page 17-18

112 7 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

☘☘ ☘☘ ☘☘

*AMATULLAH*
_baiwar Allah..._

☘☘ ☘☘ ☘☘☘

©®
*REAL SHAXEE🍒*

_GMAIL..._

zeenatdeens@Gmail.com

Shaxeezeenatdeen@Gmail.com

_WATTPAD..._

_@Zeenatdeenshaxee..._

_Aduk inda kuke masoyan amatullah ina jinjina muku kuma ina gaisheku sosai da sosai'..._





*PAGE 17-18*
_____________
''Awai,masu cewa bata ta nakeso inyi kawai,shiyasa,nasakata a makarantar boko nidai no toshe,kunnena naci gaba da goya mata baya kowa,agarin yabonta,yake saboda tarbiyar ta kowa inzai yiwa yaransa,fada to da ita yake kwatan tawa akwai,wani dan mai gari yanuna yana,sonta,nikuma naki saboda,bashi da tarbiya kwata,kwata kakanmu,kuma yace saita aureshi nikuma nahana dayaga,itama tarinyar takishi sai yarabu,da ita inata murna mun huta kwatsam wata rana ta tafi kai nika ya tareta shida abokanan sa yayi mata fyade ya gudu haka wasu samari suka tsince suka kawo ta gida bayan tadawo hayyacinta take gaya mana wanda yayi mata damukaje gun mai garin aka tambayi yaron bai musaba yace shine maigari ransa yabaci kuma yace dole,saiya auretahaka aka,saka rana ana kokarin,yin bukin dukda banason yaron amma na hakura domun,hakan shine,mafutar,mu biki saura sati daya angon yagudu yace wai,bazai auri wacce ba budurwa ba anneme shi anrasa,haka aka ha'kura da auren muka rungumi kaddara nida ita kalanki ya tsaneta kullun hantara da kyara kamar ita,takai kanta yan garinma suyita,nuna ta kadanne daga cikinsu suke tausaya mata duk masu sonta suka gudu ana haka ciki ya bullo a jikinta bakaramun tashin hankali muka shigaba nida ita kakanki,yace sai an zubar nikuma nahana sam nace,baza a aikata sabo ba dani yakuma tsanarmu mutane,dasukaji har zuwa suke kallonta kullun cikin kuka take ina rarrashinta muka cigaba da rainon cikin da,aka gayawa mai gari,yayi takaici duk bayan kwana biyar zai kawo mata kayan abinci da kudi da kayan kwalama kuma yana zuwa dubata ahaka hat cikin ya tsufa rannan da rana tafara,nakuda nida wata aminiyata muke,taimaka mata tasha wahala sai bayan sallar ishah sannan ta sauka tahaifi ke kyakykyawa dake tana haihuwar ki ta kamo hannuna tace Inna ki riketa kamar yadda kika rikeni ki tar,iyantar da ita kamar yadda kika yimun tayi ilimi nagode da tarbiyar da kika yimun Allah yasaka miki da alheri karki bawa kowa ita ki riketa da kanki kuma kiyafemun dan Allah da ga nan tafara kalmar shawada Allah ya dauki abar sa, nayi kuka kuma nayi bakin ciki washegari da safe aka kaita makwancinta na gaskiya, nasamu mai gari da zancen wasiyar mahai fiyarki ya amuncemun na ri'ke ahaka nasa miki suna Hansatu kinada wata tara aduniya mai gari yamutu dama duk cikin yan uwansa shiyake sonki dan haka sukace kar akara dangan taki dasu, ina kula dake kamar yadda mahaifiyar ki tace inmiki shiyasa nadage akan saikinyi ilimi kinzama likita domun cikawa mahaifiyar ki burinta to kinji tarihinki kuma dan Allah kobayan raina kicika mana wannan burin namu.''
Nayi kuka sosai dajin asalina sai yanzu nagane dalilin dayasa,yan garin mu sika tsaneni dai,daidai kusuke sonta'' Naji inna kuma insha Allah zan cika muku burinku.'' Haka nakwana cikin bakin ciki da tunani rayuwata bayan kwana hudu Inna ta mutu nayi kuka iya kuka har zaucewa nakusayi tundaga sannan rayuwa ta ta canza Hansai kullun cikin azabtar dani take tahanani zuwa makaranta amma komai zatayimun sainaje kaka na ma ko kallona bayayi haka nake rayuwa cikin 'kunci ana haka 'kawar Hansai tabata shawara akan takawoni binni inyi aikatau ita kuma tadinga samun kud'i aikwa haka akayi taturoni saida na hada duk takadduna namakaranta kasancewar nagama sakondiri dina cikin hukuncin Allah aka mikani hannu na gari hajiya da mijinta da kuma yayansu uku daya namiji biyu mata suna kuladani akan haka nayi mata maganar kudin aikina ta dinga taramun inkoma makaranta nagaya mata labarina ta tausayamun indai wata yacika kawar Hansai tazo amsar albashina saihajiya tace mata tabiyamun kudin makaranta dashi tatafi wataran saigata da Hansaidin da kanta wai tazo tafiya dani hankakina yayi matukar tashi hajiya kuma tace ta ga uban dazai saukeni dataga sunayimata tijara yasa tayi polis waya sukazo aka kamasu akayi musu duka sama sama aka sallamesu tunga ranar basu kara zuwa ba nacigaba da karatuna cikin kwanciyar hankali yaron hajiya mai sun Isma'il yanuna yanasona iyayensa basu hanaba har aka saka mana rana wata rana muna zaune a farfajiyar gidan su saiga wasu samari su biyu suka shigo da huka a hannunsu babu kowa agidan sai mu sai maigadi suka kama dukansa wai kanwar su tana sonsa shikuma yaki kulata sanadin haka taso kashe kanta tana asibiti inata ihu akawo,mana taimako mai gadin yafuta dagudu dan kira yan sanda garin kokawa Isma'il ya sumar da dayan sai dayan suketa kokawa yanason kafa masa hukar a ciki cikin sa a Isma'il ya kwace hukar yalumawa mutumin aciki take yafadi yanata murkususu har ya mutu shikuma yana rike da hukar a hannunsa yana zufa yashiga rudu nima haka munrasa yazamuyi sai mukaji shigowar yansada nayi huf nakwace hukar tadawo hannuna da yansansan sukazo nace musu nina kasheshi aka tafi dani.

