Hurting

241 10 0
                                    

Armaan na zaune shiru tunda kowa ya fara watsewa bai tashi daga inda yake ba.
Jira yake kowa ya tafi yasamu damar magana da Grandpa dinshi.
Shima kuma Grandpa din ya fuskance shi hakan yasa yace kowa yayi excusing dinsu zaiyi magana da Armaan.
Nan kowa ya kama gabanshi yawanci sukai mishi sallahma suka wuce gida banda Neena da tace tanason tsayawa wajen Hajja Fannah dan she's not ready tayi facing Anne bayan abinda ya faru an hour ago.
Hakan yasa Naziha tace itama zata zauna wajen Hajja fannah suyi mata weekend tare.

Bayan an basu waje Alhaji Alsahim shuwa ya kalli Armaan da still kanshi ke kasa yace "Armaanii menene a ranka" yayi maganar yan mai kallon fuskar  Armaan.
Sai sannan Armaan ya dago da pleading eyes din shi dake dauke da tsananin damuwa ya kalli Kakan nashi yace "Grandpa please i need a favour from you" yace "pls grandpa whatever kake so a rayuwarka zanyi maka ko meneneshi, ko da raina ne in zan iya cirewa in baka wallah zan cire in baka but pls grandpa karkasani auren Neena" ya qarasa maganar kamar zai fashe da kuka.
Alhaji Alsahim ya zubawa Armaan ido kamar mai tunani na dan wasu dikiku kafin yace "Armaan nasan na isa da kai na kuma san bazaka taba ja da maganata ba shiyasa na hada wannan auren. Ban kuma ga wani dalili ba da yasa kake son na janye magana ta ba"
Armaan yayi saurin cewa "My brother Grandpa!" Ya qara dacewan "I love him, he means everything to me grandpa, auren Neena will break him and i cannot stand to see him get hurt by me" ya dan tsagaita ganin kakan nashi  baice komai ba ya ci gaba da "pls grandpa dont let me hurt my brother" ya qarasa yana bai kallon kwayar idon kakan nashi from left eye to right eye kamar mai neman amsar roqon da yake a cikin su.
Alhaji Alsahim ya sauke ajiyar zuciya yace "Armaan i am very proud of you know that right?"
Armaan ya gyada kai yace "I know Grands"
Alhaji Alsahim yaci gaba da cewan " You are exactly the kind of a kid that i prayed for Allah ya amsamin yabani kai a matsayin jika, i will always be grateful and prayed for Dr Naziha for blessing us with you"
Armaan yayi qasa da idonshi jin sunan mahaifiyar shi abin ya taba mishi zuciya, bai taba saninta ba and bai taba maraici ba but at every moment irin haka he misses her alot!
Alhaji Alsahim yaci gaba da cewan "nima a rayuwata ba abinda bazan iya baka ka ba Armaan, you are one of the best things that ever happen to me. Dan haka aurenka da Neena to me is a gift of the love i have for you Armaan. Ba na saka auren bane dan in takuraka ko ita ko kuma dan in batawa dan uwanka rai. Abu ne da tun ranar da mahaifinta ya fadamin ya mata huduba da naziha (asalin sunan Neena) nayi alkawarin in dai muna da rai da lafiya da yardar Allah Neena matar ka ce" yace "ba abu bane danayi deciding yi a yanzu, Dan haka ina roqonka da ka amince ka amsashi wannan kyautar tawa Armaan kacika min buri na in mutu da sannin cewa abinda na dade ina kwadayin ganin faruwar sa Da yardar Allah da yardarka ya karbu anyi shi"

Gaba daya jikin Armaan yayi qanqara dan at that moment yasan they is nothing he can, his destiny has been sealed.
Arman bai taba sanin asalin sunan Neena ba sai a wannan lokacin.
Take yasan tabbas wannan ba abu bane da grandpa dinshi yayi planing yanzu, abu ne da its been already they for long su ne basu san da haka ba sai yanzu.

