Introduction

460 25 4
                                    

Assalam!

Wannan littafin me suna TASNEEM 2, labari ne akan Tasneem Farha yarinyar Hajarah aminiyar Tasneem, In har baki/baka karanta littafin Tasneem na daya ba ina shawartar ku da ku fara karanta littafin farko yadda zaku fahimci littafin sosai duk da cewa labarin ko kusa ba iri daya bane, da fatar zaku bani hadin kai ta hanyar voting, commenting da kuma sharing, Nagode❤️

Aisha Ameerah❤️

TASNEEM 2 in Tasneem series✅Where stories live. Discover now