part 6

76 8 0
                                    

    *NIGERIA KO NIGER...?*
         (wacece bora)

*©HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*_( home of peaces, joint of entertainment to educate and enlight  our readers)_*

*wattpad:UMMIE2018*
*whatsapp number:09076427357*

                 page 6

bangaren inoussa yana can birnin agadez tare da kyakkyawar kanwarsa dayake matukar sonta fiye da komai a rayuwarsa idan ka dauke iyayensa...

yana kawa ma yan bama da borno ziyara wanda daya kammala secondry school nasa tun a 18yrs saida yayi zaman gida na sawo shekara biyu yana hutunsa...

kamin yabi dan uwansa sbd alkawari sukama junansu kan zasu zama sojoji saidai dayake bashine ra'ayin inoussa ba sai bai bawa abin wani muhimmanci ba...

hakanne yasa aliyu yafisa matsayi a gurin ayki...

fadimatou kam ana nan yar gata gaba da baya daya tamkar da dubu acikin wannan gidan sarautartasu...  bata da hayaniya kou kadan idan kaji bakinta toh ya inous na nan...

tsantsar mulki yariga yazama jinin jikinta amma bata da wulakanci kou kadan sannan bata shiga abinda ba a sakota a ciki ba...

nml life nata takeyi wanda tun batakai shekaru 15 dinnan ba daga masarautu da dama ana zuwa neman aurenta amma kuma ba'a basu saidai ace masu anyi mata miji...!

kuma hakan bashi zai hana gobe kuga wasu ma sunxo da kokon bararsu ba wanda duk wannan wainar da ake toyawa cikin shekaru biyar da tafiya inoussa ne...

baisan ma mai ake tsulawa ba sbd yariga yagama sawa a ransa fadimatou tasa ce kuma yasan itama zata soshi ko dan shakuwar dake tsakaninsu...

ayanzu haka tare zasu dawo da aliyu sai sunje nigeria kamin suje niger domin gayda tsoho mai ran karfe wato mai sunan inoussa...

Aliyu na waya da iyayensa akan lokaci sannan yana kiran momma a waya suna gaysawa daganan harsu gaysa da kanwarsa daya fifitata da kowa acikin kannensa...wato husna

amma kasancewarsa miskili ba lallai ne ka fahimci hakan ba sai wanda yayi masa farin sani...basa shiri da sadiya har yanxu sbd akoi ta da dan banzan surutu...

muddin aka hadasa da ita a waya saita ishesa da surutu shiysa kullum basa rabuwa da dadin rai idan sun fara waya...

husna kam dama halinsu yazo daya domin kou allah yayita wata kalan shuru shurun yarinya da wuya mutum ya fuskanci abinda yake cikin zcyr ta...

dukda ma dai ba kowa ne yagama sanin aynahin yaya yanayin halayyarta yake ba dan haka ko ya kira dukkansu zakaju daga gaysuwa sai kuma a rasa abin fada hakan kou bakaramin dariya suke bawa momma ba tayi mmkin dasuke jituwa dukda halinsu yazo daya tunda dai ance muskilin mutum baya jituwa damai kalan halinsa...

momma tariga da ta koya ma yayanta yanda zasu zauna da mutane domin kou ita tasan illar hakan tunda yafaru akanta bawai labari taji ba...

tun suna kanana ta daura su akan karsu taba sawa aransu wai bazasu zauna da kishiya ba...

ta cire masu kishi wanda ga dukkan alamu suma abin sun gado hakan cikin jininsu amma hakan baya tasirin da za'a gane tunda already an riga da an masu wannan training din...

ayanxu haka kum suna matakin ss2 a makarantar dake cikin unguwarsu kuma suna da burin cigaba da karatu fatansu dai allah yasa kar a ce aure za'amasu a wannan matakin...

amin uziri pls nayi typing ya goge ayi manage

TEAM NIGER
TEAM NIGERIA

TEAM BUZAYEN AGADEZ
TEAM KANURIN BORNO

TEAM UMMIEN2018

*vote*
*comment*
*share*
*follow@ummien2018*

NIGERIA KO NIGERWhere stories live. Discover now