Sadaukarwa Stories

17 Stories

A mafarki by Salamatu3434
A mafarkiby Salma Ibrahim
Soyayya zallah da Kuma kiyayya
ABDOUL-NASSER (ALFAH) by Humaira3461
ABDOUL-NASSER (ALFAH)by Aisha Abubakar
Ya tsani mace kiyayya mafi girma a rayuwar sa,domin kuwa mace itace ta jefa rayuwar a halin k'ak'anikaye,in yana kaunar mace to yana kaunar mutuwar sa a halin da yake ci...
SIRRIN ZUCI by Nana_haleema
SIRRIN ZUCIby Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
DARE DUBU by PrincessAmrah
DARE DUBUby Amrah A Mashi
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
Completed
AKWAI DUHU by fateemah0
AKWAI DUHUby fateemah0
tabbas daga jin sunan littafin nan ya isa ya sanar mana akwai cakwakiya, littafi ne da ya samu rubutowa daga marubuciyar nan Khadija Ummu Fuad&Afnan wacce ta rubuta muku...
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MADUBIN SIHIRIby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin bok...
A BARWA RAI by Oum_Nass
A BARWA RAIby Hajara Ahmad Maidoya
Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su. Nesa ta sosai da zai hanas...
DUNIYAR FATALE by ayshart647
DUNIYAR FATALEby Princess Ayshatou
Labari ne mai sarkakiya gamida rud'ani na wasu masarautu da wata basadaukiya kuma mayakiya.
BAƘAR MASARAUTA  by UmarfaruqD
BAƘAR MASARAUTA by Umar Dayyan Abubakar
*BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da...
Bakuwar Fuska by PrincessAmrah
Bakuwar Fuskaby Amrah A Mashi
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin sha...
SON ZUCIYA by aminaumar36
SON ZUCIYAby aminaumar36
It is a heart touching story, full of love, compassion, betrayal, sacrifice, and enlightenment
TUN RAN GINI... by Mumseeyama
TUN RAN GINI...by Hafsat A Garkuwa
Labari ne mai matuƙar taɓa zuciya
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1) by MuntasirShehu
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)by Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
IHSAN by YoungNovelist4
IHSANby KHADEEJAHT HYDAR
ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3...
Completed
LIKITAN ZUCIYA by Naseeb01
LIKITAN ZUCIYAby Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Completed
YARDA DA KAI (Compltd✔) by Oum_Nass
YARDA DA KAI (Compltd✔)by Hajara Ahmad Maidoya
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da m...
Completed