14

812 30 3
                                    

TSAFI   💀     💀TSAFI
                   💀

1⃣4⃣tana kuka tafito Daga bayanshi tafara tafiya da kyar zata wajen momma, bakin mugun wani murmushi yake lokacin dayaga jini nabin kafanta, yasa JULAIBIB yace Bilal karkai haka kabari sukasheni amma kataimaki Farida plz, karka Bari mutanen Nan sukasheta, nahakura su kasheni amma, ka fitar da farida Daga hanunsu, jin kalamanshi yasa Farida ta tsaya chak, juyo da kanta tayi ta kalli Bilal da gudu tajuya zatakoma wajen Bilal,  bakin mugun Na ganin haka yadaga sandarshi yace;

FA' ur' thurs' os' rit' hagal' nauth' sig' GIBORRRRRRR'
Ya nuna Farida dake gudu da sandar, wani irin farin wuta Wanda tsakiyarshi wata irin faran magece aciki tayo kan Farida dawani irin gudu amma kafin yakaraso dayar FARIDA tadiro cikin filin tace,

Elements of d war,
I summon thee,
Nothing would happen to Farida,
SO SHALL IT BE.
Tunkuda Farida tayi tafada kirjin Bilal, yayinda wutan tsafin da magen suka shige kirjinta,tazube a wurin tana wani irin kuuwa, bakin mugu Ya kalli yaran yace ku dauko princes shikuma ku kawomin kanshi, wani irin karfi Farida taji yazomata dukda jini Na zuba Daga zuciyanta amma haka tamike tarike takobinta ta tsaya agaban Bilal da Farida tace kutafi wajen helicopter BILAL goooo, take farida out of dis environment, right dis minute, tarike takobin da kyau tana kallon masu tunkarota, Bilal yarike hanun Farida gam yace Julaibib, Julaibib Ya kulle idonshi yadaga murya yace Bilal go, am not afraid of death, Farida tace Bilal go, go with d thee protection,  d thee shall protect u,

BILAL yadaga kafanshi daya yajuya zaitafi,  jin ihun Julaibib yasa yakara juyowa gani yayi bakin mugun yasa bakinshi a wuyanshi da dogayen bakaken hakora yana yagan namanshi yanaci, yayinda wasu bakaken mage sunfarayo kansu, idanun magunan jaa,

Eeel Na ganin mage tafasa ihu tayi baya zata fadi, FARIDA tatareta, takalli Bilal Wanda kuka yake yana kallon Yanda bakin mugu da sauran mutanen ke yagan kayan cikin JULAIBIB sunaci,

Girgizan kasa dasukaji yasa kowa yadaga kanshi sama, wanan babban dutsen sukaga yana fito dawani irin wuta tasama, FARIDA tace Bilal u have to go, JULAIBIB is dead, volcano is about to happen,  run BILAL save Farida and urself, go Bilal.

BILAL jiyayi da mutuwa yayima dayafi, yatsaya cak yana kallon fuskan JULAIBIB hawayena fita Daga idonshi, FARIDA tace kowa zai mutu Bilal, lokacin Julaibib yayine, take heart, nd endure d pain, go 4 d sake of u godfather... go BILAL, wani girgiza kasan yakarayi su bakin mugu kowa yafara  neman hanyar guduwa, BILAL Na tsaye yarike zuciyanshi hawaye Na kwarara daga idonshi yana kallon hanjin JULAIBIB akasa..... FARIDA takara cewa go BILAL, Run BILAL.

Maman Abd Shakur😘

TSAFIWhere stories live. Discover now