RAINO NE SILA 76-74

612 47 5
                                    

*🤱🏻RAINO ne SILA🤱🏻*
_ADOPTION IS THE BEHIND_

            *NIMCY LUV*
            _S@r@ut@👑_

Follow on istagram
     Nimcyluv
Follow on wattpad
      Nimcyluv


   *STOP INTERUPT..🤚🏻*


           *73-74*

Cikin ƙaraji da fitar hayyaci khaleeysat tace"Anty lubna"sai kuma ta tafi luu zata faɗi A.J yayi saurin tare ta faɗa jikinsa babu numfashi,kan bed ya ɗura ta tare da gaggawar juna mata drip a jikinta.
  Kallon Hajia yayi wacce take share hawayen fuskarta,sosai ta shiga halin kunci da damuwa,zuciyartace ta shiga bugawa da ƙarfi runtsa idonta tayi tana jin kamar yanzu ne komai yake faruwa.
  "wai Hajia kinsan tane?"Mus'ab ya faɗa yana riƙe hannun Hajiar,numfashi ta sauke sannan ta fara tafiya zuwa gadon da khaleeysat take hannu tasa ta shafi kyakkyawar fuskarta tace"long story ne wanda ya ruguza rayuwar family namu za kuji komai bari muje gida"ok Allah ya shige mana gaba"cewar Mus'ab.
  Jinjina kai kawai A.J yayi ba tare daya ce komai ba,numfashi yaja mai ƙarfi tare da zura hannayensa cikin aljihun wandonsa.
  Kai ya shafa bai ƙara kallon kowa ba yasa kai ya fice daga cikin ɗakin asibitin.
  Daret room ɗin da zai sa dashi da ɗakin Anusha ya nufa,ɗan tsayawa yayi kamar me tunani sai kuma ya lumshe idonsa,a hankalin yasa hannu ya murɗa handle ɗin jikin ƙofar ya tura nan take ƙofar ya buɗe.
  Shiga yayi ya jin gina bayansa a jikin ƙofar yana furzar da numfashi mai zafi tare da lumshe gajiyayyun idonsa,almost  5min ya ɗauka ya sauraran heartbeat ɗinsa dake tafiya da sauri.
  Manyan idonsa ya ware a kanta sabida motsin da  yaji,a zaune ya ganta ta zuba masa manyan idonsa irin na mage,yayinda gashin kanta ya wargatse ya samu damar sauka akan shoulder ɗinta.
  Kallonta yake babu ko ƙiftawa,kaiya ɗan sosa tare da mazawa kamar bashi ya gama kallonta ba.
   Murmushi tayi kaɗan hakan ya bawa dinmples ɗinta damar motsawa sam bazai iya sauya halinsa ba akan waskewa da abu,ya nuna kamar bashi yayi ba,tun kallon farko da tayi masa tasan ba haka ta saba ganinsa ba duk da cewa bama abucin dariya bane.
   Zama yayi kusa da ita harta kai shoulder su na gogar ta junansu,so yake ya tambayeta ya jiki amma bakinsa yayi masa nauyin lips ɗinsa ya gagara buɗewa.
  Dariya tayi tace"yaya jikin naki? Hope evertin is fine?"haka kakeson cewa ko?,jinjina kai yayi yana shafa kwantaccen sajensa mai kyau wanda yake zuba gyalli.
   Murmushi tayi ta ƙara cewa"don worry i'm ok kamar banyi ciwo ba haka na keji"hannu yasa ya danna dimple ɗinta na side ɗinsa wanda ya loma sosai yace"thank God beby is ok".
  Kansa ya sunkuyar ƙasa  yana tunanin yayi mata bayanin cikin nata koya rabu da ita,ɗan sunkuyowa tayi ta leƙashi nan take idonsu ya sarke cikin na juna,ɗan turo baki tayi tare da riƙe haɓarsa tace.
  "yah..ya na karanci damuwa a fuskarka dama cikin zuciyarka,pls yah..ya tell me what happen?"ta faɗa idon na nawo kwalla.
  Gashin kanta ya shafa yana kallon cikinta yana mai jin zafi a cikin zuciyarsa, "notin happen"yace banda ita da take kusansa babu wanda zai iya cewa yaji abinda yace.
   ,mood ɗinta ne ya sauya sam ba taji daɗin sauyawar mijin nata ba,,gyara zama tayi tare da faɗin"dukkan abinda ya samu bawa daga Allah ne,babu domin da zai iya sauya ƙaddarasa daga wacce Allah ya shirya masa,tun kafin a haifi mutum Allah ya riga ya tsara dukkan abinda zai sameshi a lauhil mahafus,kenan kaga babu abinda zaka iya sauyawa na daga cikin zanan ƙaddararka,hakuri da shuriya da kuma yadda da ƙaddara shine cikar imanin mutum,Annabi ya ambaci kallamar kada kayi fushi har sau uku,nima yanzu da faɗa kada kayi fushi pls yah..ya"ta kai ƙarshan maganar lokacin da hawaye ya wanke fuskarta.
  Wani Ajjiyar ya sauke lokaci ɗaya yaji zuciyarsa tayi sanyi,hannu yasa ya jawota zuwa jikinsa,hannunsa ya tura cikin lafaffan cikinta yana shafawa a hankali,a yau ya tabbatar da abinda ya keji game da ita.
Ƙara mannata yayi a saman faffaɗan ƙirjinsa,lumshe idon tayi tanajin yadda soyyayar mijinta ke ratsa dukkan wata ƙofa na zuciyarta.
   Bakinsa ya saman idonta ya shiga tsotse hawayen dake sauka daga cikinsu,gangaro da bakinsa yayi tsakiyar forehead ɗinta ya manna mata kiss.
  Saurin shafa sajensa tayi sabida sanyin kiss ɗin daya ratsa jikinta,kallon yadda take lumshe ido yayi sumar kanta ya shafa lokaci ɗaya mood nasa ya sauya daga baƙinci zuwa fellings mai zafi.
   Bakinsa yasa cikin kunnanta ya shiga hura mata iska tare da sucking cikin kunanta,ƙanƙameshi tayi tana ƙara shigewa jikinsa zafin dake cikin bakinsa ya fesa mata cikin kunanta,hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,bakinsa ya motsa kaɗan yace.
   "my unigue a yau zan baki bebies masu albarka,tabbas yau ƙwallo na zaikai ga raga"ya faɗa lokacin daya kwantar da ita akan bed ɗin tare dayin..


