the story of arrogant Dr

1.8K 33 3
                                    

[12/31/2019, 10:02 AM] Maman Noorul Hudah: 👄👄👄👄👄
DR SAHEEB
💋💋💋💋💋
By maman noorul
Hudah

🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous, interllingent, and expert writers,we are the best among the rest.

Wanan littafin kagagen labari ne banyi shi dan cin zarafin kowa ba

Note:ban yarda wani ko wata ya canjamin labari ko a min editing ba please a kiyaye

Wanan littafi sadaukarwa ne ga fans dina masu patronizing littatafaina Ina godiya domin tabbas kun nuna min kauna ubangiji ya baku abinda yafi Wanda kuka bani

Note:littafin Free ne

Dedicated to hajiya Aisah Bashir d'anguguwa Ina Mika gaisuwata gare ki

________________
🅿1⃣_2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

SAHEEB specialist hospital asibiti ne babba Wanda da ka shiga zaka San ba any how hospital bane domin duk wani na'ura na duba jikin da gane cutar dake tattare a jikin dan adam toh akwai shi a cikin asibitin, environment din yayi ne kuma akwai likitoci masu illimi Wanda suka San aikin su

Wata nurse ce tsaye a receptionist sai kwaliya take ta shafa wanan ta shafa wancan ta dage Kamar her life depend on that make up

Wata kyakyawar budurwace ta fito daga wani ward tsanye da Kayan nurses tsayawa tayi tana kallon colleague dinta 

Murmushi tayi tace"habiba wai kwalliyar bata Isa ba haka kin gan inda kika Zama kuwa kamar zombi"

Murmushi habiba tayi  tare da kallon fareeda tace"fareeda please nayi kyau Ina son da munyi ido biyu da shi ya nuna Yana sona kawai ya ji sai ni"kallon bangon asibitin nayi sai na gan hoton wani hadeden Gaye a kasa an rubuta Dr SAHEEB

Murmushi fareeda tayi ta tabe baki ta kalli hoton  tace"hmmm iska na wahalal da me kayan Kara ke bazaki shafawa kanki lafiya ba ki nimi dai_dai ke,ke kanki kin San Dr SAHEEB yafi karfin ki"

Tsaki habiba tayi tace"please let me try my luck jo,there is no harm in trying "

Fareeda tace"I see,ke baki da tunani mutumin da baki tab'a gani ba sai a hoto be masan kinayi ba what makes you think be da budurwa?"

Habiba tayi tsaki tace"you always speak rubbish "

Fareeda tace"ni fa kin gan ni Nan a rayuwata bana son raini kuma irin maza Kamar Dr SAHEEB da gani yan rainin hankaline "

Kafin habiba tayi magana Aisha ta karaso itama fuskar nan taji foundation ga baki na kyali

Hararan habiba tayi,dariya ma suka bawa farida tace"kema Dr kike so?"

Aisha tace"ai nasan inda nike farar nan ourstory  will be love at first site

Dariya fareeda tayi zatayi magana sai ga in charge dinsu ya shigo yace"pls Aisha ki kira sauran staff din ga Dr ya shigo

Dafe kirji habiba tayi

_____________
Wani hadaden motar ne ya sauke shi kafarshi ne ya fara fitowa kafin jikin shi hadaden Gaye ne son kowa kin Wanda ya rasa domin fari ne sol kamar balarabe

Suit ne jikin shi baki yayi bala'in amsarshi

Inchage ne ya karaso da gudu jiki na rawa

Yace"barka da zuwa yallabai"ko kallonshi beyi ba ya dinga tafiya incharge na binshi a baya

Shiga asibinti yayi sai yatsina fuska yake

A ranshi yace"wanan karamin asibitin ne dad ya dinga damuna wai ya gina min asibiti kamar wani abin arziki and duk tarkace"

DR SAHEEBWhere stories live. Discover now