
#4
FRIENDSHIP (A BOTA)by Aisha Abubakar
tak'aitaccen labari ne akan abotar mace da namiji ga y'an jami'a, da matan aure shin ya ya kamata ki mu'amalanci namiji matsayinki na mace, ku shigo cikin kabarin domin...

#6
TSALLE D'AYAby Aisha Abubakar
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar...

#7
MENENE ILLA TA?by Zainab Muhammad Chubaɗo
"Idan kina ganin hakan shine dai-dai a zuciyarki to kiyi hakan BINTOU. ni kuma nayi alƙawarin cewa bazan taɓa dakatar dake ba, sai dai kafin ki zartar da hukuncin d...

#8
Default Title -BEELALby Fa'iza abubakar
Labari ne a kan nakashashshen yaro da mahaifinsa da jama,ar gari suka tsaneshi da tsangwamarsa sbd nakasar da Allah ya masa.
Completed

#10
LAZIZUL QALBby Bintu Lawal Shamsiyya
she didn't want a bodyguard, she could fine on her own even with the death threat hanging on her neck. her thinking changes when all well, a sophisticated south African...

#11
RA'AYIN ZUCI... THE OPINION OF THE...by Zainab Muhammad Chubaɗo
Tun a ganin farkon da muka yiwa juna zukatanmu suka amsa alaƙa mai ƙarfi ta samar da gurbinta a cikin zukatan mu. ba tareda nayi Aune ba, bijirowar YUSUF ATTAHIRU cikin...

#12
MAGANA TA ƘAREby Zainab Muhammad Chubaɗo
Ya kasance mutum kamar kowa, amma ɗabi'unsa da mu'amalarsa sunsha ban-ban dana sauran jama'a. murmushinsa ragaggene kamar yanda dariyarsa ta kasance, rauninsa ƙwaya ɗaya...