page 38

107 5 0
                                    

🅰 *S🅰N🅰DIN GROUP*🙊🙊

*Written by*
 
💅💅 *SADNAF*💞

  *PURE MOMENT OF  LIFE WRITERS*

    _We don't just entertain and educate we touch the heart of the readers_  *P.M.L*

*A short story based on true life story*

*Page:-* 38

    *Yusuf*

*kai anya kuwa zan iya had'a ki dashi,ina mugun ji dashi fa ko dayake bari na had'aki dashi amma fa ni Baby Boi d'in nawa ajebota ne baya zuwa ko ina sai dai shi aje mishi,yanzu ya za'ayi kenan zaka iya ai zuwa ki sameshi*?

*Hajja Kaltume* *wanan yafi komai sauki ni dana keso naji dadi ai dole naje yanzu ki turo min numbershi na kira shi naji a ina zan same shi*

*YUSUF* *karki damu zan gaya mishi da kaina yanzu yaushe zaki zo Ku had'u d'in dan inaga jibi zai bar kasar*

*HAJJA KALTUME*  *Goben nan zan taho yanzu dai bari na kiraki*

Da sauri Yusuf yayi mata reply

*Yusuf* *basai kin kirani ba mu tsayar da magana anan, Dan ko kin kirani mura nake yi bazaki ji abinda nake cewa ba,yanzu dai gobe kitaho kano da sassafe inkin k'araso ki kama wani hotel d'in kiyimin text,ni kuma zan kirashi na fad'a masa a hotel d'in da kike sai yazo ya sameki*

*Hajja Kaltume* *ooo momyn Hanif yanzu akan kibani numbershi muyi waya shine sai kin wahalar dani*

*Yusuf* *au da kika samu ma zan had'aku Dan ma fa kece wlh amma ni bana sharing d'insa*

*Hajja Kaltume* *aikuwa na gode gobe da sassafe zan taho inaga ma k'arfe goma sha biyu tayi min a kano*

*Yusuf* *to shikenan Allah ya kawo ki lafiya ni zan gudu zan koma wajen Ton Gu cigaba da gashi*

*Hajja Kaltume* *da kyau ta wajena kar Ku d'agawa juna k'afa*

Yusuf kashe datar yayi,yace " na gama da wanan  zakici ubanki,

Kwanciya yayi yana tunanin maganar da ton g ya gaya mishi akan Manal tana da taurin kai,sun sha wahala kafin su shawo kanta,maganar Hajja Kaltume ne ya fad'o masa arai data ce amma da kina wani nonokewa kina wa'azi,kenan Manal shaidan ne yayi tasiri akanta,ya za'ayi  Manal bazata tsinci kanta a cikin irin wanan halin ba tana cikin grp d'in da ake batsa ake turo videon batsa,dole ta tsinci kanta a irin wanan halin,mai ya kai Manal shiga irin wanan grp d'in,Allah ya rufa asiri ya dubi zuciyarsa bashida hakkin Manal shi yasa Allah ya kawo shi kano yau da  yanzu Ton G yayi nassara akan Manal,yanzu Hajja Kaltume Allah ne yasan matan aure nawa ta dulmiyar ta hanyar had'asu da samari,yanzu irin rayuwar da wasu matan auren ke yi kenan? Suna cin amanar mijinsu suna aikata zina da aurensu, ba Dan Allah ya nuna mishi komai ba wlh da rantse mishi aka ringayi da Qurani akan Manal ta yi magana da wani d'a namijin da ba muharraminta ba karyatawa zaiyi ashe ba ma iya magana ba har hotunan jikinta da video take turawa wani,wani irin bak'inciki ne ya rufeshi da takaici,ga kishi dayaji ya taso  masa,yanzu Allah ne yasan adadin mutanen da suka ga jikin Manal,Dan bai yarda iya mutane biyar ne suka ga hotuna da videon ba,zata iya yuwa mutane biyar d'in ma akwai wayanda suma suka turawa,juye juye ya ringa yi ya rasa mai ke mishi dadi,Dan inya runtse idonsa hotunan Manal da videos d'in da ta turawa ton g yake gani a idonsa,mik'ewa yayi da sauri ya d'auki wayar Ton g ya nufi boys quarters, akwance ya Tarar da shi gefen fuskarsa ta kumbura yana dafe da kansa idonsa duk ya kankance sabida naushin da yasha,yana ganin Yusuf ya mik'e ya zauna da sauri yana ja da baya, Yusuf zuba mishi ido yayi wani irin tsanarsa na ratsa shi ji yake kamar ya shak'eshi ya mutu,hoton gabansa da ya turawa Manal ne ya fad'o mishi take wani irin bak'inciki ya rufeshi ya nufi wajensa wani mugun naushi ya kai masa gabansa,Ton G ya saki ihu, gashin da ya Tara akansa ya damko da k'arfi yace" wlh da akwai yanda za'ayi na kasheka Dana kasheka na mugun tsanarka Dan mitsitinka da kai ka iya iskanci,maza bud'e min wayar nan ka kiramin shegun abokananka kace musu su tabbata gobe sun taho da sassafe wlh in ba haka ba,rashin zuwansu zai iya sawa na kasheka tunda kaje ka tura musu hoton matata shege dan iska kawai,daidaita muryarka ka kira min su,wlh ka bari suka gane wani abun sai naci uwarka"..........................



*HAUSA NOVELS* 📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚
*HAUSA NOVELS* 📚📚📚

A SANADIN GROUPWhere stories live. Discover now