Burinah20✍🏻✊🏻💪🏻

4 1 0
                                    

Ranar litinin wacce tayi daidai da 14th March makarantar languages take kokarin yaye daliban ta wanda sukayi wata 8 suna daukan darasi a jere daliban nata da suka kasance so 20 ko wanne a maxaunin sa shugabanni makarantar suna jere a naso bangaren inda suma iyayen yara d yan uwanso suke naso bangaren wanda ya kasance me jerin tambayoyi ne ya mike inda yk umartan dalibai da so xama cikin shiri xaa fara kowa shiryawa yayi ama juyawa tayi bangaren iyaye tana neman yan uwanta murmushi sukayi mata inda khushi t mata alama da hannu me nuna alamar jinjina murmushi tayi itama ta nutsu nan me bada tmby ya taso umarnin rubuta labari murmushi tayi sbd tuno lkcn da khushi tace mata xaa iya tmbyr ta rubuta lbr Don hk so rubuta hk ta rubuta inda batayi dai dai ba ta gyara mata tuno hkn ne ya kara mata karsashi nan ta fara rubutun nata cikin nutsuwa da kwarewa da ta farayi a yarn Hindi sbd kasancewar khushi a kusa da ita

Minti 20 aka baso nan kowa ya dukufa yana rubuta nashi lbr muntunan n cika aka karbeso gaban shugaban aka mika takardar nan me tmbyr ya cigaba da karanto musu tmbyr inda xaso rubuta waso kalmomi da xae fada wani gurin kuma xaso rubuta maanar kalmar haka sukayi ta fama kusan 2hrs inda suka amsa tambayoyi guda 50 inda lbrn so yake daukan 50 marks itama nan aka karbe takardon naso aka baso hutun 2hrs kafin nan judges dn sun gama marking nxt wayanda xaa musu naso sun kasance wayanda suke koyan English nan aka kiraso kallon mami ama tayi tayi kalar tausayi yau ba hutu mami nah Allah yayi miki jagora tace tana mata murmushi taja hannun ta har kan stage dn da xasuyi juyowa tayi tana waigen so khushi duk gyada mata kai sukayi har gun xama ta kai ta first sit ta xaunar da ita kanta ta dafa addua ta mata sannan tace in sha Allah xakiyi nasara a rayuwa doter a nutse ta juya xaman kusan 5mins tukun sae ga judges dn sun fito gurin xaman so suka karasa wanda y Kasance me tmbayoyi n ya mike gabatar da kansa yayi kmr yadda na farko yayi tukun aka biso da answer booklet dnso bayan kuwa ya karba yace musu are uh ready yes suka ce Ohk firstly xako rubuta tragedy story not less than 200 words 30mns nan kowa ya nutsu y fara inda ama tayi shiru tana tunanin wanne xata bayar karshe ta yanke shawarar ta bada lbrn rayuwar ta tunda shi tafi kwarewa akai a nutse bayan tayi bismillah ta fara rubutun ta cikin kwarewa da yarn English wanda ya kasance yaren kasar ta kuma lbrn rayuwar so ta rubuta tas har xuwa rabuwar so da Abdullah bayan ta gama ta kuma tana kara bin shi dakidaki tana duba inda tayi error bata karasa b akace time off dauka aka xo akayi kamar yadda aka kawo musu tukun aka daura ragowan tambayoyin kusan 1hr suka gama nan aka sanar daso xuwa anjima result xae fito

Saukowa take daga steps dn xuwa gun yan uwanta wanda a yanxo bata da tamkar yaso jikinta duk a sake domin tuno mikin dake cikin xuciar ta gun mami tayi direct xubewa tayi a jikinta tana sakin kuka rarrashin ta ta dunga yi har ta samu tayi shiru murmushi mami ta sakar mata muje muci lunch ko olmost 1 ake mgn kuma sae 3-4 tukun result xae fito gyada mata kai tayi khushi dake bayanta ce ta taemaka mata ta mike a tsakiya suka sata ita da zeeterh mami da tai a baya gun car dnso sukayi khushi ce xatayi driving ama na gefen mami da tai zeeterh na gaba muje gd tai tace da khushi Ohk tace direct chan suka nufa tunda Ba wani nisa sosae bayan kowa ya sauko ruko hannun ama tai tayi har room dnso xaunar da ita a gefen bed tayi toilet taje ta hada mata warm water tukun ta fito yadda ta barta haka ta sameta takalmi ta durkusa ta cire mata murmushi tayi mata oya go and fresh up itama murmushi ta mayar mata tukun ta xamu hugging dnta tayi luv uh tai tace more doter tace itama tana murmushi har bakin toilet takai ta oya kiyi sauri kinji gyada kai tayi tukun ta shiga

A parlour ta Tatar daso sunyi jungun jungun kallon so khushi tayi tace maxa suje so huta suma mikewa sukayi suka nufi room dn kallon mami tayi kar ki damu she's okay tareda mata alama da hannu 👌🏻 murmushi tayi tareda ce mata thanks itama murmushi tayi mata tace taje ta huta bari ta shiga kitchen ta sama musu lunch nan itama mami ta bita suka hada tare suna yi suna hirar ama domin ta baso tausayi ko bata fada ba sunsan lbrn rayuwar ta ne ya dawo mata sabo

A chan toilet kuwa tana shiga kayan jikinta ta rage ta fada wanka kusan 15mns ta fito wani sanyi taji a ranta domin taji dadin wankan ya rage mata nauyin xuciar ta shirya kanta tayi cikin half gown ta fesa turare kadan ta hau bed domin tana fashin sallah bcc ne ya kwashe ta cikin kankanin lkc

Burinah Where stories live. Discover now