16

4.4K 113 1
                                    

➰➰➰➰➰➰➰➰
*RAGGON MIJI RETURN*
➰➰➰➰➰➰➰➰


From the writer of the previous story

*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*

*Wattpad@mumies122*

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*dedicated to mansura Lady😘😘*

*Free page*

1⃣6⃣

*GARABASA 👉🏼 Manzon Allah (S.A.W)yace idan mace ta kiyaye sallolinta na farilla tai azumin watan Ramadan ta kiyaye farjinta ta yiwa mijinta biyayya zata shiga aljanna ta kofar dataso*



*Shafin ka ne dan'uwa my yaya my guider $adik ¢hiro biyu u r very kind me zance maka ne sede naimaka  fatan alheri duniya da lahira Allah yasa agama lpy ina godiya da kokarinka Allah yabarmu tare😊*



Kallo me dauke da sako daban_daban Hjy abida ji take kamar ba ita bace duk kallon da zata mishi se taji tana k'ara tsunduma shaukin kasancewa tare da shi,

A b'angaren jamil ma wani kalar feeling yakeji game da ita kawai halayen ta da yawan kyauta rta suka sa ya mata babban wuri a zuciyar shi gashi ita d'in kyakkyawa ce da ba za ka gaji da kallo ba,

Daga baya se ta sunkuyar da kai don baza ta iya jurar kallon nashi ba,

Ganin ta duke ya saki murmushi ya shafi saje yana ayyana rikitawar daze mata don nan gaba ita da kanta zata rika neman a hadu musamman da ya gama karantar wacece ita,

Suna zaune duk Wanda yagansu zece ya da k'ani ne saboda yadda ta girme shi duk da bata fi shi jiki ba kuma basuyi kama ba,

Karfe 9 abban jameela ya dawo umma harta shirya gidan tsaf tanata kallon d'akin jameela da har yanzu bata fito ba tafita suka nufi asibity domin taga likita saboda sama_sama take bacci tasha different magani amma baya amfani saboda matsananciyar damuwa,

Bayan tafiyarsu da minti sha biyar jameela ta farka ta tashi zaune tayi mik'a baccin beko isheta ba fitsari ya tadata ta sauke kyawawan kafafunta kasa ta shiga toilet tayi fitsari tayi brush tayi wanka ta fito wurin wayarta ta nufa ta kunna sannan ta kabbara salla shaf_shaf tai raka'a biyunta ciff ta cire kayan sannan ta isa bakin mirror d'inta ta zauna daga ita se towel tafara shafe_shafe,

Tana cikin shafawa wayar ta tafara ring tai murmushi ta jawo wayar tana cewa "my sweet momcy" sede tana duba screen din taga new number taja karamin tsoki ta dauka tayi shiru,

Khalil da tundazu yake ta trying se yanzu ya same ta ya saki murmushi me sauti yace"amincin Allah ya tabbata a gareki kyakkyawa"

Ta ta6e baki ta girgiza kai tace"lpy tunda safe haka?"domin tagane voice nashi,

Yayi murmushi again yace"ki amsamin sallama mana"

Ta yamutsa fuska tace"na amsa a heart lpy?"

Ya rage voice yace"kauna ce sila na k'asa dena tunanin ki shine nakira naji yadda kika tashi If our well-being depends upon the interaction between events in our brains and events in the world, and there are better and worse ways to secure it, then some cultures will tend to produce lives that are more worth living than others; some political persuasions will be more enlightened than others; and some world views will be mistaken in ways that cause needless human misery."

RAGGON MIJI RETURNWhere stories live. Discover now