Chapter 15

552 58 2
                                    

MAHEER

Murna yakeyi zai koma gida su fita tare yasan kyakykyawar gaskece amma ba kamar yanzu ba da koyaushe in ya kalleta sai yaga ta qara kyau sosai harma ya rasa me zaice.

I'm thinking to open up to her. I'm starting to like her.

Amman dae slowly Maheer, slowly.

Yauce ranata ina d'an murmushi na zan shiga office, lokacin da qofa ta bud'e Grace nagani akan desk d'in Assamha.

Tana zaune rabinta tsirara har kayanta na ciki ina iya gani inda na d'auke kaina  na wuceta da sauri, nan da man ta biyoni cikin office d'in.

Tafasa zuciyata tafarayi tun lokacin dana ganta tana shigowa na tambayeta"what the hell are you doing here?"

Wani evil smile takemin daya qara bani haushi kusada ni tazo harda dafa kafad'una.

Kafin tayi abinda take qoqarin yi (kiss) na tureta gefe nace"behave"

Har yanzun kallona take tana murmushin tace"stop exhausting yourself by lying to your soul"

Ha'da jikina tayi da nata saida ko'ina ya had'u tana wani shinshina ni saikaci wani abinci then, the realization hit me.

"You want something don't you? Abinda kikasan babu wanda zai iya miki saikin zo nan hakane?"

Qaruwa murmushin ta yayi tace inason ka maida ni new face of Rafeeq Enterprises.

Now my turn to pissed her up

Matsawa nayi daf da ita then I smirk"rot in hell Grace"

Har zan fita na tsaya nace"wannan Maheer d'in dakike rainawa hankali ada yanzun yayi aure yayi nisa ason matarsa.

Cikin b'acin rai tace wacece wannan d'in? Tana d'aga murya

"Wacce tafiki sona nesa ba kusa ba take bani irin son da baki ta'ba bani ba"

"Don't  be stupid, Maheer. I loved you more"

" Yeah kinfi kowa sona shiyasa kika tafi kina kwana da wasu mazan irinki ko?"

" C'mon don't be a baby you know how important that was for me?"

" Baby? Ni? Kina kallon kanki kuwa? Kin kama kin saida kanki sbd abinda zaki samu a duniya lokacin kina tunanin bazan kai matsayin danake ba a yanzu ko?"

Na qarasa maganar ina nunata daga sama zuwa qasa.

Harzuqa ta qarayi tace"wai wacece ta maida kai haka Maheer"?

"Zaki ha'du da ita ranar gala da charity event da zamuyi wannan satin, I'll make sure to send you the invitation" dariya na fara mata

Juyawa nayi nabata guri. Leaving her speechless and shocked.

Shekaru shidda da suka wuce
An mana baiko a wancan lokacin

Komai yana tafiya dai dai inka d'auke Haj Gwaggo da bata sonta sam.

Kasancewar batajin dad'in inda take yasa na saimata gida taso qwarai mu fara rayuwa tare nafad'a mata gaskiya bamayin haka kafin aure inda na fuskanci hakan yajamin raini matuqa a gurinta sbd su al'adar suce kafin aure rayuwa tare.

Gidan qarami ne amma da komai na rayuwa aciki ganin mun kusa aure, amma kullum qorafi take akan gidan ya mata ka'dan sam simple life bata burgeta na rasa me yasa.

Ni ita kad'ai nakeso koda a qaramin guri ne amma ita komai tafison me tsada. Expensive big house with paparazzi.

Komai a kira professionals daga gurare daban daban idan auren mu yazo ayi kaza ayi kaza ayi biggest wedding of the decades. It was just too much.

DA SANIN ALLAH. (Completed ✍️)Where stories live. Discover now