The beginning

388 35 9
                                    

💠💠💠💠💠
©®AS-2021.



      *♡KALLO YA KOMA SAMA¸.•💥*
        _((SHAHO YA ƊAUKO GIWA))_

'''#ƊAN MACE AGAIN'''
         
             

   *HAWWA MUH'D USMAN.*
       (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕
*WATTPAD:REAL-SMASHER.*
*WATTPAD LINK:* https://www.wattpad.com/story/231697613?utm_medium=com.whatsapp&utm_source=android&utm_content=story_info

*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ.*

    '''D̶I̶S̶C̶L̶A̶I̶M̶E̶R̶:Aʟʟ ᴄʜᴀʀᴀᴄᴛᴇʀs ᴀɴᴅ ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴄᴇ ɪɴ ᴛʜᴇ sᴛᴏʀʏ ᴀʀᴇ ғɪᴄᴛɪᴛɪᴏᴜs. Tʜᴇ ʀᴇsᴇᴍʙʟᴀɴᴄᴇ ᴛᴏ ᴀɴʏ ᴘᴇʀsᴏɴ ʟɪᴠɪɴɢ ᴏʀ ᴅᴇᴀᴅ ᴏʀ ᴛᴏ ᴀɴʏ ɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛ ɪs ᴘᴜʀᴇʟʏ ᴄᴏɪɴᴄɪᴅᴇɴᴛᴀʟ.'''

    '''W̶A̶R̶N̶I̶N̶G̶:Bᴀɴ ʏᴀʀᴅᴀ ᴡᴀɴɪ/ᴡᴀᴛᴀ sᴜ ᴊᴜʏᴀ ᴍɪɴ ʟᴀʙᴀʀɪ ʙᴀ,ᴋᴏ ᴀ 'ᴅᴏʀᴀ ᴍɪɴ sʜɪ ᴀ ᴡᴀɴɪ ᴍᴀɴʜᴀᴊᴀ ʙᴀ ᴛᴀʀᴇ ᴅᴀ ɪᴢɪɴɪ ɴᴀ ʙᴀ,ᴀɴᴅ ᴘʟᴇᴀsᴇ ᴍᴜʏɪ ʀᴇsᴘᴇᴄᴛɪɴɢ ᴊᴜɴᴀ ɴɪ ᴅᴀ ᴋᴜ,ʙᴀ ɴᴀ sᴏɴ ʏᴀᴡᴀɴ ᴍᴀɢᴀɴᴀ ᴋᴀɴ sᴍᴀʟʟ² ᴛʜɪɴɢs,ʜᴏᴘᴇ ᴜ ᴡɪʟʟ ʟᴏᴠᴇ ᴛʜɪs ʙᴏᴏᴋ.. Cʜᴀʟɪʏᴇ ᴇᴋ ʙᴀᴀʀ ᴅᴇᴋʜ ʟᴇᴛᴇ ʜᴀɪɴ..😉'''

