Gabatarwa/ Gargardi

26 1 0
                                    

Wannan littafin kirkirarran labarine, domin nishadi da fadakarwa, kamanceceniya akan labarin wani a sani cewa ba da gangan bane face nazarin kwakwalwa.
Watpad ta baka daman commenting idan kana neman karin bayani akan sentence, wato jimla ko kuma kalma wato words akan abinda baka gane ba ko yayi maka dadi. Zaka iya long press din kalmar ko jimlar sai kayi commenting. Sannan ta bata damar voting domin karawa marubuci himma.
Acikin littafin zanyi amfani da yare uku wata hausa wacce itace jigo sai fillanci da kuma turanci.
Don Allah a kula da kalaman da za'ayi wajen commenting domin shi kansa marubuci ajizi ne, gyara ko kuskure an san dan adam dashi.
  Ina godiya ga wanda suka biyo ni domin jin abinda nazo dashi. Pls at every story end try and vote. Saboda na same good ranking thanks once again.
  Taku
Zeezee- zarewa
(Mrs. Abdul).

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Mar 29, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

FURAN DAJIWhere stories live. Discover now