Burinah10✍🏻✊🏻💪🏻

5 1 0
                                    

Masallaci ya tafi mu kuma muka tada sallah sae da muka idar da kusan 2mns tukun ya dawo kallon ammah yayi kicigaba mana ammah na dawo kallon sa tayi tareda murmushi to ka kulle kofar ne naam yace tukun ta kalle mu duka tace muna shiga daki kanwata ke cemun Ahmad jia yake masa mgnr y ganki yn so kallon da na mata baesa tayi shiru b sae murmushi da tayi xnso kiyi tunani akai y kamata a ynxo k samu abokin rayuwa b wae kudi kawae b Ohk nace mata n mike fitowa nayi mukayi sallama na wuce gd tun dana tafi nake tunanin amman n kasa bawa zucia ta sararin amsa wannan tayi tun daga lokacin na rage xuwa gdn so koda naje Yola haka xalika ban bawa papan ko fuska amman haxakar sa da Rikon amana ys mukayi wata irin shakuwa gashi manager kusan harkokin ta wajen sane a kwana a tashi b wuya nan wata irin soyayya ta shiga tsakanin mu amman na kasa bashi fuska lkcn da papan ko ya sameni da kansa da mgnr ban amsa masa b daga baya ganin yadda dk n chnja ys mahaifiyata tusa ni a gaba na fada mata mene damuwa ta nan nayi mata bayanin komae bata boyewa mahaifina komae ba ba tareda ya tuntube niba yaje har chan adamawa bae dawo ba sae da aka tsaeda mgn tsakanin mu anan naji ashe Dan uwanso mama ne kafin wata daya har an daura auren mu ba tareda mun wani daidaita ba haka mukayi aure aka kaini gdnsa dake chan adamawa haka muka xauna xaman amana ba wata matsalar komae sae abnda baa rasa b mama ce ta fara bani shawarar na bar company a hannun sa hk akayi nan ya fara harkar shinkafa allah ya buda masa sosae gashi shi yake kula da company adamawa ni kuma na kano ganin haka yasa na kuma kano da xama ganin ana samun budi sosae yasa xaman sa a Kano ya fara raguwa daga shinkafa sae ya fara sugar shima kamar ya xuba taki nan danan shima ya karbe shi sae sosae ga company ga shinkafa ga sugar sae abun ya mana yawa haka yake hadawa har allah y buda masa yayi company sugar sae daga baya yayi na shinkafa a lokacin kana shekara 5 na samu cikin afifa bayan haihuwar afifa kamar karo mana budi ake daga ni har shi alokacin na bude A square gdn ruwana da lemu shi kuma ya bude gidan gona inda yake kiwon kifi kaza daddbobi haka dae ya cigaba da business dnsa

Har dae ynxo ya xama no 1 agun shinkafa da sugar yanada companies kusan 5 naso bnda naso dadbobi numfashi taja to kunji yadda muka hado da mahaifin ko tun bashida komae har ynxo yayi sannan inada gida anan unguwar ga takadar ta ta miko wa Abdullah sannan akwae a nasarawa sae wanda muka taba xuwa daxo a hadeja road sune wanda na siya da kudina sauran kuma gaso estate ne na hada anan rubada road shkn dukiar dana tara afiface tayi daria lallai ammah kice ke me kudi ce haka murmushi tayi tukun ta dauko set dn waso golds guda 2 sak iri daya Abdullah ta bawa 1 tukun ta bawa afifa daya wannan tun randa nasan na samu cikin ka Abdullah da mukaje Dubai na siya dana haifeka kaxo namiji yasa nace xn baka ka bawa yar ka ta fari wannan kuma nakine afifa bayan na samu cikin ki naje akamun irinsa kina karama ina miki amfani dashi bt da kika girma sae na ajiye miki kema murmushi sukayi duka kallon so tayi sannan tace tun daga ranar dana haifeko na fara muku saving ga atm dn ko nayi niyar Sae bikin ko wannen ko bt ynxo ma lokacin amfanin sa yayi atm ta baso da pin dnso duk wata kadara tata tana hannun so dauko akwatin bbyn ta xuba nata golds dn aciki sbd bayan haihuwa tayi kwalliya daso xuba atms dnta guda 2 tayi aciki sbd bukatar kudi ko xata tashi xuge komae tayi tukun ta kalle so nan ta fara musu nasihar rayuwa musamman afifa ranar sae da sukayi kuka haka ta cigaba da musu nasiha sae 10:30 tukun tace Abdullah yaje ya kwanta baiso tafia b haka ya tafi yana xuwa dakin ya hada duka kaddarorin da aka baso ya hadaso a file tareda takardon makarantar sa yasa a jaka kasa bcc yayi ya xauna yana tunani karshe ya wuce toilet ya tada sallah sae wajen 1:30 bcc yaxo masa akan daddumar ya kwanta bcc me dadi yayi gaba dashi

Bayan tafiar bayyah ammah ta daurawa afifa nata nasihar akan ta rike mutuncin ta duk inda taje karta mata da usulin ta haka dae ta cigaba sae wajen 12 tukun tace ta kwanta ae kuwa tana kwanciya bcc me dadi ya dauketa kamar jira ciwo yake afifa ta kwanta ae kuwa ciwo ya taso abu kamar wasa har 3 kamar wacce akace ta tashi afifa ta tashi Haba ganin halin da ammah take yasa hankalin ta tashi gunta tayi tana kiran sunan ta ammah Ina ciwo yaci karfinta fita tayi a guje tareda kwallawa bayyah kira tun daga kofar site dnso bayyah yana bcc yaji kiran afifa tashi yayi yana tmby lpy ammah take cewa a guje yayi hanyar site dn ae kuwa yana ganin halin da take ya kinkimeta ko nauyin ta baiji ba suka fito rasa motar da xae sata yasa shi ajiyeta akan corridor dn kofar site dn nufar site dn hajara yayi yana knocking hajara kamar a mafarki taji ana knocking budewa tayi tareda tmby lpy fada mata yayi shiru tayi tukun tace bari ta fada masa tana shiga daki ta kira wata no tukun ta fito papan ko yace Sae dae in kun yarda akai ta na gwamnati dake basoda yadda xasuyi yace son yadda daki tashiga ta dauko key tareda mayafi

Burinah Where stories live. Discover now