🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹Story and written by
Khadeejaht Hydar Young-Novelist
The experienced writer of 👇
IHSAN
UQUBAR UWAR MIJINA
WATARANA SAI LABARI
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
KANKI KIKA CUTA
DUNIYAR MU A YAUAnd Now with the most enjoyable one 👇
SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.
Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.
Follow and vote on
WATTPAD
@YoungNovelist4Page thirty five.
Washe gari da sassafe tagama komai nata,misalin karfe goma na safe ta dauki motar ta ,Mahaifiyarta tamata fatan adawo lafiya,seat belt ta saka ta juyo takalli little Sabreena ta shafi fuskarta tana murmushi,Allah kadai yasan irin son datakemata,Guraren sha daya da rabi ta isa wani babban shagon siyar da kowane irin kaya,parking dinta ta daidaita,tafito tazagaya tadauki little suka shige ciki,tunda suka shiga mutane suke kallonsu,wanda haryasa Sabreena tsarguwa,daga karshe wata budurwace tazo kusa da'ita tana murmushi tace"masha Allah Mrs Sabeer ashe harkun haihu wlh your daughter looks beautiful just as you are,da mamaki Sabreena ke kallonta,amma saita waske tace"thank you very much,daga haka takarasa gun kayan yara,Haba shona ki kwantar da hankalinki ai yanzu Munoz da securities Babu abinda zai faru Sai alkhairi,cikin jinjina Kai da shagwaba tace"Sahab wlh nagaji ka goyani,murmushi yayi yafara kokarin daukarta,saurin ja da baya tayi tana dariya tace"wh wasa nakema,daidai sunshigo babban shagon,tunda suka shigo shagon gabansa keta faduwa nan danan sanyi yafara shigarsa,tagama siyayyar kenan zataje gun biya,taji wani sanyi ya bugeta gabanta kuma ya shiga faduwa cak ta tsaya daga tafiyar datakeyi jin yadda sanyin ke karuwa,gyara zaman little dake kafadarta tayi,a hankali tana jin wani sabon sanyin,dummmm gabansa yafadi lokacin daya hangota tana zuwa,baisan wacece ba amma yadda yaji zuciyarsa tana bugawa da sauri sanyi nashiga jikinsa yasa yaji yanason ganin ko wacece,Aysha wacce hankalinta ke kan daukar ice cream batasan meke faruwa ba,dakyer tajanyo kafarta tafara takawa a hankali janye da basket din hannunta,harta iso gunda suke bai motsa ba,wayaryace tafadi,dan siririn tsaki taja,tana kokarin dauka taga anrigata ,dagowa tayi tana kallonta,murmushi Aysha tamata tace"ga wayartaki tamika mata,itama murmushin tayi tace"nagode sosai,tace"masha Allah yarki kyekkyawa ce Allah ya raya,da amin ta amsa tana mai duban gefen Aysha donta gaidashi sbd abun kirkin da Aysha tamata.
Cak maganar datayi niya yamakale ta tsaya kallonsa Shima haka,bakinta na rawa amma takasa magana,tabbas wannan inba Manga bane to kamar tabaci,shikam cikeda mamakin canzawarta yake kallonta don ya tabbata ko shekaru talatin tayi bazai kasa ganetaba,ita tafara janye kallonta daga kansa sbd tsoron kartaje bashi bane,to inma shine mezata masa,haka tawuce tabiya kudinta tafice daga gun,sai a sannan ya sauke ajiyar zuciya yana mamakin dama hartayi aure,to ma waya auri wannan Mara kunyar Mai shegen rawar Kai ,amma yarinyar hannunta ta burgeshi sosai wlh gata kyekkyawa,Aysha ce ke kallonsa da mamki akan fuskarta me yake kallone haka wanda ya dauki hankalinsa,wayancewa yayi yace"yarinyar nan ta hannunta ta burgeni sai naji dama takice, murmushi tayi ta yarda dashi don tasansa da son yara,boyayyar ajiyar zuciya yayi suka karasa siyayyar suka tafi gida,lissafinsa ya birkice ,sai zufa yaketa gogewa,yana sakin tsaki don shi bayason ko ganinta,a rayuwarsa gaba daya, dakyer Allah yakaita gida,don tagama birkicewewa..
tana zuwa tadau wayarta ta kira Hafsa,tana dagawa tafashe da Kuka, subhanallah cewar Hafsa,meyasameki Sabreena meyafaru,"tafada cikeda kulawa,labarin abinda yafaru tabata,cikin rarrashi tace"kidaina kuka kinji insha Allah komai mai wucewane,zakiyi farinciki watarana dan Allah for now stop thinking about Manga allow your heart to have peace dan Allah,"insha Allah I will nagode,kallon yarinyar dake baccinta tayi,a hankali takai kallonta kan zoben Ahmad wanda yasiyomata a cyprus ,kwallane yaciko idonta,da Ahmad yana raye da tare zasuje shopping watakilma da 'yarsu suma,goge hawayenta tayi tanamasa addua.
Direct dakinsa yatafi cikin sauri bai tsaya koinaba Sai bathroom ya sakarwa kansa ruwa,Yana tuna fuskarta,Indai ba idonsa gizo yakemasaba tabbas sunyi kama da Aysha Amma har tayi aure ta haihu,bakinsa ya yabe zuciyarsa najin haushin dabaisan na meneneba,koda yafito Aysha ya tadda kwance akan gadonsa tana kallon wayarta,ganinta hakan ya motsa ransa da shaukinsa,cikin kasala yakarasa gadon ya kwanta gefenta yana mai zare wayar a hannunta,juyowa tayi tana kallonsa,murmushi fuskartane ya dauke ganin kallon dayake mata, cikin azama ta tashi tana mai ja da baya,gane nufintane yasa yayi saurin riketa yana kallonta,marairaicewa tayi tace"dan Allah shona kayi hakuri wlh nagaji don ita har yanzu bata saba dashi ba,zata iya cewa hafuwarsu baifi sau daya ko biyu ba,ita inbata mantaba tanajin tun da taje jinyarsa basu sake ba,jin yafara tabata yasa jikinta fara rawa,ba bata lokaci yafara ture duk wani kaya dake jikinta yafara aikamata sakonninsa sbd yasan inya biyema Aysha zasu iya shekara a haka,tunda yafara kissing dinta tafara karkarwa ganin yakarasa cire kayansa bb komai duk kunya da tsoro sun cikata,idonta ta kulle a hankali tace"dan Allah ka rufamin asiri,bazan iya....shiru tayi jin inda yasa hannunsa ta saki damtsensa tafara kokarin tashi tana turesa,ganin bazata bata hadin kaiba yasa yamata rumfa,yafara nemarwa kansa nutsuwa ,a rikice tafashe da Kuka tana yarfa hannu,cikin kuka tace"wayyo cikina,wayyo Ammi wayyo Hanan,Yaya zai kasheni,banaso wlh ka daina kanajimin ciwo,tun tanayi da karfinta hartayi shiru tana hawaye kawai,bai sarara mata ba saida ya gamsu don kansa tukun,sai a lokacin ya lura da rawar da jikinta yakeyi,jikinsa ya janyota yana mai shigar da'ita cikin jikinsa sosai yakasa magana Sai ajjiyar zuciya yake saukewa Yana jin nutsuwa a ransa,ita kuwa zafi takeji a kasanta sbd bataga wani banbanciba na farkon da wannan,kuka take a hankali tana taba cikinta,can ta fashe da kuka sosai tana cewa"cikina ciwo yakemin wayyo Allah na,hannunsa yakai kan cikinnata ganin yadda yadan tattre gefe daya,shafashi yafarayi yace"yi hakuri kinji yar albarka ,Abbankine ko bazai sakeba kinji,amasa afuwa ,can kuwa cikin ikon Allah sai ya ware ua daidaita,Sai a sannan tasamu relief,dagata yayi yana kallon fuskarta,rufe idanuwanta tayi ta juya kanta gefe don wata kunyarsace ta darsu a ranta,murmushi yayi yace"tashi muje intaimakmaki kiyi wanka,a hankali tace"zan iya kawai kabari,yasan fada kawai tàke,dagata kawai yayi,aikuwa tasaki kara tareda kokarin sauka don dagaske ciwo takeji,ruwan zafi ya hadamata yasata,rikesa tayi tana mai kallon kasa,Kallonta yake cikeda so da kauna,wani ruwan ya canza mata ,saida sukayi wankan tsarki suka fito,tana kafadarsa,kan gadon ya maidata ,zama tayi abakin gadon tana kiyasta yanda zata gudu,cikin ikon Allah ya juya baya zai dauki wayarsa dake ringing tayi saurin tashi tanufi kofa,kawai ganin mutum tayi agabanta,faduwar gaba ce tasameta Sai kawai ta langwabar da kanta gefe hawaye na forming a idonta,tace"Dan Allah zanje dakina,dama fa ni zuwan danayi kawai sako Zan baka Kuma shine ka...kasa karasawa tayi tajuya kanta gefe,da murmushi sosai akan fuskarsa yace"Sai Kuma nabaki sako ba Amma koma waye ya aikoki Allah yamasa albarka,daga haka yadagata yace"bacci nakeji zoki tayani,shure shure tafara tana dukan bayansa tace"wlh banajin bacci,ka saukeni inje nasaka kayana Zan dawo,saida ya direta a tsakiyar gadon ya zare towel din jikinta ya zare nasa ya rufa musu duvet ya daurata ajikinsa tukun yayi magana yace"wane kaya zakisa bayan babu kayan dasukafi wannan taushi da dadi yafada yana shafa naked skin dinta,shiru tayi,tana jinsa yana ta tabe tabensa tamasa shiru don tasanshi sarai tana magana wani abunne daban zai faru,a haka har bacci ya daukesu,shi ya rasa wannan kunya ta Aysha.
Tana zaune Little a hannunta taji ana sallama,amsawa tayi wani karamin Yaro ya shigo,yace"ance nayi sallama da Sabreena,cikin jin haushi tace"kace batanan,Inna dake fitowa tace"jekace tana zuwa,turo baki tayi tace"Allah inna ni ya kyaleni mutum kamar maye, wlh ni banasonsa,tana gunguninta ta tashi tadau Little a hannunta tafita,sallama tamasa shikuma cikin murmushi yace"sannu beauty ,wani bakincikine yakamata kawai saita fashe da kuka sosai tace"ni banasonka wlh indai kabari akamin aure dakai saina kashe...bata karasa zancenba taji yashafa kan Little yace"Allah yasadai bakya rigima irinta mamarki,baki a sake take kalonsa a ranta tace"shi yanzu duk abinda nakemasa hakan baisa yaki daina zuwa ba,saita tuna Ahmad shima. Haka suka dingayi dashi har Allah yasa ya aureta Kuma yabarta alokacin datake bukatarsa,jikintane yayi sanyi a hankali tace"am sorry,yayi murmushi yace"bakomai nasan yadda komai yake dole kiji bakya bukatar aure Amma wlh iname baki tabbacin zan rikeki amana,a hankali tace "ngd zanyi tunani akai,Katuwar leda yabata wai tsarabar Little ce,karba tayi tamasa godiya sbd yau kadai tafarantamasa sbd yafara bata tausayi,shikuwa dadi kamar yakashesa tafara kulashi,sallama yamata yashige motarsa itakuma takoma gida,tana tunanin inhar tayi aure to taci amanar Ahmad.
Kallonsa abokinsa yayi yace"Sadiq ka kuwa San cewa yarinyar hannunta ba yarta bace kawai tana zuwar maka da'ita ne sbd Kaji bazaka auretaba sbd yar,murmushi Wanda aka kira Sadiq yayi da mamaki yace"Dan Allah fa to yar wacece,dayake Dan unguwarne abokinnasa nan ya labarta masa komai ,cikin tausayi Sadeeq yace"insha Allah zan riketa amana, wlh inasonta sosai,yace"indai ta amince maka bakada matsala iyayenta suna sonta,kuma suna son abinda takeso,abu dayane nasan tataba so sukaki,Sadiq yace"menene wannan,Saleem yace"Manga,Manga Sadiq yakara maimaita sunan waye hakan,nan yabasa labarin komai,jinjina kai yayi yace"tab Allah ya kyauta,amin..Vote
Vote
Vote tnx

ESTÁS LEYENDO
SABREENA SABEER
AcciónHe met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to survive it or not,will he succesd or not