Page 45

178 11 1
                                    

Zaune suke mommy da Ahmad da iman ,
Iman Sai cin dambu take kaman ba gobe ,an cika mata plate damm , Ahmad yace zaici tace masa aaa, gani take kaman dambun zai kare bata koshi ba , bayan ta gama ha'damanta ,Sai ta bashi .bayan sun goshi ne yake cema mommy zasu tafi gida ,
Toka mommy ta sanyawa idanunta tace babu inda iman zata Sai ta warke ,
Ahmad cewa yayi zasu je duba baban iman ne, dasun dawo Insha Allah zai maidota ...

Kallon rashin gaskiya mommy tayi masa ,Amma sanin baya mata karya yasa ta yadda suka tafi

Shiryawa iman tayi ,zasu tafi
Sai mommy tace "iman idan kina son Abu kuyi magana nayi maki kinji "cewar mommy bata son iman ta tafi ,gani take kaman Ahmad bazai kula da ita ba sosai sosai ................

Suna futowa ,iman ta kalle Ahmad cikin kwalla take tambayansa me ya samu baba

Dariya yayi ya rungumeta yake cewa" wifey ba wani babban ciwo bane ,zazzabi yayi dazun na kirasa yake fada mun ,shine nace masa gobe zamu zo ,kinga Sai mu shirya gobe Insha Allah muje ko?"ya fada cikin son kauda mata da damuwarta

Kallonsa tayi cikin yarda sanna tace "ehhh ,haka ne Allah ya basa lafiya ,ya kaimu goben lafiya !"
Amsawa yayi ,ya tada mota suka kama hanyar tafiya

Suna isa gida ,gidan yayi kura sosai sosai , ga iman bata jin karfi a jikinta ,haka ahmad ya zage yana ta gyaran gida ,yayi shara ,mopping,wankin toilet ,sannan kuma ya daura musu abinchi .............

~~~~~~~~~~~~~~~

*Washe gari*

"Wifey ki tashi haka , kodai ba zaki iya zuwa bane , Sai mu 'daga zuwan Sai wani tym "cewar Ahmad cikin zolaya

Iman da take jin zazzabi tayi saurin Mikewa bata son Ahmad ya gane ,yace su fasa zuwa ,cikin karfin hali ta mike suka wuce wanka🙈🙈🤫(nidai na wuce karna makance ,gobe na kasa dallo muku rahoto sosai .)

subhallahi fadin kyuan da sukayi asaran magana ce ,sunyi kyau Harsun gaji iman gaskiya ba baya ba wajen kyau ,ya salam Ahmad kuwa baa magana kam
Sunyi kaya cikin shadda ruwan toka ,aka musu aiki da zare dark ashhh .

Mota suka shiga zasu wuce gidan mommy su dakko auta da mubarak ,tare zasu tafi
Suna zuwa suka iske mommy tayi ma baba abinchi kala uku ,Sai uban kamshi yake

Iman tana ganin abinchi tace yunwa take ji
Haka suka kara bata time sanda ta zauna taci abinchi

Suna fara tayi ahmad ya juya ya hango iman cikin wani hali Sai lumshe ido takeyi . Magana yayi ma auta ta dawo gaba daman mubarak ke tukin motan .....

Kaman jira take yana zuwa ta kwantar da kanta akan cinyarsa ,
Goshinta ya taba yaji zafin zazzabi yace "wifey kodai mu koma gida ne "
Kai ya girgiza cewar "aaa qalbee muje kawai zan iya "
Bai sake cewa komaiba ya maida idonsa ya lumshe hannunsa bisa goshinta, a haka suka isa gora har barci ya fara kwasarta.

Tunda motonsu ya shigo unguwansu mokota da yan gidan suka fara murna suna cewa ga iman ga iman

A ƙofar gidansu moton ya tsaya, Ahmad ya tsirama fuskar iman idanu yana tunanin yanda zai tasheta, dan da alama barcin na mata daɗi......

Mubarka ne ya Juya yace"how far guy ,mun iso fah "

Galla masa harara ahmad yayi yace"ance maka bansan mun iso bane ,wifey ke bacci kuma bansan yadda zan tasheta ba ".

Iman jin Surutu da hayaniya Sai ta farka ,ganin sun iso Sai kunya su mubarak ta kamata ....
Tashi tayi ta gyara mayafinta suka wuce cikin gidan cikin murna

sabuwar rayuwaWhere stories live. Discover now