51&52

3.5K 38 5
                                    

💗💗💗💗💗💗
    *"YAN HARKA*
      💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
_{Romacing Love Story}_

*STORY & WRITTEN*
           *BY*
*AUNTY AISHA J B*

🅿️51&52

Fatee tace. Am Maryam kafin kuyi Sex bayan kun gama romacing ki bari sai ya k'ai matak'in karshe inda yake bukatar Sex dake a lokacin ke Kuma zafi masa magana cikin Sanyin murya zakice. Dear nifa kana Sex dani baya i'sa ta Kuma da zaran bukatar ka ya biya sai ka sauka a k'aina baka damuwa da tawa bukatar ta biya ko Bata biya ba ka jin tausayi na so kake naje na fad'a wani hali ,Kuma kasan mud'din na shiga wani hali laifin, naka ne wlh bani da laifi ko kad'an har a Gurin Allah a lokacin wlh i'dan Namiji Mai tausayi ne taf zai tausaya Miki Kuma zai jure Koda shi ya gamsu zai yi kok'ari ganin ya gamsar dake maganar ki zai tsaya masa a rai Allah Maryam ki gwada i'dan bay yi ba zan baki wani Shawaran ,ke dan ma wasu basu son Maganin k'arfin maza ne Allah da kin tafka ma d'an banza a cikin drinks shuru maryam tayi Sannan tace. Kawata na gode sosai Kuma insha Allahu zan gwada Amma ni meyasa wasu mazan basa Shan maganin kara k'arfi ne? sai kiga wlh ko minti Ashirin Mai k'yau baya yi sai ya sauka wlh Ni Kuma a lokacin nake jin nawa feeling Da sauri nace Hakuri zakiyi ki gwada wannna wasu k'an basa son Maganin kara karfin azzakarin su, Hammm Ajiyar Zuciya Maryam ta sauk'e Sannan tace. nagode sosai insha Allahu kuma zan yi zanbi shawar ku Cik'e da zolaya nace .. kawata ki had'a masa da kukan shagwaɓa tsaf zai birkice miki dariya muka kwashe Sannan maryam tace. Aii ke kullun aikin ki Kenna kuka ohh Habeeb na ganin shagwaɓa i'rin i'rin farr nayi da i'danuna Sannan nace. sosai mana kallon Fatee nayi tare da fad'in. Fatee me zan samu ne bani da komai fa kuma anjima akwai harka Babu sauki ware i'do maryam tayi Sannna tace...
Duniya kuce ku jarabar ku ma tafi karfin ku yanda ma nake Ganin Habeeb d'innan aii Nasan a na shan gumurzu..
Saida muka dara Sannna nace. Yauwa dama ni inna da tambaya Fatee tace. Uh-huh muna jinki ,yauwa cewa  nayi Menene Ake nufi da YAN HARKA ne? Kalle kalle suka fara daga baya Kuma suka kwashe da dariya mtss tsaki naja sannan nace. Ku bana son isk'anci fa taya Zan muku tambaya ku tsaya kuna kallona kuna min dariya..? Maryam ce ta tsagaita da dariyarta sannan tace. Fatee please yi Mata bayani nik'an bansan ta i'na Zan fara fad'a Mata ba Fatee tace.
Am *YAN HARKA* ba fa wani abu bane kawai d'ai sai Kuma tayi shuru ,Haba Fatee ya kika yi Shuru..? Maryam tace.Uhm kamar d'ai yanda na Miki baya nin matsalata ba nace Miki nima zan fad'a ciki in Zama d'aya daga cikin , YAN HARKA ba abin nufi mace da Auren ta Take aikata Zina ko ta Zama "Yar lesbian wannna shi ake Kira da HARKA su Kuma masu Aikatawa sai ace "YAN i'dan aka Had'a da HARKA kin ga ya Zama "YAN HARKA kenan inna fatan kin fahimta...,
Durun wa'n, Cann haka abin yake..? Lallai maza suke k'ai k’ansu huta Amma wlh Muma matan da namu had'a Baki sukayi Gurin fad'in. Kamar ya Beebah...? dan kawai mijinki ,