                            01

#The beginning

       •••Zaune suke bakin makeken swimming pool dake nan gaban apartment ɗin ginin bungalow,ƙafafuwansu a ciki suna ɗan motsa su cike da nishaɗin yanayin da suka kasance,su biyu ne kaɗai a gurin,kyakkyawar matashiya fara da baza ta haura 24yrs ba,sai namijin dogo kyakkyawan gaske wanda bazai wuce 32yrs ba,tana zaune in-between thighs ɗinsa,hannayensa a zagaye da ita a guraren cikinta yana shafawa a hankali² suna hira da dariya cike da farin ciki,daga dukkan alamun yanda suke maƙale da juna zai tabbatar maka su ɗin ma'aurata ne wanda suke tsananin son junansu,yanayin garin duk da yake dare ne,ya kasance wani irin yanayi mai daɗi dake bawa rai nutsuwa,sanyayyar iska irin ta lokacin damuna tana kaɗawa a hankali²,time-time flashlights yake tashi yana adorning sararin samaniya,sanda aka fara thunder storm a hankali ya sunkuyar da kansa dai² kunnenta calmly da harshen hindu yace "tashi mu koma ciki kafin ruwa ya riskemu,kinga a kowane irin lokaci daga yanzu ruwa zai iya saukowa" ɗan girgiza kai tayi cike da shagwaɓa tana ɓata fuska da siririyar muryarta tace "ni ba na son tafiya yanzu" yace "no! Tashi muje idan ruwa ya taɓaki za'a samu matsala" noƙe kafaɗa tayi cike da shagwaɓa tace "ni ina son yin wanka a ruwan ne fa" ɓata rai yayi yana kallonta direct in the eyes yace "ni kuma ba na so,ba kin yi swim ba,ya isa haka tashi ko na ɗauke ki" turo baki tayi tana shirin yin magana,dai² nan aka tsuge da wani irin ruwa mai ƙarfin gaske,da sauri ya tashi bai jira ba ya sunkuya ya ɗauketa,da sassarfa ya juya ya nufi entrance ɗin apartment ɗin,lokaci ɗaya ta kyalkyale da dariya ta ƙanƙamesa tana ciccila ƙafafunta,kafin su kai balcony ruwa ya gama jiƙasu,suna zuwa ya buɗe ƙofar suka shige,duk da duhun da ya mamaye ko ina sai flashlights dake haskawa ta tsakanin curtains,a haka ya dunga tafiya sanda yake wuce corridor,wani irin maƙalesa ta sake yi har suka ƙaraso bedroom,ta kai hannu ta murɗa handle ɗin,suna shiga ya kai hannunsa ya kunna switch haske ya mamaye ko ina,lafiyayyen bedroom ne mai ɗauke da well furnished bed da chairs,sai magnifying mirror,on one side wani irin bright curtain wall glass ne da akasa musu white curtains masu shara²,bai tsaya ba ya wuce hanyar bathroom,sanda suka shiga ya sauketa a hankali ya fara cire mata ƴar yaloluwar rigar da ruwa yasa ta ƙara mannewa a jikinta,he also took off his boxers then ya ɗauketa suka shige cikin tube,wani irin shigewa jikinsa take tana sake ƙanƙamesa kamar za su koma abu ɗaya,yayi murmushi ya ɗago fuskarta,suna haɗa ido ya sakar mata cute smile,murmushin itama tayi masa tana kallon eye balls ɗinsa,slowly ta matso da fuskarta tayi grabbing lips ɗinsa tayi sucking a little,dukansu suka ɗan yi jimm suna kallon juna then da sauri suka sake grabbing lips ɗin juna,wani irin dirty kiss suke ma junansu suna sauke numfashi da zafi²,sanda suka luguiguita juna kafin suka yi wanka suka fito sanye da bathrobe,ya ƙarasa bakin bed ya fara sauketa ta zauna,a hankali ya kai hannu ya fara warware maɗauran rigarta ya zamesa daga jikinta,tayi saurin kallonsa suka haɗa ido,yana aika mata shu'umin kallo da lumsassun idanunsa da suke a ƙasa² kamar mai shirin bacci,sanda ya ɗauko wani oil ya fara murza mata a fresh skin ɗinta,da yazo in between boobs ɗinta kasa daina murza gurin yayi,ta dinga ƙunshe dariya,slowly ya kai hannu shoulders ɗinta yayi baya da ita ya kwantar,suna haɗa ido tayi masa murmushi jikinta a mugun sanyaye tace "yanzu goben za ka tafi?" Ya gyaɗa mata kai,yace "in sha Allah" lokaci ɗaya ta zuba masa manyan idanunta da suka cicciko da ƙwalla tace "ni dai ba na so kaje,jikina yana min wani iri,sai