13

3.1K 95 7
                                    

➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰

From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*dedicated to mansura Lady😘😘*

*Free page*

1⃣3⃣

*GARABASA 👉🏼an karbo daga abdullahi dan mas'ud RA yace na tambayi manzon Allah (S.A.W)wane aiki yafi soyuwa awurin Allah se yace biyayya ga iyaye*

*yana da kyau maza su karanta*

*maza dan Allah ku gyara tunaninku  kowa se fara to bakake fa? Wlh fin 50% na maza fararen mata sukeso mukuma anan Nigeria bakaken mata sune suka fi yawa shiyasa mafi yawan mata suka dawo yin bleaching saboda su samu su shiga daga ciki nasan akwai masu son bakake amma kadanne meyasa zaku meda hankali akan kyau kadai? Komin kyan mace inde batada tarbiyya da addini tobatai ba ko bakuji shawarar da manxo yabaku ba ?yace ku auri maabociyar addini ,yakamata ku gyara wasu fa komin rashin yin mace inde tanada kyau to suna so ga kamilai nan amma bazaa masu sallama ba saboda suna bakake, ni bance farare basu da tarbiyya ba aa ina baku shawara ku cire wannan tunanin a mind naku na dole se fara Ku nemi zabin Allah inka samu fara me tarbiyya fine seka aure abarka in kuma kaga wata baka me kyan hali da addini itama ka amreta akwai riba da yawa 1_zaka samu natsuwa2_ yaranka zasu samu tarbiyya,3bazaka cika samun hayaniya ba itafa me kyau tana kallon mirror kullum zata riga hangen har wanda yafika zata iya samu,4 -bazaka rika ziyarar asibity da wuri ba😜 and lots more ,bakaken mata suna da sirri na musamman wannan sede a tambayi me mata biyu😂, I'm preaching, giving u advise , kunsa mata duk sun bazama shafa bleaching agent wasu sunayin injection duk da wasu sun san haramunne wlh majority sunayi ne kawai dansu samu kasuwa yanzu harma fararen basa tsayawa haka se sunkara da mai kaga mace bauu kamar kataba jini ya fito ,in kun sauya suma maybe su sauya Allah yaganar damu*

*mata bleaching haramunne a musulunci say no to bleaching*❌❌

Shiru ba magana tasake dagowa ta kalleshi yanata kallonta yayi saurin sauke hannunshi tace"ina  yini?"again

Ahankali a yamutse ya amsa yace"lpy lau ya kk?"

Tace"lpy lau"

Sukayi shiru dukansu ya rasa ta ina zefara don batayi mishi ba fara de yakeso at least yashigo gida ya ganta tana wal_wal kuma ze rika zagayawa daita koina yana nuna matarshi ce yana me alfahari da hakan,

Kanta kasa can bayan minutes yace"mansura kinji hadin da iyayenmu sukeso suyi nasu hadamu aure meye raayinki?"

Kanta kasa fuskarta sam ba fara'a saboda ta raina kallon da yake jifanta dashi gabanta yama dena faduwa don tasan batayi ba, ahankali tace"ni me biyayyace a ko yaushe"

Yayi karamin murmushi yace"aure na bukatar yarda da amincewa bawai biyayya zalla ba saboda rayuwace ta dundundun su kansu iyayenmu bazasu so ayi abun ya kawo matsala ba nan gaba"

Ta daga kai kurum ,

Yayi shiru yanata kallonta sannan yace "gaskiya mansura ni banda raayin auren bakar mace farar mace itace zabina dake fara ce zan yarda na aureki amma yanzu inna aureki bazakiji dadina ba sannan maybe a kusa nakara aure kinga zan shiga hakkinki dan Allah kiyi hakuri"

RAGGON MIJI RETURNWhere stories live. Discover now