Labari ne a kan wasu yan uwa da ke son mutun daya. "Nawwal!,ki fita ido na,ki fita harka ta,mai na miki,mai na tare miki,mai yasa kike son rusa min farin ciki na,mai yasa a komai sai kin hada kan ki da ni bayan kin san ni ba sa'ar ki bace,dan a komai na fiki ke ma kin tabbatar da hakan,karya ne ni dake mu hada saurayi daya saboda haka tun wuri ki ja baya in ba haka ba"..............wani irin dariyan rainin wayau Nawwal tayi tace........................ Toh masu karatu ku biyo ni dan ganin wainar da ake toyawa a cikin wannan littafin mai taken "NAWWAL".............................. PAID BOOK AT #500 ONLY. DAN NAIMAN KARIN BAYANI KU TUNTUBE NI TA WANNAN NUMBER. 08076119294 BY GIMBIYA AYSHU💞💞💞.