NAZIR

546 16 3
                                    

*🧑🏻NAZIR🧑🏻*

    _*(The journalist)*_

  *(Based on Lov and Romantic story)*
     
    *Na*

    _*Janaf ce*_✍

*WATTPAD:janafnancy*

_*INTERLLIGENT WRITERS ASSOCIATION*_

*DEDICATED TO U MY SAHIBA HAFSART HAFNAN....Kisani ki kara sani Ni jameela janaf ina miki so Filla babu algus*

*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*

_*Ya janaf iz back again...Akarona uku yana tafene da sabon salo mai Tafiya da salon zuciya...Duk abunda mutum yagani yayi dai dai na suna,kona gari,kona halayyah,to ansane domin kawata lbri....lbrin basira tace nina na sarrafa kwakwalwata wlh juyamin lbri zai sa aga fushina....Janaf*_

_Note:Duk wanda bai fara daga farko ba....to kada sai nayi Nisa kunji ana zuzuta abu a groups kudameni da tambaya ta pc....Wannan karan babu uziri so start from d begining guyzs_

1/2

*Kano*

Zoom Road

Dahanzari ta fito Rataye da yar jakarta a kafadarta tana Fadin"Anty ni nayi Harama fa"Wacce aka kira da Anty ta waigo tana kallonta wata matashiyar macece wacce ashekaru baxata wuce 34 da haihuwa ba tana dukene a tsakiyar falon da babu komai sai wani kafet daya malale dakin fulas ruwan zafine agabanta da kofuna tana tsiyayawa tace"Haba NUSIBA Bafa ki karya ba"Wacce aka kira da Nusiba na kallah matashiyar budurwa wacce ashekaru bazata haura 24 ba doguwa ce tana da fadin fuska hancinta dan daidai da shi shi ba dogo ba shiba gajere ba bakinta nada dan fadi kadan idanunta manyane sunmata kwanya dauke da gashin ido sanye take dawata atamfa riga da zani jikin atamfan green and white sai ta sanya hijabinta fari bakin takalmi ne akafarta sai jakartama bakace wata tecno ce ahannunta taji robali take ta faman dubawa data latsa sai tayi wani tsuwa 😂😂😂

Tafiya tafarayi Tana Fadin"Anty wlh banson na makara....Sai dai in nadawo...."Dawo ki karya Nusiba"Sukaji anfada daga bayansu koda bata waigoba tasan waye cikin sanyin jiki tadawo falon ta zauna shikuma ya kariso dattijune akallah zai kai shekara47  sanye da jallabiya baka gefenta ya zauna yana Fadin"Suwaiba fifitamata ruwan shayi ya wuce tasha da sauri"Da hanzari kuwa tahau fifitamata shikuma ya jawo buredin yana Fadin"kyaje aiki da yunwa Nusiba aigwara kici ko dan yayane...Don fa ke Suwaiba tai tashin Asuba"Mirmishi tayi tana kaloonsu cike da kauna da soyayyah kan ta mikamata kofin tea din ta amsa tana sha shikuma yana gutsiramata buredin kotace takoshi sai yace tadan kara Ahaka dai sai da ta shanye mikewa tayi tana rataya jakarta tace"Kawu zan wuce bani son zuwa na na farko nayi african time...Kagani sai da na sha wahala kafin su daukeni aiki"Jinjina kai kawu yayi yana Fadin"gaskiyane komai mutum zaiyi to yayi tsakaninsa da Allah da jajircewa wurin rike aikinsa da daraja...Ungo dari biyu ce kiyi na mota saura kici abinci kada kifara ki zauna da yunwa"Noke hannu tayi zatayi mgana kallon dayamatane yasa tasa hannu ta karba ta godiya har waje suka rakata suna mata fatan alheri da fatan samun Nasara.

Kwallan dake shirin zubomata ta maida Aranta tana girmama darajam wa"inan bayin Allah da suka inganta Rayuwarta Alhalin mahaifinta na raye yana da abun zai iya mata komai aduniyar nan ammmh kash rashin dace da uba na gari duk shine silar komai....lokacin damuna ne adaren jiya ankwana tsala ruwa kamar da bakin kwarya harda wajajen Asuba shiyasa harta kariso bakin titi babu ko mahalukin data hadu dashi titi kamar anshare tayi tsaye tana addu"an Allah ya kawo yar kurkura cikin gaggawa,tafi minti goma ko kare bata gani ba dayake kuma lokaci tayi sassafe sosai wayar hannunta take latsawa tana duba lokaci tsaki taja Aranta tana fadin"Kai Allah ka azurtamu yanzu inda inada motata mezan tsaya jira'!mtswsss wani tsakin takara ja ammh sai me tundaga nesa ta hangi wata bakar mota range cover ta rugo da gudun bala"i tundaga nesa Nusiba ke tsinema mai motar saboda yadda taga yana gudu kamar zai tashi sama yazo giftata kenan kawai sai ji kake facal!facal!yamata wanka da ruwan kwatamin da ya taru adan gefen titin sakamakon ruwan dakayi ta laftawa jiya tundaga sama har kasa ruwan jar kasan ya wanke har idonta cikin bakin da takaichi Nusiba ke bin jikinta da kallo kan tabi motar da kallo cikin bakin ciki hawaye ya zubomata bata san sanda tace da karfi ba"Allah ya isa kuma wlh ban yafeba"tafada hawayen na ida zubomata kawai ta juya takoma hanyar gida da sauri tana zubar kwallah.


You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 24, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NAZIRWhere stories live. Discover now