continue voting for me insha allah ,u will enjoy my story

13 3 3
                                    

Gobe asabar kuma shine ranar da sameer zaidawo,tinsafe ake ta shirye shiryen dawowarsa anyi abinci kala da kala da juice 🥤 kala kala Ni abin har mamaki yakebani taya za'ayi mutum daya ya iyacinye wa'yannan uban abin ci although men's eat alot but this is too much duk cikinshi he will never finished this plenty things,koda yake gidanmasu arzikine su wannan is nothing aganinsu,Bayan mungama komai da komai muke jeresu a dinning ,driver da bodyguard sunje daukaso,nan nahaye sama sbd nakara wanka na huta cos I'm so tired 😴,fitowa ta daga bathroom kenan naketa jin jiniya i guest he has  arrived but jiniyar nameye kamar wani shugaban kasa da kamar baxan lekeba can Kuma dai nayi deciding na leka labule nabude kadan domin naganshi cos ko pic dinsa bantaba ganiba this is my first time seeing him,he's very tall domin ayadda nagani yafi kowa tsayi agurin sanye yake da black court with glass too but I couldn't see his face clearly but I guess he's very handsome cos alamar karfi naga mekiba he's not too fat amma bayanada kiba ,he's giant ohh why I'm describing him na rufe labilan nakoma na shafa mai,maroon din doguwar abaya nasa nasa perfume bandade da kwanciyaba auta afrah ta shigo aunty suhailat kitaso kiga yaya yadawo,au yadawo kenan aibansaniba,yadawo kitaso muje bayaddda na iya nadauka maroon din mayafin abayana nayi rolling dayake banyi kitsoba gashina yasauka har Kasan bayana ,hannuna afrah takama muka sauka kasa ,zaune yake a dinning area yanata yima ammi shagwaba,kamar wani karamin yaro tsaki nayi acikin zuciyata shiko kunya baiji,mun isa dinning area inayini andawo lpy nafadamasa with my cool voice,kallo nayatsaya yanayi nan ya kalli ammi meaning he need more explanation,tsaf ammi tafahimci abinda yake nufi,cikin muryata irin na ƙasaitacciyar mace ta fara magana,she's your suhailat and also part of us,but how yatambayi ammi yana kallon with suprise on his face ,yeah you heard me right,but ammina how comes bansantaba ,yeah dayake a marocco can familyn dadynku tatashi she lied ,wow 😲 yafada with smile in his face 😈,toh you are welcome to Nigeria,thank you nafada inamai sun kuyar dakaina kasa to avoid he's gaze,but ammi he's very cute yafada yanakaramin kallo,I'm nervous cos tin sanda nazo yake kallona ,yeah she's cute ammi yafada tana smiling,but zaiyi mgn kenan ammi tace no more questions please 🥺 eat your food 🥑🥝,toh ammina kibani sainaci ,tsaki nayi yakai so dari azuciyata sbd yada gafjejen katonnan kema ammi shagwaba,biyemasa ammi tayi tana bashi abinci yana kallonta ,shima dauka spoon 🥄 yayi yana bata tanaci saikuma abin yaburgeni I'm impressed gsky ,nan afrah tafara shagwaba wai itama abata nan fa ammi tabashi taba afrah ,yaba ammi ammi tabashi afrah tabashi honestly I'm impressed i think 🤔 they are the best family,son shaku sunansa jununsu sosai ,dama ace Nima inada family kamar su 😂😂😂, washegari da safe natashi da ciwon Kai hakane Bai bani damar fitowa ayi breakfast Dani ba,sbd Ina sallar asuba nakoma bantashiba sai 10 dasauri sauri natashi nayi wanka na shirya a atamfa fara Mai ratsin ja ,ta taje kwantacen gashina Kuma baki sidik,Wanda ya zuba har gadon bayana,nasa Dan kwalin atamfar akaina batare Dana dauraba nasauka kasa nayi breakfast.
A kan kujera na hangosa yakwanta kamar ma bacci domin idonsa a lumshe yake ganin haka yasa Banbi takasaba nawuce dinning yin breakfast,Kunun Aya nagani Wanda yaji Madara sosai da pancakes 🥞 da da samosa sai kwai da dankali ,Kunun Ayan nasa kadan a Cup da pancake ,saidai Dadin da yayi yasa nakara Saida naci na koshi nayi hamdala yo kunga laifina..
Ammice ta sauka dg Saman da take sbd yau weekend bataja gun aikiba ahankali na karaso inda take na tsuguna nagaisheta sai dai Amin rukoni tayi ta rungumoni ta manna pic a goshi tace yata kintashi lafiya ,lafiya kalou Ammi na fada cikin girmamawa,firstlove naji Yana cewa Ammi rungumeshi tayi ta manna Mai pic a goshi kmar yadda tamin ,Autar mamice tasauka dg step tazo ta rungume Ammi,hankali nakan tibi wani cartoon daake nunawa Sun da sheep ,inason cartoon din sosai ,ke baki iya gaisuwa banji meyaceba domin kam hankali gaba daya nakan cartoon Suhailat bro namiki mgna Naam najiyo muka hada ido ya Gallamin harara sadda kaina kasa nayi nace Ina kwana ,lafiya kawai yace yacigaba da Dan na wayarsa ,kinyi breakfast Ammi ta tambaya eh Ammi to ranar Monday kema Zaki fara xuwa School tare da afrah ,Zakuje ya yayanku amiki interview sai aga ajin da yadace Dake,da faraa sosai afuskata na zo kusa Ammi ,Ammi nagode Allah yasaka da Alkhairi, Allah yakara girma ,Amin duka suka amsa,nakasa Daina faraa nan fah afrah tafara tsokanata inyeee Yan School,Jana tayi da tsokana har muka fara zagaye a falon Muna dariya , yo abinku da auta

Incomplete Love Story(Waceceni)Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