Danasani Stories

Refine by tag:

9 Stories

BAYAN MADUBI by SAKHNA03
BAYAN MADUBIby SAKHNA03
Rayuwar tafarane sannu a hankali cikin kwanciyar hankali da walwala,annemi duniya an samu,annemi biyan buƙata an samu.........komai na tafiya daidai amma kuma an manta n...
KWANTAN ƁAUNA by Nana_haleema
KWANTAN ƁAUNAby Haleematou Khabir
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
SANADIN CACA by SAKHNA03
SANADIN CACAby SAKHNA03
..........jinkirin auren danayi bai isheni jarrabawa ba,sai baba ya badani a caca?.......Wani ɗan daba ,ɗan shaye shaye,wanda bai san ya rayuwar mutane take ba ballantan...
KAICO NAH by SAKHNA03
KAICO NAHby SAKHNA03
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa...
Completed
CHAKWAKIYA by MumIrfaan
CHAKWAKIYAby Maman irfaan
Binafa tana zaune a tsaƙar gida daga ita sai wani gajeren wando daya wuce gwiwarta sai wata riga wacca taɗan matseta kaɗan kanta babu ɗan kwali gashin kanta ya sauka har...
A SANADIN SOYAYYAR MINTI  by JameelarhSadiq
A SANADIN SOYAYYAR MINTI by JameelarhSadiq
Lanarine wanda ya kunshi soyayya da makirci ban tausayi abubuwa da yawa fa
MAHAUKACIN KISHI by zaynerbmuhammadkabir
MAHAUKACIN KISHIby zaynerbmuhammadkabir
yana magana akan MAHAUKACIN kishin dawasu matan sukeyi
Yazeed by Hafssatu
Yazeedby Hafsat musa
Ya taso miskili yakuma tsani duk macen da bata wayewa kwatsam..saigashi za'a hadashi Aure da yar kawunshi ko ya hakan zai kasance kubiyoni..
ITA CE ZUCIYATA by fateemah0
ITA CE ZUCIYATAby fateemah0
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa...