11 & 12

3K 41 4
                                    

💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫

             ✍️ M SHAKUR



                1️⃣1️⃣ & 1️⃣2️⃣

_*This novel is 500 Fanmily*❤_
_How to Subscribe to TWO DIFFERENT WORLD_
_zaki turo 500 to account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting DUNIYA BIYU MABANBANTA_

FREE PAGE
Cikeda farin ciki Ilham tawani irin tashi zaune tace "bai ganeba wlh, nakoma sabuwa again, wanan rebranding na Maman Hydar yamin aiki, wayyo Allah na mezanma Maman Hydar na biya ta, wlh she is the best mai gyaran jiki in this whole Abuja, gashinan Dr baigane ba haryana cemin I should use hot water" wani kayataccen murmushi tasaki tasauka dagakan gadon ahankali tanabin gadon da kallo tana kara tuna jiya, bathroom tashiga tayo wanka aciki sanan tafito daure da towel tana dingishi ita adole anmata kacha kacha, kayan su ta tsugunna ta tattara ta shiga bathroom ta watsa a washing machine dinshi sanan tafita tai dakinta tana murmushi, she can't believe that yau this  man da tasha gani a dreams shine yau tayi making love dashi in reality, he is so sweet wato mazama haka suke da dadi daban daban kaman mata, tunane tunanen abinda yawakana tsakaninta dashi tadingayi tana shiryawa harta shirya tsaf cikin wata hadaddiyar doguwan rigan atampanta super wax yellow daya amsheta sosai ta zira hijabi tai salla.