  Bai miki yanda kike so ba sai ki fad'a hark'an lesbian Bama shi kad'ai ba harda Zina kai wai'yazubillahi wannna Abu da me yayi Kama baza ki daure kiyi hakuri ba me sai fa anyi hakuri ake Ganin de-de meye ribar ki i'dan kin aikata Zina da Auren ki? Me kika ji me kika samu lokacin da kike aikata wannan d'anyen aiki i'dan Allah ya d'auki ranki ke ce masa me..? Mijinki ne ya ja Miki Eh banyi musu ba shine Sila Amma aii ba'a CE kiyi Zina ko Mad'igo ba ba'a ce....? Kan innalilahi wainnailai raji'un Allahumma ajirni 'fi musibati wa'aklifni khairan ,minha take jikin su yayi Sanyi maganar Habeeba gaskiya CE... ci gaba nayi da
Fad'in. i'dan baya miki yanda kike so kika masa korafi still ya share maganar Babu dole in Kinga baza ki i'ya hakuri ku zauna a Haka ba ,karki kuskura ki aikata sabo ki nimi Saki dan shine kad'ai mafita, i'dan kuma zaki i'ya Zama dashi to sai kita hakuri kina azimin kare K'ai tunda bazaki i'ya rabuwa dashi ba....
yanzun su YAN HARKAN suna i'na ne? Fatee tace. Me zaki musu? Tsaki nayi Sannan nace shawara zan basu in Kuma kika ki ji naci Uwarki maryam tace. Kai Dear bafa zasu saurare ki ba Dan Uban su wlh dole ma su saurare ne tunda ba abin kwarai suke Aikatawa ba am Kuma wacece shugabar tasu Inna gama wa da kananunta matak'in da zan d'auka a kanta sai yafi na kowa zanji Uban waye ya Bata damar bud'e wannan Kungiyar So nake Cikin satin nan na tarwatsa duk wata Kungiya na 'ya'yan isk'an dake Garin BENUE ke daga Makurd'i har Gboko zan tarwatsa su.
Wacece shugabar tasu.!? Ku fad'amin mana...!! Maryam ce ta lalubo wayarta da sauri Sannna tace lokacin da nake tunanin zan fad'a cikin‚ "YAN HARKA wata kawata ta bani number ta 'yar Nigeria ce Amma tace min tayi tafiya da Gayen ta Akalla zasu kwashe wata Uku dana tambaye ta Mijinta fa sai tace min Yana nan ta barshi tare da wata 'yar Aiki sai nace Mata 'yar Aiki Kuma..? Tace nayi mamaki ne sosai ma kuwa nayi mamaki sai tayi dry Sannna nace. Bata tunanin wani abu ya Shiga tsakanin su cikin tsawa tace...
Haba wani abu kida humace 'yar K'auye ke koma 'yar bud'e i'doce na riga da na mallake Mijina sai yanda nayi dashi ke kunji magagganu da ta ringa sakewa aii daga karshe shuru na Mata....  Ga picture d'inta ku gani gata fa k'yakk'yawan mace fa Amma duk k'yan'ta Beebah kin fita dan ke mai kyau ce murmushi nayi wanda yasa dimple d'ina lotsawa matsowa mukayi nida Fatee muna kallon wayar da Sauri nayi baya tare da fad'in. Nashiga uku Khaleesat! Khaleesat!! Dama i'ta ce shugabar innalilahi wainnailai raji'un da sauri suka ce kin Santa ne? Kwarai kuwa kishiya tace
What! Kishiyar ki fa kika ce Beebah taya dama kina da kishiya to aii i'ta Mijin ta bay da wata Mata i'tace d'aya Taya Mijinta ya Aure ki?
Zama nayi sannan nace. i'ta k'anta bata san Ni matar sa bace ni ce d'ai 'yar Aikin da ta bari da sauri maryam tace Buran'uban Cannn!! wannan hatsabibiyar matar inna Zaki i'ya da i'ta a waya kad'ai muka zanta Amma na fahimci tana da muguwar kishi ke kuwa taya kika Auri Habeeb ya abin yake ki bamu labarin ki please mu Kuma insha Allahu zamu temaka miki ki rushe duk wata matattaran 'yan isk'an dake Wannan Jihar ajiyar Zuciya na sauke Sannan na fara magana a Hankali..............

*Comment & Share*

*AISHA J B*

ƳAN HARKAWhere stories live. Discover now