EPISODE 11

215 6 0
                                    

*🤫💔🤫SENA AURI MIJIN ƳATA, (TA CIKINA)🤫💔🤫*

          By

*Ummu dilshad*

*Wattpad_@ummudilshad*

*Facebook_Shamsiya Abdullahi*

*Email_@ ummudilshadauthour30@gmail.com*

*Instagram_@Officialummudilshad*

*Watsapp_07013872581*

*INTELLIGENT WRITERS ASSOCIATION®️✍️*
     (Onward together)

👆Wannan book din daga farko har karshe sadaukarwa ne ga ilahirin Yan kungiyarmu, Ina alfahari daku gabadaya, musamman *My*(Janafty).....sannan *boss* (mom afra) tamu gabadaya muna kaunarki Kuma muna alfahari da ruling dinki agaremu kedin shugabace ta kwarai, bazan manta dakeba *magatakarda*(ZM chubado), tareda sauran members din gabadaya harzuwa kaina, bazan iya lissafoku dukaba saboda innace zan lissafoku kuma infadi irin kyawawan halayyarku, to kuwa bazan taba samun damar rubuta wannan novel dinba gabadaya sedai tundaga page 1 harzuwa karshe zan Kai Ina fado irin Alkairanku Kuma Basu kareba, sakamakon dunbin yawan da suke dashi. Ina godiya mara adadi, Allah yabarmu tare *Son So fisabilillahi*😍😘🥰.

Dedicated to dukkanin masoya na gaskiya masu San cigabana, da wadanda suka kudin karatu dama wadanda Basu riga sunbiya ba Amma suna da niyyar biya, Duk ina godiya mara adadi.

*BISIMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM*

                   🤫_11

_Ga mai bukatar Biyan Kudin karanta *SAI NA AURI MIJIN YATA TA CIKINA*  sai ya biya kudin Karatu 200 kachal a kan wannan Accout Nombar 0158547894 Shamsiya Abdullah GT BANK,inda zai dauki Hoton Transation din ya Turo kai Tsaye ta wannan Nombar 07013872581,ko kuma katin Waya na Mtn aturo ta wannan Nombar 08036542610,bayan an Dauki Hoton katin An turo kai Tsaye_

*Ga Yan Niger kuma zasu Biya 300f ta wannan Nombar wayar +22794775574 Sai kunzo ina Maraba daku masoyana masu Son Cigabana* ******** maza dake Kira ko turo sako game da son karanta wannan Labarin, suma bazan barsu a bayaba Dan zan bude musu nasu group din daban, duk Wanda yabiya se insakashi ciki, Amma Dan Allah karku Kara kirana sako kawai za'a dinga turowa.

Ni *UMMU DILSHAD* Marubuciyar wannan littafi na *SAINA AURI MIJIN'YATA (TA CIKINA)*, Ina me farin cikin sanar daku cewa Zan dakata da posting din wannan littafi tundaga yanzu har zuwa lokacin da Allahu Subhanahu wata'ala ya kaimu Bayan sallah in Allah yasa muna da Rai da Lafiya.

In Sha Allah Zan cigaba da posting dinshi Amma a group din wadanda suka biya kudin karatu kadai a inda zasuji ainihin tushen littafin da Kuma bayyanar ma'anonin da littafin ya kunsa na Ilimantarwa fadakarwa tareda nishadantarwa, dakuma babban dalilin dayasa Uwa tace *SAITA AURI MIJIN 'YARTA* Kai dagajin wannan sunan kasan akwai CHAKWAKIYA ga Wanda bai Fara karantawa daga farko ba Nasan zaiso sanin hakan, Dan Haka in kana/kina son Fara karantawa daga farko zuwa inda aka tsaya a free pages Kuna iya tuntubata a watsapp ta wannan number....07013872581 banda Kira.
Nikuma in Sha Allah Zan tura ma mutum document din yasha karatu Kafin Allah yakaimu Bayan sallah acigaba daga inda aka tsaya.

Ga Wanda keda hali dakuma ra'ayin biya Yana iya biya yanzu Kafin Fara Azumi ga Wanda kuma zasu Bari sai Allah ya kaimu Bayan sallah suntara kudin yawan sallansu sai su biya dashi to😁, sai ince Allah ya kaimu da Rai da Lafiya.

Masoyan gaskiya bakudi meyawa zaku biya ba naira 200 ce kacal👌, Kuma akwai yadda mutum zai iya biya nayi bayani a farkon rubutun.

SAINA JIKU

Taku har kullum.....👇

*Shamsiya Abdullahi (Ummu dilshad Mrs Yahaya).......✍️*

🤫SAINA AURI MIJIN 'YATA (TA CIKINA)🤫Where stories live. Discover now