Burinah18✍🏻✊🏻💪🏻

1 1 0
                                    

Washegari da daddare sukaje shopping anan mami tasaewa zeeterh da ama phones kirar iPhone xo kaga murna agun zeeterh don harda tsallenta murmushi kawae afifa tayi tareda godia don ita dama chan waya ba damunta tayi ba ae ganin haka itama khushi tace dole asae mata itama iPhone irin taso murmushi mami tayi ta karbi ta zeeterh ta bata Ae kuwa ganin haka yasa afifa fara yiwa zeeterh daria nan kuwa tasha kunu ta cika tayi fam turu baki gaba tayi ta tashi sae dakin so don wani hawaye taji yana mata naso a idanu kada kai kawae mami tayi batace komae ba

Saukar so Abdullah a Egypt driver na jiran so shiga motocin sukayi sae gidan so a part dn dada suka tsaya nan ummu ta fito hannun ta rike da karamin bbyn ta wanda baifi 3months ba da gudu asma tayi gunta fadawa jikin ta tayi tareda cewa nayi missn dnki ummu tareda kissing gefen kumatun ta kallon kanin ta baby Taheer tayi karbar sa tayi tareda kissing dnsa tayi gaba karasa gun dada tayi tareda mata sannu da zuwa kallon mijinta tayi da sauran tana musu sannu jerawa sukayi har parlour dada nan ta gabatar da abnci kala kala wanda tayi musu nan suka xauna suna ci bayan an gama aka daura da hirar yaushe gamu kallon Abdullah tayi tareda masa sannu murmushi yayi tareda godia

Yau ya kama ranar daso mami xaso tafi bayan son share tsawon wata guda tareda afifa tana kula da sabgogin ta tukun ta shirya musu tafia bayan dr ya sallameta afifa ce durkushe agaban ta tana kuka sosae ita ta fasa karatun so tafi tareda itama zeeterh kuka take tun daga randa suka hado baso taba raba daki ba ko sau daya gashi yau xaso raba kasa duk rarrashin ba wanda take ji acikin so itama mami tausayin so take ji numfashi ta sauke to shkn yanxo kuyi shiru xamu tafi tare tana gama exams sae ta tawo da wannan dabarar ta samu suka rage sautin kukan shiryawa sukayi suka fito Haba kalli idon k afifa tun jia kuke kuka kamar maso mutuwa ko wanda baxa so kara haduwa ba Haba indae bako daena b to ko ta gama exams dn baxa ta tawo ba jin haka ys dole suka share hawaye a international airport dake delhi suka tashi sosae afifa ke kuka abun tausayi kasa xuwa schl tayi ma gashi sun kusan fara exams sae gd dole suka dawo

Tai ce ta taba jikin afifa jin zafi sosae yasa ta tashe ta akan so tafi hsptl amman taki yarda dole magani tasha ta kwanta kallon khushi dake kusa da ita itama tayi kallar tausayi tayi tace ki barta ta huta to tace tareda bin bayanta suka kuma parlour duk hirar taso akan ama ne xaman kusan 2mnths sukayi tare amman jin ta suke kamar sun shekara 2 bata da son jiki duk da kullum busy take amman hakan bai hanata ware lkcn da take shiga kitchen yi musu girki ba hakan na mugun burge tai daria khushi tayi tace kina mgn xatace miki 4rm Monday to Thursday busy with school stuff Friday muje dancing school Saturday nd Sunday Islamic school oh am tired daria tai tayi tace duk da hakan ae ta fiki Dan yanxo ta fiki iya girki a hakan rudra xae aure ki kullum kuna yawon restaurants kinsan gdn so akwae alada sosae ko gyada kai tayi to ya kamata ki dage ki koyi komae yadda y kamata kinji Ohk tace ranar tare suka hada dinner sbd ta nunawa tai wae ita taji nasihar ta kallon ama dake bcc har yanxo tayi tausayi take bata tunda taji lbrn tafiar so mami Shkn bata kara wani sakin jikinta ba toilet taje tayi wanka tana gyara bath robe dnta taganta tana kokarin tashi sannu tace mata gyada kai tayi jikinta ba karfi haka ta rarrafa ta shiga toilet wanka tayi ta fito ba khushi a dakin lotion ta shafa kadan tukun tasa kayanta ganin duhun dare ta window yasa ta kalli clock mamaki tayi ganin dadewar da tayi tana bcc chnja kayan jikinta tayi zuwa simple shiga wacce duk randa dady baya nan take three quarter trouser tasa da top parking gashinta tayi tareda saka scarf parlour ta fito ganin ta yasa tai yin murmushi y jikin doter tace murmushi tayi mata tukun tace n samu sauki xama tayi a kusa d ita tareda daura kanta akan laps dnta shafa kan nata ta fara yanxo me xaki ci tabe baki tayi tukun tace just fresh milk Shkn tace eh tace mata aaa pls ki kara d wani abu tun safe pah baki ci komae ma narke fuska tayi tace freshmilk dn ma ya isa pah tai Ohk tace janye kanta tayi ta hado mata sha tayi da yawa suna hira ganin bata ga khushi ba yasa ta tmby tana room dn ganin kina bcc kar ta tashe ki murmushi tayi suka cigaba da hira kirane ya shigo wayar tai dauka tayi duk da taga no bata kasar bace

Burinah Where stories live. Discover now