Aneesah labarine akan wata yariya da kishiyar mahaifiyar ta wato Mama take sakata a gaba domin irin soyayyar da mahaifin ta yake nuna mata fiye da sauran yan uwanta, labarin Aneesah labarine da ya banbanta da sauran labarai domin shi wannan yazo da nashi sabon salon, ki karanta domin jin yanda salon labarin yake. zaku iya samun labarin complete akan 200 kimun kimun mgn ta numbar nan 08146196391