Tana zaune kan dadduma taji shigowan shi, saikuma taji yabude dakinshi ya shige, kasancewan bataga yazo nemanta ba yasa duksai taji ba dadi, tashi tayi daga kan dadduman takoma kan gadonta tazauna, wayarta tadauka tai dailing number Maman Hydar amman saitajita akashe, dan tsaki taja ta ijiye wayan ta mike tsaye, gaban madubi taje ta zauna tashiga yima kanta makeup tai kyau sanan ta kashe dauri tareda feffeshe kanta da turare tanayi tana tunanin abinda yawakana jiya, omg bata taba ganin namiji dat can f**k like Waleed ba, and his groan omg is tentalizing and entertaining duk in yamata saitaji kaman zata suma, ita kadai tana gaban mirror tanabin jikinta da kallo tana tuna yanda ta babbama Waleed different wurare yasha kaman wata landlady dinshi, door bell din falo dayay ringing ne ya dawo da ita daga duniyan tunanin dataje da sauri ta daga kanta ta kalli agogon bango taga karfe tara da kusan rabi na safe, zamanta tayi acewanta zaije and get the door jin ansake yi yasa ta mike ahankali taidan murmushi at least tayi using opportunity dinan ta ganshi, bari taje ta kirashi, bude kofan tayi tafito tana wani shegen dingishi ita adole anmata kacha kacha, gaban dakin Waleed din taje tabude kofan ahankali ta shiga da dan gajeren sallama kaman batason tayi, akan gado ta ganshi dagashi saidan boxer yay baje baje yana bacci abinshi hankali kwance kana gani kasan biyan bashina na jiya yake dan baiba, maida kofan tayi tarufe jin ana sake danne door bell din ahankali tai stairs ta sauka tana tunani halan Ammin Waleed ta aiko musu da abinci ne, danko jiya saida ta aiko musu dashi, da sauri takara ware kafarta sabida yan aikin su fadima Ammi condition din dasuka ganta dan tasan dantafa yay aika aika, ahankali takarasa wajen kofan tabude ahankali, hada ido tayi da Arham dake rike dawata katuwan basket mai kyau yana  sanye dawata soft yadi mai ruwan toka daya amsheshi sosai yana baza wani uban kamshi kaman wani sabon ango ya gyara gashin kanshi dabaikai na Waleed yawaba dan Waleed nadan barin gashi, wani irin binta yake da kallo dan saiyau yamata kallo mai kyau baitaba ganinta in broad day light ba, murmushi tayi tace "laaaa our blood kaine, sannu da zuwa, shigo ciki tuntuni na barka tsaye sorry about that" tai maganan tana juyawa tanadan dingisawan kaman yanda takeyi dazu, bin bayanta da kafafunta Arham yayi da kallo harya shigo bayan ya maida kofan yarufe ya tsaya kawai yana kallonta batare daya shigo ciki ba, waigowa tayi jin batajin sahun tafiyan shi hakan yasa da sauri yadauke kanshi kaman ba kallonta yakeba yashiga yi kaman yana neman abu, kujera ta nunamai tace "zoka zauna please, ko kayi mantuwa ne?" karasowa yayi ciki ya ijiye basket din kan centre table yace "no, na dauka dai nai mantuwan ne Amarya bata laifi ko takashe dan masu gida, ga breakfast Ammi tabani nakawo muku" murmushi Ilham tayi tace "Allah sarki Ammi dabata wahala ba, ai banma taba tsaraban daya kawo jiyaba daman nai niyyan na gasa a oven ne muyi breakfast dashi this morning" murmushi Arham yayi yanabin ko'ina najikinta da kallo yace "kawayen Amarya ai zasuzo anjima suci kazan amarcin bahaka akeyiba? Anyway that aside, dau basket din kikai dining" gyadamai kai tayi tace "tom don't mind me ga abinda yakamata nayi nacikaka da surutu" tai maganan tana daukan basket din tajuya tana dingishi yabita dawani irin kallo yace "ba laifin ki bane naturally haka lawyers keda surutu, surutun ai shine aikinku" yay maganan still idanunshi akan bayanta, hakanan yaji ranshi na baci yanamai suya, Waleed yaudaranshi yakene yanzu? But ai Waleed bayamai karya koyaya ne halinda yasan Waleed baidashi kenan karya, yana fadimai gaskiya kodako zaoja musu matsala, ya gayamai bayason yarinyar nan and he can't sleep with wacce bayaso menene menene, but ya akayi just yesterday dasuka kawoshi har yanakin zuwa yakirata shi adole baisonta shine har yay amfani da this beautiful young lady haka. "mezan kawo maka blood, blood mezan kawomaka?" kaman daga sama yaji maganan Ilham ya fargan dashi daga dogon tunanin dayaje dagokai yayi da sauri yaga ashema tana tsaye gabanshi tana tambayanshi, ajiyan zuciya yasauke hakan yasa tace "lpy tunanin me kake haka?" kallonta yayi kuri kaman bazaice komiba saikuma yace "tunanin kyakkyawan amaryan blood dina nike" dan dariya tayi jin ya yabeta hakan yasa tace "wlh you are so funny and sweet now I see the reason why Dr na ke sonka, gashinan nima am already loving you dudda this is the first long conversation dakuma taba having tare right"  gyadamata kai yayi yana kallonta still kaman wani sabon maye, kallonshi tayi itama suka hada ido eye to eye saikuma ya basar yace "wai inama rascal dinan sabida ya kwanta da mace ne yake biyan bashin bac........" kasa karasa maganan yayi yadan zaro ido dan baisan maiya kaishi sakin magana haka agabanta ba but surprisingly saiyaga tafashe da dariya tazauna a kujeran dake gefenshi tace "kai blood kadenama baby na tsiya" takara kyalkyacewa da dariya kana ganin yanda take dariyan kasan maganan banzan yamata dadi bama kadan ba, binta da kallo Arham yayi saikuma yatabe baki yace "kawomin ruwa nasha natafi" da sauri tai kaman zatai kuka tace "kai dan Allah tun yanzu bayan kasa nafara enjoying company naka, please stay longer kajira yatashi ku gaisa kafin katafi, bari nakawoma ruwa muyi gist, tell me about everything I need to know akan baby na, my Dr, abinda zanmai yasashi farin ciki da wanda zanmai yabatamai rai da wanda zan kiyaye, everything I wanna know, kasan magana nama babyna wahala, ammadai tukunna bari nakawo ma ruwan" tajuya da saurinta tana dingishi tai kitchen yabitada da kallo, fitowa tayi daukeda tray da bottle water kekai da cup takawo mai ta ijiye sanan ta zauna tace "ina jinka" bottle water yadauka yay sipping sanan ya ijiye yace "Waleed Waleed do I even have much to say about him?" ya tambayi kanshi yanadan juya ido yace "well in kinason fushin Waleed ki tabamai gidan marayun nan, anan yake zama lion dankoni inkinga munyi fada kan gidan marayun ne, in munachan so  kawai yake we should all concentrate on our work, and abinda nasan Waleed yafiso kan komai aduniyan nan shine dat orphanage and home of disabled din dayay establishing, bayan parents dinshi that house is his first love" yay shiru kaman mai tunani yace "your husband is a good man, he love helping people he sick pleasure in that, haka Allah yayishi, and I believe shine Purpose dinshi in this world" wani irin rungume filo tayi tace "awwwn my baby is the best, and whatever he does I know he does it wat too good, I love him with all my soul and everything dake jikina" sake kora ruwa Arham yayi yace "yayi miki kyau" zai kara magana sukaji alamun bude kofa hakan yasa duk suka dagakai Waleed ne yafito yana sanye da jallabiya dayake in kafito kana iya hango na falo, ganin Arham yasa yay murmushi yay stairs ya shiga saukowa yana saukowa da sauri Ilham ta tashi tafada jikinshi ta rungume shi tace "oyoyo baby, good morning babyna, kaga Ammi ta aikomana da breakfast" sanan tajuya ta kalli Arham while smiling tace "your blood nata fadamin about you abubuwan da kakeso da wanda bakaso" dan kallon Arham yayi, Arham yadagamai gira yadauke kai, tashi tayi daga jikinshi tace "nakawo maka breakfast?" gyadamata kai yayi hakan yasa tajuya tai dining shikuma yakarasa yazauna kan kujeran da Arham ke zaune, kafin ma yay magana Arham ya matso yamai whispering. "naga bakasonta Dan yaron mom wanan da a first night kai destroying pussy haka da magana kenan" dan hararanshi Waleed yayi yadauke kai yace "tun yaushe kazo shine baka hayo sama katadani ba?" da sauri Arham yace "kai bakasan kayi aure ba what if na shigo kana abun" dauke kai Waleed yasake yi hakan yasada sauri Arham cikeda isgilanci yace "how does it feel?" wani shegen kallo Waleed yamai yace "what feeling?" sake matsoshi Arham yayi yace "the feeling of you are officially a complete man today kaci mace, how does it taste?" tabe baki yayi yaciro wayanshi zai fara dannawa da sauri Arham ya fizge yana dariya yace "saika fadamin, how does it feel and taste like?" kaman Waleed zai dakai yace "is normal, see the whole sex thing is overrated, me aciki? It's just okay and just okay kawai to me" dariya Arham yayi saikuma ya kama baki yace "iyye sannu dan iska ka gama kwakule yar lawyer matarka kamaidata tafiya haka kana wani cewa sex is overrated saikace bakaji dadi ba" sake tabe baki Waleed yayi daidai takawo musu breakfast din, sukaci sunata hira kodan ganin fuskan Arham ne yadan sake da ita yayi dan hira da ita sai wajajen 12 suka fita tare shida Arham din ganin kawayen Amarya sun fara zuwa.

DUNIYA BIYU MABANBANTA (TWO DIFFERENT WORLD) Where stories live. Discover now