pg 1

154 7 2
                                    

Sonta nake
(midoyidi moo)

Godiya ta tabatta ga Allah subuhanau da yasa na rubuto muku wannan littafi.
Well masu karatu naso in cigaba da kawo muku post na MAGAJIN sarauta at least guda hudu ko uku a Sati Amma a gsky kun karya min gwiwa Taya zan zauna inyi rubutu fisabillahi kusan hour ukuu zuwa hudu ba gwara in nemi wani abun yo ah,ah Amma na zauna na rubuta muku ne don son Raina ba da wata manufar Amma sakayar da zaku min ,mutane suna karantawa Amma Yana musu wuya suyi voting ko comment akai don Haka idan ana son ana ganin post idina a ringa comment da vote at least Yana cheering up idina, so it depends on u guys
My regards to my family ,
my besty
ummi Hafsat abubakar ,
hassana
hussaina ,
Aysha aliyu wali,
mama lakuza
zaynab olalere
Maryam abubakar
ummul habiba
Sisi kamsy
Yags
ND Ina Mika sakon gaisuwa ta ga marubuta hausa novel kamar
Mrs billyn Abdul
Fatyma ibraheem Dan barno
Hafsat a ladan
Saadatu waziri gombe
Haleema k/mashi
Aysha aliyu garkuwa
Da sauran marubuta novel jinjinawa a gareku
Kadan daga cikin labarin fatyma namz Yar garin adamawa a haihuwa Ina da shekaru Sha ...... nasan wasu zasu Raina shekara kusan Abu baiwa nee NI tashin Lagos ce
A tasowa ta ban tashi a nahiyar hausa ba ta kudu na tashi anan aka haife ni da sauran yan gidan mu girma sai muka koma state dinmu wato Yola a farko na fuskanci kalubale da yawa na farko dai a tashin mu daga fulatanci sai turanci muka iya ko ince mun fi iya turanci Akan fulatancin ma don ya dawo wani bangare na harshe mu toh a lokacin bana Jin yaren hausa ban San ya ake gaisuwa sai dai inji anayi ko kawaye na nayi suna hadawa da turanci shigar Dani makaranta a garin Yola da akayi tun lokaci na Zama a bun kwatance in ana so a zageni da yaren hausa bana ji wataran sukan fassara min idan Ina mgn da turanci dariya suke tayi abun ya dawo bully kenan ,ana Haka wataran wata yrnyr ta zage NI toh daga lokacin NASA a Rainakl zan koyi yaren hausa da ikon Allah kuwa cikin watanni biyu na iya mayar da wasu abubuwa da kullum rike da takardan hausa na ana fasara min duk kalman danaji bayan shekara daya da hakan na fara karanta littafin hausa Wanda ya Kara taimaka min na iya hada wasu kalmomi wato farkon littafi da na karanta Yar mulki na ammatul jabbar da fuhat sai fin karfi na Maryam k/ mashi
Toh har ta Kai na kanje in karba har na fara mayar wa wasu lokutan kawai in dau paper in fara rubuta labari duk Wanda yazo kaina da kullum hutu na haka take karewa har na fara rubutawa a takarda in ajiye kusan takardu shidda na rubuta na kusan kamalawa a kullum idan na nunawa Addan sai suna dariya a cewarsu shiririta nee ke damunA har ta Kai ga yau NI namz nake rubuta muku wato farkon littafi da nake rubutawa har ana karanta MAGAJIN sarauta Wanda har yanzu Yana on going to da farko da harshe nasara naso yin wanna littafi sai nayi wani tunanni Mai zai hana inyi da yaren hausa toh wasun ku zasu ji mamaki yanda na fara da littafin sarauta Haka yasamo nee da kullum na kan karanta littafin sarauta Kuma nakan yi shaawar in rubuta a gefen aladun mu,nasan zaku hadu da lots of Errors Ina Mai baku hakuri Akan hakan, Dix re mine da kaina na zauna nayi abata ,Ina son in ga comment inshallahu zan na Miki posting kussan everyday
Thanks alot sakon gaisuwa ta ga kowa

sonta nake (midoyidi moo)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora