Please 🥺 vote for me

54 4 2
                                    

Rahma rahma!! Yes aunt I'm coming
Haka nafada cos banson tashigo tasameni,nan nagama hada all what I know Idan tagani bazatayi susp
ecting wani Abu,nadauki mayafina nafita ,so before infita harta fita she is already In the main gate so dasauri nafita main gate naje nasameta why are you late that's what she said, I keep nodding my head inamata bayyani that's was what always happen to me when I try to hide the truth from anyone,ok ok shikenan hk tafada sannan tajamu a mota,munsauka a wannan tsadden and very big restaurant dake osokoro agarin abuja,wow that's what I said to my aunt,the place is too beautiful, kafin mushiga saida mukashiga wani Dan daki dakeda bandaki aciki wow that's what my mind keep saying room din is so amazing colour shi light blue ne da fari anan ne akayi ordering din mu mu wanke hannunmu with hand wash before mushafa sanitizer and after that akabamu facemask Wanda yakedauke da symbol din restaurant din sai anan nakara checking sunan restaurant din American's restaurant axuciyata nace yaci sunansa,so after munsa facemask dinmune akayi ordering din mu cikin restaurant din wow u can't imagine yadda yatsaru kuma yahadu sosai ,nan mukasamu chairs mukazauna mutane yan tsararine aciki but wanikamshine yake tashi Wanda bantaba jin irinsa akasan gurin wani carpet ne mai laushin gaske kanasa kafarka tana jigewa aciki nidai gani nayi kamar ba a Nigeria mukeba,yau kwanana uku a abuja kenan and saiyau nafara fitowa but I'm very excited for that,
Nan masu serving din abinci suka kawomana domin miyi choosing abinda zamuci nan nayi ticking a fried chicken with mango juice,nan akara mika wa aunty dina and she said fried chicken with pineapple juice will do nan ng mai serving din abincin tayi ticking,baafi five minutes ba akakawona abinda mukayi ordering da fuck and spoon with small knife,I don't normally like eating with spoon nafi son naci abincina with my two hands so I decided to keep the spoon and fuck din aside cos I think I will be more comfortable eating with my hands,that's when kowa agurin yafara kallona,all eyes on me so I felt so uncomfortable but I aunt insisted that I should continue eating my food but I'm a very shy person so tayi ordering ayimin order but what!! I just feel like going out so nadauki jakata sbd inason nafita may be I will feel more comfortable Idan nafita what I haven't know that destiny ne ke kirana!!!!

Incomplete Love Story(Waceceni)Where stories live. Discover now