Zuwaga masu karatu

482 54 12
                                    

Kamar yadda nasan wasu daga cikin ku yanzu sun gani an sami gyare-gyare a cikin wannan littafi.

To ga  wad'anda ma basu ganiba shiyasa na ware shafi d'aya cikin wannan littafi in sanar dasu canje-canjen da'aka samu kamar na:

Sunayen gurare da qasar da suke rayuwa da hotunansu da sauransu.

Sa'annan akwai qorafin yawa da turanci yayi aciki shima insha Allah zan gyarashi yadda zakuji dad'in karatu tunda dai wannan littafi na hausa ne ba na turanci ba kuma donku masu karatu nayishi.

Sannan an sami qarin hotuna da makamantan su.

Kuma zanfiso ace in akwai wasu tambayoyi da wasu qorafin kuyimin su ta hanyar comments insha Allah qofa a bud'e take.

Kuma zanso ku koma cikin littafin don ganin irin gyare-gyaren da'aka samu don bada shawarwari na gaba.

All credits for the corrections goes to (maman Suhaib)
👍👍👍
Ina godiya y'ar uwa.

Sai naji daga ku masu karatu taku a kullum Safiyya Ibrahim Atiku
💋 💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋💋 💋
to NABEELAH

Taku a kullum
Safiyya a_z✍️✍️✍️✍️✍️

DA SANIN ALLAH. (Completed ✍️)Where stories live. Discover now