Sunana AZIZAT HAMZA marubuciyar litattafan Hausa a yanar gizo.
Na rubuta litattafai da dama amma saboda rufe min tsohon account ɗina da aka yi, ba duka litattafaina za a samu ba, a hankali zan riƙa ɗaura tsofin litattafaina da suke akwai zuwa wannan account ɗin.
Na rubuta littattafai sama da goma ciki akwai:
Maimunatu telar mata
Imti ko Ibti
Rashin yarda (labarin Amah)
Mutum mugu ne
Duk kyan namiji
Sakatariya ta
Tsohuwar soyyayya
Chronicles of Zaytoonah
Ribar uwa
Matar Gwamna 1,2,3
Sahla a Paris.
Zaku iya bibiyata a shafukan sada zumunta ko kuma ku tuntuɓeni ta whatsapp a wannan numbar. 08137311900.
Follow me on
Instagram : Azizat_Hamza or (the_onlinehausawriter)
Facebook: The online Hausa Writer.
Youtube: The Online Hausa Writer
Tiktok: online Hausa writer
Nagode
Date 13/02/23
- Bauchi
- JoinedApril 12, 2021
Sign up to follow @Azizat_Hamza
OR
If you already have an account,
By continuing, you agree to Wattpad's Terms of Service and Privacy Policy.
Azizat_Hamza
Apr 01, 2024 04:49PM
THANK YOU 366 FollowersNAGODE SOSAIIna muku maraba da zuwa sabon WATTPAD account ɗina.Allah ya sa mu dace da daren laylatul Qadri, AminView all Conversations
Stories by Azizat Hamza
- 13 Published Stories
MR and MRS MAIDOKI
846
24
8
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu a...
#39 in mata
See all rankings
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)
2.7K
201
23
When a wounded soldier falls in love...
Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi...
#1 in muhammad
See all rankings
Tsohuwar Soyayya
410
54
13
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
#2 in số
See all rankings