Gaskiya yau inbanga votes ɗinkuba bazanyi update ba nan kusa.
🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~
~The experienced~ ~writer of~ 👇
~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~~And Now with the most enjoyable one~ 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).
Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
TWEETER
@Young Novelist IIBAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist HydarGMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.comGa link din novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bbFacebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/PAGE TWENY FOUR🖊️
Sabreena kam Ahmad na dawowa daga bikin dasuka gudanar suka nufi ƙauyensu dayake dama a shirye take,sunsamu gidan a tsaftace kamar yadda yake amma abubuwa sun canza sosai kama daga tsakar gidan da aka lailaye da siminti,sai katangar gidan da'aka ƙara matsa tsayi ga pampo anmusu ga kuma ɗakunasu da duk yakoma na siminti anyi panti kalar blue komai dai zam,kallon gidan tayi da sauri kuma tafara sallaa tana ƙiran Inna!Inna!,Inna wacce ke kwance kamar amafarki taji muryar ƴarta tilo tafito da sauri ,a ƙofa sukaci karo da'ita Inna tayi saurin ja baya cikeda mamaki take kallonta,rungumeta Sabreena tayi cikin murna tace"Inna ina yini inna kinganki kuwa wlh kinyi kyau,Inna ma kallonta tayi ganin yadda ta murje tayi ɓul-ɓul,in wani yagantama zaiyi zaton ƙaramin cikine da'ita,cikin farinciki tace"lfya lau ƴar albarka ,kinfara shirmennaki ko,ke kaɗaice?a'a Inna nida Ya Ahmad ne,Inna tace"shine baki shigo dashiba kikazo kina shirme maza jeki shigo dashi,fita tayi taje ta shigo dashi,murmushi kawai yayi ganinta cikin farinciki,da sallama ya ƙaraso ɗakin ,zama yayi akan taburmar kabar da Inna ta shimfiɗamasa ,cikin kunyarsa da sanyinsa tare da cikar haiba dake burge kowacce mace yafara gaida Inna,amsawa tayi cikin sakin fuska tana tambayar yasu Hajiya da sauran mutan gidan,ya amsa da lfya,dayake dama bata rasa abinci a kitchen don yanxu Allah ya sake rufa musu asiri,abinci takawomusu da kindirmo mai kyu tace"Ahmad ga mutumin naka,murmushi yayi yace"gdya nake Inna,Sabreena baki buɗe tace"Inna ya akayi kikasan yanason tuwo da miyar kuka,murmushi sukayi Inna tace"kuci abinci sai fira tabiyo baya,tuwon samune da miyar kuka wanda yaci manshanu ga wake aciki,Inna ce tabasu gu,da bismillah sukafaraci inda sosai Ahmad ya dage yanacin abincinsa hankali kwance ,Sabreena tace"wai ya akayi Inna tasan da kanason miyar kuka ne?yace"a'a kibari kawai tafaɗamaki kinji,koda suka gama cin abinci tattare kayan Sabreena tayi suka zauna zaman fira suna cikin fira ne Ahmad yace"Mama Insha Allahu watannan mai kamawa zan tafi India sati uku zanyi amma insha Allahu zan kawota nan ta zauna kafin in dawo,Inna tace"a'a kabarta can gun hajiyarku ai duk ɗayane,Sabreena kuwa tunda yayi maganar tafiyarsa walwalarta ta ragu Inna na ankare da'ita amma tayi kamar bata gantaba,Ahmad ba yaganta amma yayi shuru don yasan daru zata masa insunje ,sai yamma suka fara shirin tafiya,kayan tsarabar dasu kayiwa su Mama suka sa yara suka jida suka kai cikin gidan,Mama da Baffa sai godiya suke,farinciki duk yacika ganin yadda sanyin idaniyarsa tayi kyau hankalinta. Akwance,Mama ta haɗamata kayan kwalama don duk aganinta cikine da'ita hardasu Nono mai kyau a babbar jarka suka fito suna gdya,har zaure su Inna suka rakasu tukun suka koma,ko a mota ƙin kulasa tayi,da taga hakan bai mataba kawai saita fashe da kuka,parking yayi a gefen titi yajuyo yana kallonta,tsawon minti biyu baice komai ba daga ƙarshe yace"Sabreena yadda ya ƙira sunanta yasa ta dago tana kallonsa,a hankali yace"yanzu bakyason nasamu lfya?tace"aini nafaɗamaka ka zauna banason kana tafiyar ahakanma ina sonka,bakasan yadda zuciyata takeminba inzakayi tafiya,sai inji tsoro,fargaba da dasiyar gaba tasameni hankalina baya kwanciya sai naga dawowarka,"nima bakisan yadda nakejiba inna barki amma dole saina je dole intafi kuma Insha Allah zandawo lfya kede kina tayani da addu'a kinji Mar'atus saliha,gyaɗa masa kai tayi share hawayenta,janta yafarayi da fira harta fara sakewa daga bayama itake basa labarin,tace"dama shine kana zuwa gun Inna amma baka taɓa faɗaminba harkun saba harka canzamana gidanmu,kallonta yayi yace"uhmm nasan inkika sani rigima zaki sauƙemin,tace"uhm nagode sosai ya Ahmad ubangiji Allah yakareka daga dukkan sharri ya ƙaramaka buɗi mafi alkhairi ina alfahari da zamowarka miji agareni ko babu komai kasoni alokacin da wani yaƙini,ka soni alokacin dayayi dai dai da share hawayen mahaifana,kaso dangina ka nuna musu ƙauna shin idan bansoka ba waya cancanci naso ya Ahmad ,n...bai bari tasake magana ba yace"haba Wife ai komai nawa nakine kuma duk abinda nama su Inna kamar Hajiyata nama kidainamin godiya u deserve it Dear,haka suka ƙarasa gida suna firarsu gwanin ban sha'awa.
YOU ARE READING
SABREENA SABEER
ActionHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not