Huguma Stories

82 Stories

ZUCIYAR REEMA by Mrsjmoon
ZUCIYAR REEMAby Safiyyah
A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?
KURMAN BAK'I by huguma
KURMAN BAK'Iby safiyya huguma
KURMAN BAQI ne me wuyar fassaruwa,ga duk me nisan zangon hankali da tunani zai tsinkayi hakan,DAN JAGORA NE ga mata,musamman masu KISHIYA,kuma hannunka me sanda ne ga ma...
EMAAN by Zaynabyusuuf
EMAANby Zaynabyusuuf
delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from start to finish and every other emotion.
HUNAYDAH by AyshaIsah
HUNAYDAHby Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
DENA KULANI by rasheedert
DENA KULANIby rasheedert
labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.
BABBAN GIDA(HUGE MANSION )🏬 by Mamee23
BABBAN GIDA(HUGE MANSION )🏬by Mamee23
IS ALL ABOUT FAMILY RESIDING (DWELLING)IN THE BIG MANSION.. KADAN DAGA CIKI👇🏻 (Alhaji aboki nagaji da yarana da matana,am tired of having vision wyt them,ya zanyi😦 Ba...
Completed
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
KUNDIN HASKE💡by Fertymerh Xarah
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) by AyshaIsah
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...by Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
DA'IMAN ABADAN  by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN by JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
IMRAN by real__ahmerd
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
GIDAN MIJINA by faizaabubakar7
GIDAN MIJINAby faiza abubakar
Labarin wata wacce ta tsinci kanta a ckn uƙubar miji a gidan aurenta
Zuciya Da Hawaye  by ayshartone
Zuciya Da Hawaye by Ayshart Farouq
Wani irin zufa mai yawa yake sharcewa a ko wace kusurwa ta jikinsa. Tun tana 'yar ƙanƙanuwar ta yake ɗauke da buri a kanta, yake so ya biya buƙatarsa gareta dan cimma wa...
A RUBUCE TAKE k'addarata by huguma
A RUBUCE TAKE k'addarataby safiyya huguma
kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.
ALAƘA by Meenerh551
ALAƘAby Amina Shuaibu
A story with heart torching, can't even describe just read, u'll got the fact👌 Insha'Allah u'll never regrets westing ur time to read it.
WATA ƘADDARA  by shamsiyaManga
WATA ƘADDARA by Shamsiyya Usman manga
A lokuta da dama ƙaddara tana zuwar mana ba tare da mun shirya mata ba,na kasance ni mutum ne a rayuwata mai taka tsantsan sannan ni mutum ne da babu abun da na tsana a...
MIJIN MACE ƊAYA by UmmulkhairMuhammad
MIJIN MACE ƊAYAby Ummulkhair Abba Muhammad
Mijin mace ɗaya kwanaki an fara posting aka kuma daina, masu bibiya hakan ya samo asali ne don inganta labarin, fara karantawa daga farko don akwai abin da aka ƙara da k...
SADIQ (ƊAN DAKO NE). by shamsiyaManga
SADIQ (ƊAN DAKO NE).by Shamsiyya Usman manga
Labarine mai cike da abun tausayi,tsantsar Sadaukarwa,fa'idar biyayyar iyaye da kuma tsantsar zalunci.
BESTYN MIJINA  by fareedathussaimsheli
BESTYN MIJINA by Faridat Husain Mshelia
labari akan budurwan miji.