   🤪yasin na gaji nima so nake na sauke book ɗinnan
   Ƴan fadar nimcy Allah ku bani farin ciki kamar yadda na shirya baku,ina sane da masu Comments kuma inajin daɗin hakan ina miƙa saƙon gdy a garesu Allah yayi masu Albarka

Al Quran NG
Surah 1:1

بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

Al Quran NG
Surah 1:2

ٱلْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ

Praise be to Allah, the Cherisher and Sustainer of the worlds;

Al Quran NG
Surah 1:3

ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

Most Gracious, Most Merciful;

Al Quran NG
Surah 1:4

مَٰلِكِ يَوْمِ ٱلدِّينِ

Master of the Day of Judgment.

Al Quran NG
Surah 1:5

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ

Thee do we worship, and Thine aid we seek.

Al Quran NG
Surah 1:6

ٱهْدِنَا ٱلصِّرَٰطَ ٱلْمُسْتَقِيمَ

Show us the straight way,

Al Quran NG
Surah 1:7

صِرَٰطَ ٱلَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ ٱلْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا ٱلضَّآلِّينَ

The way of those on whom Thou hast bestowed Thy Grace, those whose (portion) is not wrath, and who go not astray.

~SARAUTA👑~

RAINO NE SILADonde viven las historias. Descúbrelo ahora