da sauri Amir yace " wallahi Ammey kunyar ki takeji shiyasa ta kasa magana dan Allah kibar maganar ".

Cikin b'acin rai Ammey tace"wai yaushe na fara wasa dakai ne?  wallahi ranka zai b'aci dakai nake magana ne ko kaine bakin ta? " cikeda haushi ya mik'e ya tafi d'akin sa.

Da sauri Farida ma ta mik'e ta nufi d'akin ta sakamakon kukan dake neman kwace mata,  tana zama wayanta ya fara ringing k'ok'arin saita kanta tayi amma Ina kuka yaci k'arfinta, d'agawa tayi batare da tace komai ba.

" Hello sweetheart  na ", fashewa tayi cikin matsanan cin kuka, " ya Allah Farida meya same ki?  Are you alright?  Why are you crying?  Waya tab'amin ke?,  sam ya kasa nutsuwa dan sosai kukanta ke d'aga masa hankali.

" Lion you know I love you and I can't do without you", Said Farida in crying tone.

" yeah I know sweetheart and same here,  so calm down and explain what's wrong "  yafad'a da muryan rarrashi.

" lion how do I do?  I can't say no to Ammey, she is my everything  how can  say no to that amazing Mum that only left for me,telme how!!!  how!!! " ta k'ara fashewa da kuka.

Rarrashinta yayi tayi,  seda tayi shiru sannan ya sake tambayar ta,  bata b'oye masa komai ba,  sosai shima ya damu dan dama jikinsa na bashi ba lallai ya samu Farida ba saboda asalin sa,  hanging  wayan yayi dan bemasan me zaice mata ba all he know is he can't do without her, dan Santa a jinin sa yake .

Ganin haka hankalin Farida ya k'ara tashi, fad'awa kan gado tayi ta saki kuka me ban tausayi, ahankali ammey ta k'arasa ta dafata,  da sauri ta tashi tana goge hawayen ta dan kar Ammey taga tana kuka, sedai kash ta makara Dan already  Ammey ta ganta. 

Murmushi Ammey tayi tace " ashe haka 'yata ta fad'a soyayya ,  cry no more kinji ba Wanda zai rabaki da masoyin ki Allah ya tabbatar mana da alkhairi ",  hannu Farida tasa tana covering  face nata dariya Ammey tayi tace " yau kuma ni kikejin kunya to bari na baki privacy ki kira shi kice Ammey tace bame rabaku se mutuwa ".

Fita Ammey tayi itakuma cike da happy ta d'akko wayar ta,  ta dnnawa Haidar  kira.

K'in d'agwa yayi Dan inya cigaba dajin kukan ta shima kukan zaiyi,  ganin yak'i d'agawa ta turo masa massage kamar haka ;

Zuciyata da taka abokan juna da basu rabuwa ko a gun kwana,  ina a farke ko acikin bacci na kai nake tunani cikin  kwakwalwa ta,  da wani zaya tsaga jinin dake jikana daza yaga naka yana ta gudana, akan k'auna na manta kaina masoyi na nake tunawa.
      Zan rayu dakai zan mutu dakai abadan dani dakai zamu zauna,  please dear  pick up my call I want to tell you something,  take care I love you muahhhhhhh.

HABIBTYWhere stories live. Discover now