Muryar kakan nashi ne ya katse mishi tunaninshi inda yaji yana cewan "Amman banason matsa maka Armaan idan har bazaka iya karbar wannan kyauta tawa ba its ok i will understand"
Take Amaar ya dago kai yana girkiza kai yace Baffa (for the first time ya kirashi hakan) Ba abinda zaka bani a duniya naqi karbarshi komai dacin shi, ballantana kuma kyautar mutum. Nagode Grands In shaa Allah bazaka mutu ba sai kaga yiwuwar cikan burinka bi'izinillah" yana gama fadan hakan Alhaji Alsahim yayi saurin buda masa hannuwan sa alamar Armaan ya zo ya yi hugging dinsa fuskarsa cike da annuri da alamar hawayen farin ciki.
Armaan yayi saurin qarasawa ya shige jikin kakan nasa ya rungumeshi Alhaji Alsahim yana hawayen farin ciki yan mai sawa Armaan albarka yana kwararo mishi addu'oi.
Inda a bangaren Armaan shi kuma yaji wani zazzafan kwalla kwaya daya ta fado masa na baqincin sannin cewan from now on zai shiga wani irin rayuwar qunci mara dadi shi da brother din shi, things are never gonna be same again adalilin wannan banzar yarinyar.

Amaan na zaune ana cikin parlour shi jikin kujera cikin duhu dan maghrib tayi gari ya fara duhu wutan gidan gaba daya yana kashe dan tunda yashigo ya gama fashe fashen shi ya zube nan ya ya shiga cikin tunani. Ko ina duhu sai dan haske streets light na wajen gidan dayake haskowa ta cikin glass na kofofi da windows.

Armaan tun da ya gama da grandapa dinsu ya fito ya samu waje can yayi parking gefen hanya ya hada kai da sitiyari yana tunani for almost an hour ya saqa wannan ya kwance wancan har sai da wani bawan Allah yazo wuce wa yayi parking yayi knocking glass din window din motar twice kafin Armaan ya dago ya kallashe mutumin yace ko lafiya? Armaan yayi yaqen dole yace mishi lafiya qalau mutumin ya nemi ko Armaan zai bada number wani nashi a kira yazo ya tafi dashi armaan yace mishi no his fine yagode.
Ganin yanda mutum ya nuna dan damuwa yana tafiya yana waiwayen Armaan yasa Armaani yayi making mind dinshi na ya qarasa gida kawai.
Hakan yasa ya bawa Black Ferrari sport car dinshi wuta yayi hanyar unguwarsu Maitama.

Isarshi yayi horn ( dan bashi da remote din gate din gidan because normally ko yazo bai fiya zaman gidan ba) gateman ya leqo ya bude mishi gate da sauri ya shiga yayi side din motocin shi yayi parking ya fito har zai wuce ya hangi motar Amaan hakan yasa ya kalli section din Amaan din but ya ganshi baqiqirin duhu ba alamar da mutum ciki.
Ya juya ya kalli John dake binshi a baya zai shiga mishi da basket din abinci da Hajja Fannah ta hadoshi dashi yace da John "Is Amaan at home?"
John yace "yes sir, he came back like 3hours ago"
Armaan yace "hahn" kamar mai tunani ya dauko wayarshi ya danna call for number Amaan but switch off "strange" Armaan ya fada yana mamaki because all his life dayasan Amaan yasan baya taba kashe wayarsa ko exam zai shiga sai dai yasa ta silent ko flight mode. Ya sake dialling again but straight to voice mail. Amman ya juya ya kalli john dake jiran uban gidanshi ya fara shiga ciki kafin ya bishi.
Armaan yace "are you sure he didn't go out with a different car mayb?"
John yace "No sir, he didt!"
Armaan yace da "john go ahead and drop the basket in the dinning i will for Amaan" yana fada bai jira amsar John ba yayi hanyar side din Amman.
Allah yasani baiso magana da Amaan yau akan issue din nan ba because baisan what to say ba but he don't have a choice. He have to check on his brother. Ya qarasa yayi pressing bell din gaba building din twice no answer ya kai hannu zai knocking kenan yaji kofar a bude ba lock a hankali ya tura ya shiga yanajin faduwar gaba with all his heart his hoping Allah yasa Amaan is Ok.

QANGIN SOWhere stories live. Discover now