this is my first book , please 🥺 vote for me

17 2 1
                                    

So after nafita a tsalleken titi nahango popcorn wow that's my favourite so I decided na tsallaka na siya ,ahankali nake kallon motors din saida natabbatar bakowace motar dake xuwa before na tsallaka but what !!!kawai sai jina nayi asama innallal thats all what I can say!!
Banfarkaba sai awani hadadden hospital I can't seems to remember anything ,muryar matar dake kusa danine yadawo Dani dg tunanin danake ,she is tall and very beautiful,zata iya kaiwa 40 years haka ,by main looking at her nasan cewa she is very rich ,maganantane yadawo dani dg tunanin danake hello!sorry and how are you feeling, where I u from? And what's your name? All this questions at one time,what's my name ,and who are I am I can't seems to remember, Doctor ne yashigo with his lapcoat and small white glass gyaran murya yayi hello madam kidaina wasting time dinki she has already loose her memory, innallalahi wa inna illahirrajiun,shine abinda yafito daga bakina,meyafaru dani dg Ina nake ashe dama nayi loosing memory dina innallallah,toh yanxu doctor what did you suggest, aganina dai madam gwara kitafi daita sannan kudinga zuwa ana karnbar mata medicine har time din dazata regaining memory nata,ok doctor insha Allah there's no any problem,
How are feeling now? The doctor asked, I'm feeling just fine but Barin kainane kawai keyumin ciwo that was not a problem idan kikasha magani kika huta zaidaina,madam zaku iya tafiya da ita ga medicines dina,8 hourly ne zaanabata insha Allah zatasamu sauki,ok doctor thank u I really appreciate it tafada tana me ruko hannuna ,tayi helping dina harnatashi nagyra mayafina muka tafi,wata dankareriyar mota muka shiga ,ita take driving nikuma nazauna nayi shiru,ganin shirun yayi yawa nan tace sunana hajiya safna and ke kuma sunaki suhailat since u can't remembered your name,murmurshi nayi najiyo nakalleta nace toh hajiya insha Allah, not hajiya call me ammie nace ok thank u ammie,mun dantaba hira kadan anan ne naji lbrn ita ke auren vice president kuma a nan abuja suke unguwar osokoro and tanada yaya biyar uku maza biyu mata,salim,sameer,suad,sai khadija da afnan itace last born ita ,salim da sameer suna uk inda suke karatu a Oxford university saura one years sugana shikuma suad yana american university of abuja sai khadija datake new York sai kuma auta datake secondary skull,masha Allah nace,bamuyi cikakken two hours ba muka shiga wani dankararren layi wow layin yahadu ratsantsun gidajene Wanda bantaba ganinsu ba a iya rayuwata koda yakema I can't remembered anything nan muka faka awani hadadden gida inda security yawanga lemana gate muka shiga,masha Allah nace inata kalle kalle nan ammie tatabani fito suhailat munxo ahankali nafita indai nake kare wa wannan hadadden gidan kallo,bantaba ganin irin wannan gidanba koda a mafarki nan ammie taja hannuna muka shiga wani falo ananfa natsaya kalekale wow wannan falo narasa ta inda zanyi bayaninsa ,pallow dina part part ne a kalla part yakai shida kuma kowani part da gurin dinning table masha Allah nan ammie ta umarceni Dana zauna ahankali nazauna akan wani lallausan chair kamar cotton Dan tsabar laushi,masha Allah gaskiya ankashe trillions a wannan falo

Incomplete Love Story(Waceceni)Where stories live. Discover now