nake ji kamar idan ka tafi wani abu zai faru.." Saurin kwantowa yayi jikinta,a hankali ya kai bakinsa kan nata yayi grabbing lips ɗinta,da zafi² yake sucking for about 3 minutes sannan ya saki yana sauke numfashi yace "in sha Allah nothing will happen.. Zan je na dawo" hawayen da suka zubo mata tayi saurin gogewa tace "kuma kwana nawa za kayi tou?" Yace "i don't think zan wuce 2 weeks" tana kallon eye balls ɗinsa tace "har 2 weeks,ni dai sun min yawa,ina laifin 1 week" murmushi yayi mata yace "ai kinga na jima banje gida ba,ki bari dai nayi 2 ɗin,i want to talk to Daddy,i don't want to be alone without my family knowing u" ajiyar zuciya tayi tana shafa curly hair ɗinsa,slowly ta ɗan gyaɗa kai tace "it's okay! Allah ya kaimu" yace "Ameen.." Shiru suka ɗanyi,ba ka jin komai sai ƙaran AC dake aiki,a hankali ya tashi daga jikinta sanda ya sauke curtains ya rufe ɗakin ta ko ina,yayi deactivating light,then ya ƙaraso bakin bed ɗin,sanda ya zare robe ɗin jikinsa yayi cilli da shi ya ɗago duvet a hankali yayi ƙasa ya kwanta ya lulluɓesu,cikin wani murya kamar yana mata raɗa yace "zan yi kewarki idan na tafi,me zan samu yanzu da zan dunga tunawa?" Hannayenta takai wuyansa ta saƙalosa da kyau da muryar excitement tace "ni kam har na fara jin kewarka,tun baka tafi ka barmu ba" yace "really?" Gyaɗa masa kai tayi,ya mirgina gefe ya ɗagota ya ɗorata jikinsa,a hankali yana lumshe idanunsa yace "show no mercy on me a daren nan,tunda na sa kin fara kewata.." Dariya tayi tace "ai ko cinyeka zanyi ba fasa tafiyar nan za kayi ba,kayi bacci tunda morning flight za ka bi" girgiza mata kai yayi yace "um'um! Kada muyi haka dake,ko kin fi son mijinki ya tafi yana fushi dake?" Girgiza masa kai tayi,yace "c'mon! Ride me" kallonsa ta dunga yi yace "c'mon now.." A hankali ta sunkuyo ta kai bakinta kan nasa,yayi grabbing lips ɗinta suka fara musayan zafafan kiss,ya kai hannunsa kan boobs ɗinta yana squeezing gently,sun raya daren cike da so da ƙauna,kamar wanda baza su sake haɗuwa ba har ƙarshen rayuwarsu,then bacci ya ɗauke su maƙale da juna. Da asubah sanda suka yi sallah bata bar jikinsa ba har sai da akayi knocking door ɗin sannan shima da ƙyar ta bari ya tashi zai duba yaga waye,yana buɗewa yayi tsaye in between doorway,a hankali tana kallon bayansa tace *"JAY!* Kaun hai? (Wane ne)" Sunkuyawa yayi a gurin then ya miƙe haɗe da juyowa ɗauke da wani fine boy yana mugun kama da shi,ta buɗa idanuwa tana sakin murmushi,a hankali Jay ya ƙarasa kusa da ita ya sauke yaron ɗan kimanin 5yrs,da sauri ta buɗa hannuwanta yaron ya shige while saying "shubh prabhat Mommie (good morning Mommie)" chin ɗinsa ta kama tana masa wasa tace "aap keise hain beta? (How are u son?)" Yace "mein theek hoon (I'm fine).." Kallonsu Jay yake cike da so yana tsaye har lokacin ya yi folding hannuwansa,a hankali ta ɗago kai tana kallonsa ta langaɓar da kai,yayi mata murmushi then ya juya ya nufi bathroom ba tare da ya yi magana ba,a hankali ta sauke yaron tace "Oyah! Jeka gurin Nani kace ina gaisheta,ta baka abun daɗi kaci" gyaɗa kai yayi gently ya juya yana tafiya sai ka rantse wani saurayi ne,saboda yanda yake tafiyar majestically,yana fita ta tashi ta fara gyara bed ɗin,sanda ya dawo kamar ba'a taɓa kwanciya akai ba ta gyara ɗakin,komai ya koma muhallinsa,tana shirin fita aka buɗe ƙofar bathroom,a hankali ta waiwaya ta kallesa ta masa murmushi tace "main abhi aa rahi hoon (i'm coming right now)" then ta fita ta kulle ƙofar,a haɗɗaɗen parlon da yaji well finished chairs ash color ta tarar da wata ƴar dattijuwa da Baby'n suna rigima tana bashi oat,tana kallonsu tun daga nesa tayi murmushi,da gudu sanda ya hangota ya taho ya ɓuya