27

1K 64 4
                                    

_______________________
    
    _*MINENE MATSAYINA...*_

© _Hafssatu Musa_
      *Indon K'auye*

_*NO...27*_

  *Bayan wata daya*

A wata dayan nan Amal tak'ara shiga wani mayuwancin hali da ukubar datake sha bamai bata Abinci har zuwa wannan lokacin har sai taje tayi Aikatau gidajen masu hali suke samun Abincin dazasuci itada Basma, Kulsum sau biyu tana kawo Amal hari yanzu bata cimma burin ta Akan ta domin bak'aramin kwad'ayin jikin Amal take ba bare breast d'in ta hips d'inta
Shikam Abdul tuni Kulsum tamaida shi kala d'in ta da kuma k'arin magugunan datake bashi shima baya gajiya da sex d'in,

Tsugunne take tana k'okarin d'ora kalacin da zasuci ita da Basma  shigowar Amal taji da kuka dasauri ta mik'e ta nufe ta ''Lapiya Basma na?". ''Ummi ba Mutallab bane suki min dariya bana zuwa  makaranta ba  Ummi sai yaushe zaki sani makaranta nima mu dinga tafiyan tare da su mutallab," shafa kan
Basma tayi  ''zan sakaki kinji  Basma na jeki d'aki ganinan zuwa,"
"'Aaa Ummi ni inason in zauna kusa dake" Murmushi Amal tayi riko hannu Basma tayi ta  zaunar da ita jikin ta  Shekowar wani abu taji a jikin ta mai zafi dasauri ta  wantsara   Basma kuwa k'ara tasaki jin zafi jikin ta Kulsum ce tsaye gaban ta rike da cup ''A hakan zan sha ruwan zafi duk sun huce"

''Amma bai kamata ki watsamin su a jikina ba ga kuma y'ata da kika watsa mawa.''' Auuu gorin y'ar zakimin.''
  Kuka Kulsum ta saka dasauri Abdul ya fito ''Kulsum Lapiya ne?"
''Matar ka ce kimin gorin haihuwa mana don nace ruwan zafin da kawo maka sun huce shine ta karba ta watsa ma jikin ta  don tace nina watsa mata su," Abdul wani kallo yayima Amal dasauri ta sungumi Basma tayi hanyar waje da gudu domin bazata tsaya ya doke ta ba,

''Kiyi hakuri kulsum bari na shiga kitchen d'in nadafa mana wani ruwan zafi." Kulsum riko hannun Abdul tayi ''banaso ka wahala bari naje in Ummi ta had'a sai tabamu ka koma d'aki", Abdul komawa yayi d'aki bisa umurnin Kulsum, Kulsum kuwa d'akin Ummi ta nufa kwance take k'asa Kulsum wata harara ta watsa mata sannan ta shure ta da k'afa  razane  Ummi ta farka ganin kulsum tayi k'anta ''Aahh Kulsum lapiya dai?''
''Lapiyar ta kawo hakan ruwan  zafi  zaki tashi ki had'a mana nida mijina''
K'asa yima Kulsum gardama tayi jikin ta yana kyarma ta miqe ta nufi kitchen d'in.

_______

Haki take tayi har ta samu wani waje ta zauna tare da  fashewa da kuka ''kaico ni Amal yaushe *K'ARSHEN WAHALA*
Zaizo min ne  yaushe  zan samu y'anci ni."
''Ummi mutafi gidanku."
''Basma bani da kud'in tafiya Nigeria da yau sai nayi Arba da umma na da Abba da yah Abdul  Basma inason komawa Nigeria  nasha Alwashin tare da duk irin uqubar da zan sha  saina had'a   tafiya kud'in tafiya Nigeria",

*BAYAN   WATA BIYU...*

____
Kwance take wani irin zazzabi take fama dashi  sai Amai take duk ta galabaita dakyar ta sauko daga bisa gadon ta nufi kitchen d'in ta kunna gas tasamu ta d'ora mishi ko jallof d'in supergetti ne  ta zuba cefenen wani irin tuka ya taso mata  dasauri tafito tunkafi toilet tafara keyalan Amai dasauri ya nufo "salma meyasameki ne?".....

😂😂😂
*Anya oga Abdul baiyi ajiya ba nidai ba ruwana*🤤

*Wane hali Amal take ciki ne?*
*Ya rayuwar ta a gidan hasheem take ne?*
*Kulsum zata kyale ta?*
*Amal zata dawo Nigeria* *munji ba Nigeria take ba wace k'asa take ne?*
*Duk Mai yajawo Mata* *shiga wannan halin?*
*Meye Tushen labarin Menene Matsayina?*

*Kubiyoni sainaga comments 500k sannan🤪 zan cigaba*

_Awannan number 08160929798🥰🙌🏻_

MENENE MATSAYINA...Where stories live. Discover now