Nayi karance karance novel's da dama amman ban tabajin inda aka rubuta Princess na kishi da wata kazamar mai saida Fura a titi ba, ki dawo cikin hayyacin ki kishin ki yayi yawa to gama shawara kawai yanzu kibada umarnin akan ayi ma yarinyar........"