bayanta,Nani ta juyo tana cewa "Aslam! Yahan aayiye (come here Aslam)" leƙowa yayi daga bayan Mom ɗinsa ya kaɗa kai yace "nahin! I'm full Nani" dariya tayi ta ajiye bowl ɗin saman center table tana cewa "za ka dawo ka same ni,sai ka cinyesa" yace "bazan ci ba na bar miki" ita dai tana tsaye tana musu dariya,sanda ta ƙarasa tace "Assalamu alaikum" Nani ta amsa "wa'alaikumus salaam" tace "good morning Ammi" Nani ta ɗago tana murmushi tace "morning how are u beti?" Tace "alhamdulillah!" Ɗan waigawa tayi kamar tana neman wani abu tace "Nadiya ta gama shirya breakfast?" Nani tace "ta kammala na shiga na ga tana gyara kitchen ɗin" ɗan gyaɗa kai tayi then ta juya za ta koma bedroom,horn ɗin mota yasa ta tsayawa,lokaci ɗaya ta juya tana kallon Nani dake leƙen window tana tambayarta "Khaniiy! Did u call taxi?" Girgiza kai tayi tace "ban sani ba ko Jay ya kira" Nani ta gyaɗa kai tace "sai yaushe zai tafi ne?" Tace "yanzu! Yana shiryawa" Nani tace "okay!" Wucewa tayi corridor tana buɗe ƙofar bedroom ɗin ta hango Jay a gaban mirror yana gyara tie ɗin wuyansa,wandon suit ne a jikinsa maroon colour da sleeve shirt fari,sanda ta shiga tana tafiya slowly ta ƙarasa gurinsa,ta baya ta rungumesa tana sauke ajiyar zuciya,da sauri ya birkitota ta dawo gaba,yana kallonta yace "do u have any problem?" Girgiza masa kai tayi idanunta suna ciccikowa da hawaye,yayi cupping face ɗinta da sauri yana girgiza mata kai,calmly yace "me yasa kike son tayar min da hankali?" A hankali ta kai hannu tana whipping tears ɗinta,ya kama hannunta suka matsa gurin bed ya zaunar da ita,ya tsuguna gabanta yana kallonta yace "Fatimah! Look at me" ɗago idanuwanta tayi suna haɗa ido yayi mata sanyayyan murmushi yace "kina tunanin bazan dawo ba ko me?" Da sauri ta girgiza masa kai,yace "what?" Tace "nahin!" Yace "tou kukan me kike yi?" A sanyaye tace "ba na son ka tafi ka barmu" murmushi ya sake yi yace "na faɗa miki zan fara zuwa na yiwa mahaifana maganarku saboda basu san na yi aure har na haihu ba,idan na dawo zan tafi daku can,ki daina damuwa kin ji kada ki haifa min Baby a nakashe" dariya tayi wanda ya bayyana kyaunta,Jay yayi murmushi a hankali ya miƙe yace "i'm going Khaniiy.. Na ba ki amanar kanki,yarona da gidana,ki kula da komai kafin na dawo please kamar yanda zan yi idan ina nan" kai ta gyaɗa masa hawaye suna kawowa idonta tace "i'll in sha Allah.." Yace "thank u.. Allah taya ki riƙo" a sanyaye tace "ameen" yana kallonta yace "za ki raka ni?" Ta girgiza masa kai a hankali tana turo baki tace "nahin!" Yace "please! Muje sai ku dawo" zubowa hayen da take maƙalewa suka yi tace "bazan iya zuwa ba Jay,hankalina bazai kwanta ba idan naga za ka tafi,gara nan a gida muke" yace "it's okay! Muje ki rakani mota tou" za tayi magana yayi saurin katseta "please! Idan baki rakani ba bazan ji daɗi ba" a hankali ta rausayar da kai,yace "chaliye?" Ta gyaɗa masa kai da sauri,sanda ya tashi ya kama hannunta ya miƙar da ita tsaye ya ɗauki jacket ɗinsa ya saƙala a shoulder,suka jero suna tafiya yana jan luggage ɗinsa,suna fitowa parlour Aslam dake kan keke yana riding ya taho da gudu yana zagaya iyayensa yace "Daddy where are u going? Tafiya za kayi? Are u going to leave us there?" Jay ya gyaɗa masa kai yace "yeah! I'm going to Nigeria,ko na tafi da kai?" Tsayawa yayi yana kallon iyayen nasa,lokaci ɗaya fuskarsa tayi kicin² kamar zai fashe da kuka yace "ba na son zuwa Nigeria" Jay yace "za kaje wata rana fa son.. Ko baza kaje kaga Mummy da Daddy na ba?" Shiru Aslam yayi yana kallonsa sai kuma ya kalli Khaniiy dake tsaye tana kallonsu,yace "Mommie tare dake Daddy zai tafi ku barmu a nan da Nani?" A hankali ta girgiza masa kai tace "no! Shi kaɗai zai je ya dawo" jin haka yasa a hankali ya saki fuskarsa yace "wish u safe trip Daddy" Jay yayi murmushi ya sunkuya gabansa yayi kissing forehead da cheeks ɗinsa yace "thank u My son" da gudu ya ci gaba da riding bicycle ɗinsa,kallon Khaniiy Jay yayi yace "ina Ammi? Muyi sallama?" Tace "maybe tana bedroom ɗinta muje kayi mata sallama" a nan suka bar luggage ɗin suka koma corridor ɗin ɗakunan,wani ƙofar suka buɗe opposite da nasu suka yi sallama,Nani dake karatun alqur'an ta ɗago tana sanya bookmark ta amsa,sanda suka gaisa da Jay tace "har za ka tafi?" Yace "ehh Ammi" tace "tou Allah ya tsare hanya" yace "ameen Ammi,na gode" tace "babu komai Allah ya sauke ku lafiya" ya amsa yace "sai na dawo" za su fito Nani tace "amma za kayi breakfast kafin ka wuce kou?" Agogon wrist ɗinsa ya kalla ya ɗago yace "idan na shiga jirgi zan ci kafin mu sauka" tace "tou shi kenan Allah kiyaye" ya amsa suka fito tare da Khaniiy,lokacin da suke fitowa compound ɗin gidan Jay yana kallon Khaniiy yace "na bar miki saƙo a bedroom" ɗan dakatawa tayi tana kallonsa tace "saƙon mene ne?" Yace "idan kin duba kya sanar min" tace "tou" har baƙin get suka fita suka tarar da taxi yana jiransa,sanda suka yi sallama ya shiga suna waving juna,hawaye cike idon Khaniiy tayi saurin juyawa ta koma ciki,a hankali Jay yayi murmushi ya ɗaura seat belt,mai taxi ɗin da ya shigo bayan ya saka luggage ɗin Jay a booth ya tada motar while yana tanbayar Jay "aap kahan jaa rahe hain hum? (Where are we going?)" Jay dake danna Galaxy pad ɗinsa yace "mujhe airport tak le chahliye (take me to the airport)" mutumin ya gyaɗa kai,calmly yake driving har suka bar arean,tafiyar mintuna 20 ya kai su airport,suna yin parking Jay ya buɗe motar ya sauka,mutumin ya buɗe shima ya fito,sanda ya sauke masa jakarsa Jay ya sallamesa ya masa godiya,shi kuma yana masa addu'ar sauka lafiya,yaja luggage ɗinsa yana tafiya a hankali,lokacin yana ƙoƙarin shiga cikin airport ɗin security'n dake tsaye gurin ya dakatar da Jay yace "kya main aap ka passport dekh sakta hoon? (Can i see ur passport please?)" Murmushi Jay yayi yace "why not?" Ya miƙa masa sanda ya duba ya dawo masa da shi yace "Allah ya tsare" ya buɗe masa ƙofa,Jay ya amsa yana danna kai cikin airport ɗin,dai² lokacin da yake tsayawa line da za'ayi checking passport ɗinsa kiran Khaniiy ya shigo,ya zaro wayar daga aljihun trouser ɗinsa yayi reject then ya kirata,tana ɗauka a hankali tace "hello Jay!" Yace "My Khaniiy!" Tace "na'am! Har kun isa airport ɗin?" Yace "haan! Ga ni na shiga ma ina tsaye kafin line yazo kaina" tace "uhmn! Na ga saƙon ka,mene ne a cikinsa?" Yace "open it" wayar ta maƙale da shoulder ɗinta a jikin kunne ta buɗe,tace "na buɗe" yace "what's in it?" Ta leƙa kaɗan taga white paper,tace "paper ne" yace "fito da shi" kamar yanda yace ta zarosa,sai ga ATM card ya faɗo da short note a wani small paper daban,tabi paper da ido ba tare da ta ce komai ba,yaji ta yi shiru bata yi magana ba,yace "Khaniiy! Are u there?" Tace "haan! (Yes)" yace "me kika gani?" Tace "ATM card da short note" yace "haan! Ki riƙesa a gurinki ko za ku buƙaci wani abu kafin na dawo,okay? Khudafes.. Ki kula min da kanki.." Tace "fiiy amanallah!" Yace "see u then" tayi shiru saboda kukan da ta fara yi,yace "za muyi waya idan na sauka" tace "toh" suka yi sallama,yana sauke wayar yayi ajiyar zuciya yana lumshe idanunsa,lokacin da layi yazo kansa ya ƙarasa akayi masa abunda ya dace ya koma wani chair ya zauna,he waited for not more than 10 minutes jirginsu yayi boarding zuwa 9ja.....




  

#Follow
#Vote
#Comment
#Share fisabilillah!
#Asli Smasher.

KALLO YA KOMA SAMA!Where stories live. Discover now