Pilot

975 27 3
                                    

Armaan yana kwance akan 3seater Sofa a matsakaicin leaving room din sa  ya dora hannunsa kan goshinshi idonsa na lumshe kamar mai bacci, sautin waqar (A new day has come by Celine Dion) yana tashi a natse. Yaji vibrating din wayar sa kusa dashi tanayi, kamar ba zai dauka ba dan his really enjoying his relaxing position but sai ya tuna ya na expecting call din Sabir (his best friend) zaizo yayi picking dinshi zasuje airpot dauko Abdallah (Also his best friend) Quickly ya miqa hannu ya dauko wayar daga saman coffee table dake kusa dashi yana dubawa sai yaga sunan BROTHER yayi appearing a screen dinshi automatically yafara smiling
"Hello brother" Armaan ya fada yana answering
"Na'am, Barka da rana brother" Amaan ya amsa "Oh Sorry barka da dare ma dai zance yanzu nagama magana dasu Abba sai nake baka time din nigeria kaima" ya qara yana dan dariya kadan
"Its ok karka damu, just spill it already naji a voice dinka, what's it? Abba ya yarda kaje sallah ne?" Armaan ya tambaya yana dan dariya.
"Haha... nope" Amaan ya amsa "but i have a bigger news than that" ya qare yana mai fadada dariyar shi
"Oh really? And what was that?" Armaan ya tamaya hade da dage girarshi sama fuskarshi dauke da murmushi mai alamar tambaya
"Abba ya tura neman aure na gidansu Neenah" ya fada cike da excitement, take murmushin fuskar Armaan ya dauke because sam shi baya son yarinyar nan ya kasa gane me qaninshi ke so a wajen, sam yarinyar bata mishi ba saboda sam bata da kunya but quickly ya kawar da wannan tunanin ya qirqiro musrmushin dole dan baison qaninshi ya ji ba dadi.
"Congrats brother" ya fada yana murmushi "im happy for you.. but how ka shawo kan Abba ya yarda? I thought yace sai ka gama house job?"
Amaan Yace "I have no idea wallah nikaina I'm suprised"
"Baka tambayeshi whats changed his mind ba?" Armaan ya tambaya
"No! Ai bashi ya fadamin ba," Amaan ya amsa "Neena dince takira take fadamin" Armaan yace mara kunya a zuciyarshi "So bayan munyi magana da ita shine nakira su Abba but baicemin komai, da muka gama shine Naziha (his younger sister) takemin albishir nakusa zama ango" ya qarasa fada cike da excitement
Armaan yayi murmushi yace "ahh.. i see, well mayb yana jira ka gama exams ne kafin ya fada maka"
Amaan yace " i guess, well Allah yaso ma Thursday zanyi last paper na so da na gama bazan jira graduation ba gaskiya zan matsa abba ya barni inje, I miss her bro" Armaan roll his eyes ya bude baki zai amsa mishi yaji anyi ringing bell din kofar leaving room din quickly ya tuna da zuwan sabir
Yace da Amaan "Okey lover boy will talk to you later, sabir is here zamuje dauko Abdallah yau zai dawo daga nigeria (inda yaje rasuwan qanin baban shi)" ya fade yana miqewa ya bude kofar
"Okey will call you then zuwa gobe, kace ina mai gaisuwa pls when kafadamin rasuwar na nemeshi number shi baya shiga da alama yabar Germany time din"
Armaan yace "yea ba mamaki, in shaa Allah i will let him know" daidai da bude kofar sa
Amaan yace "thanks, bye"
"Bye" Armaan ya amsa yana mai katse call din
Yana bude kofa sabir yafara yar mitar yakira shi yafi 20times yana on call (because Armaan yaqi sa setting din wayar shi a call waiting) so luckily sabir nada code din main gate yasa ya shigo but kofar shiga ta gaban gidan its lock sai ya danna bell
Armaan roll his eyes and said "Come on sabir its just 15minute kake mita kamar kafi 3hours kana jira"
Sabir narrow his eyes and said "Yea, sure dayake bakai ke jira na ba ai, if its you jiran 3minutes baka iya yi kake tafiya kabar mutum"
Armaan just roll his eyes and smile, yace "whatever you said sabir let me grab my coat and leave" Dan ana musu sanyi sosai
Armaan ya dauko coat black dinshi ya dora akan turtle neck dinshi black, yazamana komai na jikinshi black ne dan wandon jeans dinshi ma black ne ya zura phone dinshi a pocket din coat din ya zo wajen fita inda shoe rack din shi yake ya dauki wani black both dinshi ya saka ya biyo bayan sabir dayiyi gaba suna fitowa Armaan ya kalli motar da sabir yazo da ita 
Yace "what is this?"
Sabir yace "its a bed" ya amsa mishi sarcastically
Armaan roll his eyes yace "you know what i meant sabir, why zaka dauko sport car zamuje dauko abdallah, ina kake son ya zauna!?" Ya fada yana mai daga gira da alamar question mark a fuskar shi
Sabir yace "Oh shit!" Ya dafe kanshi "Wallah banyi tunanin haka ba, ina tare da Tina when na duba agogo naga time ya tafi a rikice na fito"
Armaan yace "ofcourse, when ever kake tare da yarinyar nan daman ai you are not your self" yafa da yana mai nufa hanyar car park dinshi yayi pressing button garage din ya bude ya nufa wajen black BMW jeep dinshi
Sabir ya biyoshi yana mai cewa "Dude at least inada mai daukemin hankali other than my work" Yana nufin Armaan because baida lokacin komai in ba aiki ba "And we are not Ninjas pls kar ka daukar mana black car"
Armaan bai amsashi ba sai daya danna remote ya bude motar ya shiga kafin yace dashi "You can drive yours mu hadu a airport" ya na mai fada daidai da rufe qofar motar ya tada injin din, Sabir just roll his eyes and sigh ya bude motar ya shiga ya zauna kusa da amman ya sa belt dinshi shi, Armaan ya fige motar suka fita.

Isansu airpot suka sami abdallah har yafito dan yakirasu basu qaraso ba ya zauna cafe nan cikin airpot yashi coffee kafin su qaraso, suna shigowa suka kirashi yafito daman daga shi sai hand luggage dinshi suka fito suka sameshi he hug sabir first then amman, ya shige gaba kusa da Armaan, sabir ya koma baya  Armaan ya ja mota sukayi hanyar gidan Abdallah.

QANGIN SOWhere stories live. Discover now