Da hajiya taji komai tazo tayi kuka iya kuka tace infadi gaskiyar lamari nikuma naki fada mijinta ya daukar mun lauya kasan cewar susuka kawo fadan tahanyar shigo mana gida ansamu shaidar haka tagun dayan damai gadi aka yankemun hukuncin wata shida agidan yari kinga wata ukune kenan yanzu haka saura sati uku in futa'' kuka Amatullah tasaka." Yanzu kinkusa tafiya kibarni kenan wayyo Allahna ya zanyi nikuwa kekike 'karamun karatu da nasiya yan zu kuma zakibar ni." rungumeta tayi tana lallashinta har tayi shiru.


_'BAN GARAN SU SADIQ..._

Suna zuwa gida suka huta antyn su tadafa musu tuwon shinkafa miyar agushi sunaci suna hirar su." Muyi sauri mugama lokacin haduwar mu da 'Yallabai yayi fa karyazo yana jiranmu." murmushi anty Mariya tayi ta kallesu tace. " Aikuwa karyagaji y......" maganar ta takatse saka makon kiran wayar ta da akayi wani daga gun aikinsune takirata tadaga tayi sallama saikuma tayi jim alamun tana sauraran abunda akecewa azabure tatashi tare da sauke wayar daga kunneta

Cikin mamaki su Sadiq suka mike suka rambayar ta " Lafiya kuwa maiya faru." cikin razana tace musu." Ansace yallabai Kabiru agun shayin dayace muhadu dashi yanzu haka ba asan inda yakeba." dukansu sunfurgita Abdullayi yakama hannun Sadiq yace." Zomuje dahuri bazamu rasa wata shedaba." aguje suka futa suka bar gidan.

AMATULLAHIWhere stories live. Discover now