21&22

771 55 15
                                    

BAIWA CE
life journey of slavery


furtawa yasakeyi "moolah"
wacece wannan. jin mai kiran yana zuwa tanan yasaka yajuya yana jira wa zai gani.

kira bhaila keyi ba tsayawa kawai taji an capkota. ihu zatayi taga moolah ce.

shiii mamah kiyi shiru kar ajiki naga wani acan yana dubaki karyasan ni wacece. shiru sukayi har yatafi. kaman bhaila tajuya tana kallonta.

moolah ina rawaninki?
gashi ahannuna bana samun iskane gashi jiri nakeji shiyasa nacire.

janyota bhaila tayi kina hauka meyasa kika cire. ko mutuwa kike moolah dole kisaka. da hawaye moolah ke kallonta. rirriko kumatun ta tayi moolah masarautar nan bazasu yafeman ba idan suka san ke wacece idan kuma sukasan ke macece moolah zakisama baiwa ta wulakanci
moolah bakisan rayuwan bayi ba. musanman na masarautar nan azabace balaice. zaki gommance meyasa aka haifeki. moolah na gonmace nazaka baiwa akan da ke nabarki kizama. kidaure kiyi hakuri kizama kaman yadda nasakaki idan ke namijime bauta zakitayi na aiki amman idan ke macece jaka zakidawo. zansamu hanyan da zamu gudu amman saikinyi hakuri.

girgizamata kai tayi alaman toh.

_____

taro dukka bayin aka sake yi. aka rarrabamusu kayan dazasuna sakawa na bayi. dukkansu aka basu.

daya daga cikin dogara ya dan jawo wata budurwa cikin bayi. yafara shafa jikinta yana kallonta.
mahaifiyarta dawuri ta riko hannunta tana cewa dan Allah kubar ta karamar yarinyace.

dariya yayi kafin ya taba gemunsa hadan kashe ido.

nikuma tamin wlh sarki yabada umarni kuma dole nazaba nima naji dadi.

aa bazakataba min ya ba. kota kota karamace. kayi hakuri dan Allah.

hhahaha kukasan Allah. janyo yarinyar yayi.
maman ta hankadesa ta turesa da mari.

dukkansu baki suka bude.bhaila na rike da moolah gam.

dariya dogara yayi yace lallai.
anan ne sarki mulk yashigo aka tashim gaisuwa. zama yayi kankas dogari ya zayyanamasa abunda yafaru . girgiza kai yayi. maman yarinyar ta tsugunar da kai kasa.

hukuncin daza amata yananan tafi kujanyo yarinyar ku tsayar da ita.

tunda kin iya ki shafe fiska ki karha doka
hukinci yahau kan yarki. kuka tafaryi itama yar tanayi

kayi hakuri ku hukuntani nayi laifi kayi hakuri.

dogara dab da yar yazo anan ne yadau wukansa. ihu tsoro yahau guri. ana kuka. kawai yadaga wukan ya yaga riganta. ahaka tasaya babu kaya haihuwar uwarta. kuka maman keyi tanaso tazo gun yarta aka tare.

zuciyan bayi da mutanen masarautar sanda yabuga. kuka sukeyi suka kulle idonta suka tsugunar.

mace bata da daraja ko kima a masarautar nan. bata da yanci. duk hukunci ni zamyi. idan akasake haka hukunci dole yahau kan kowa.

ahaka yawuce yabarsu. dawuri maman ta kulle yarta tana kuka.

tsoro yakare mamaye moolah da bhaila. hawaye suke zubdawa.

ahaka aka rabasu.

bhaila takasa bacci tunani take tayi na rayuwan dasuke ciki. dasafe tana tashi ta daure gashinta gam. yadda ba wanda zaiga kyau ta
amman duk da haka bhaila kyai ta na dabance kallon ta daya kayi sai ka kara yi haka zalika moolah.

fannin moolah kuma kayan suka saka
kafin akazabesu harda shafiq. akace za aje azaba wanda zasuna aiki agurin yayan masarautar.

su hudu aka zaba.

SARAUNIYA AMAH ita maisaukin kai ce itace mace ta farko kafin marigayi SARAUNIYA LABIYAH gurin sarki mulk bata da ya bata taba haihuwa ba amman itace wanda ta rike jalal. mata UKUu gareshi A YANZU .mace ta biyun itace SARAUNIYA  MAHA yaran ta biyu sultan da NAIMAT SAI SARAUNIYA NAEEMAH yaranta uku jamal aysah neelah SAI saikuma bayi (kuyanga)kalakala wamda ba a iya irgasu. amman cikin bayin AKWAI WANDA AKE CEMA ZAOOMAH
SARAUNIYA AMAH  ta dan kalla moolah kafin tace mey sunan ka.

mooha sunansa. inji shafiq yadan sauke kai.

cikin dogara suka danamasa bulala.

kai aka tanbaya.

sarauniya Maha ce tadan kallesu. amman kuma bance ku tabasaba.

sunana mooha. moolah tafada.

inaso kazama kaine mai kula ta fannin dana JALAL.

shikuma wancan yasunanka.

masud yafada

ku kaishi gefen DA AKA SABA AIKI

kai fa.

shafiq.

kukaishi gefen AIKI DA AKASABAYI

Jakadiyace da kalle sarauniya amah amman SARAUNIYA baikamata ace bayi da suka yanzu ace wai ankaisu gefen cikin masarautar ba. Yakamata ace ankoda kwazon su tukun.

Nasan da haka amman kuma nasan abunda dana jalal yakeso. Baicika som bayi suna masa aikiba aikin da wannnan zaiyi inaso yazaman duk wani goge goge kokuma idan dana yana son abashi abu yazamana yana kusa dashi. Shiya dace dahakan

TOH.

ahaka aka koyama moolah komai da komai. daker ta dauki wasu abubuwa harta gaji.

______

lumshe idomsa yayi ya mike yashiga wanka yafito

kofan ta buga.

mey shigo yafurta yana gyara hannun rigansa. ya ajiye kan gado.
kayan dake rike a hannu ta na abinci tashigo dashi. kallon sa tafarayi daga kasa har tazo fiskansa sai taji dimmmmmmmmmm. wamda ta hadu dashine da dare. atake hannunta yafara rawa sabida babu riga jikinshi shirtless yake wando ne kadai. gira daga yana kallon ikon Allah.
wai yau kuma wani tsokon aka kawomin anan. yafada yana kallonta.

dasauri tajuya tare da kulle idonta




vote
comment
share

BAIWA CE Where stories live. Discover now