chapter 1&2

213 4 0
                                    

_*SOLDIERS BARRACK*_
_*(BARIKIN SOJOJI)*_

*NA*

_*FARIDA ABDULLAHI IBRAHIM*_

_ *(FEEDYN BASH)*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*

*ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA DAMA WANDA BASU KARANTA BA, KU DAI KU SHIRYA DOMIN KARANTA WANNAN KAYATACCEN LABARIN.*

*PLEASE BANDA COMPLAIN AKAN YAWAN TYPING YANDA ZAN IYA ZANYI PLEASE.*

*NOTED*
*NOVEL DINA FREE NE BAN YARDA WANI KO WATA SU SIYAR MUN BA KO SU JUYAN TA KOWANE BANGARE KIRKIRARREN LABARI NE IDAN YAYI KAMANCECENIYA DA WANI TO ARASHI NE.*

*WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSA HAR KARSHE SADAUKARWA NE, GA KUNGIYAR KAINUWA WRITERS ASSOCIATION DA JAMA'AR CIKINTA.*

*FREE BOOK*

Page 1&2

Tafe take ita kadai daga ita sai tree quater da wata fingilar Riga kanta ko Dan kwali babu, shekarunta ba zasu gaza sha shida ba tana jin dadin yanayin garin yadda iska ke kadawa a cikin katafariyar barikin sojojin, tana tafe tana kada jikinta tazo ta gifta ta gaban wasu matasan sojoji masu jin samartaka tana tafe tana wakarta ta turawa gaba dayansu ba wanda be harba ba, ba yau ta saba irin wannan ba gata masha Allah a cike.
Daya daga cikin su ne ya bi bayanta yana kiran sunanta Jawaheer! tana jinsa tayi banza dashi kamar bada ita yake ba sai da tayi nisa sannan ta tsaya amma bata juyo ba, karasawa yayi inda take ya dafa kafadarta, cikin hasala ta jiyo tace "ka manta ni yar ogan kace? Kasan idan na gayawa babana abun da kai mun, kai ka san mai zai faru da kai a yau ba sai na gaya ma ba sakarai kawai matsww!"
Kallonta yayi amma maganganunta sun dake shi matuka, yace "sorry amma kin san ni halina ba irin na sauran mazan barrack din nan bane ai baki taba ji ance nayi ma wata fayde ba ko? Jawaheer I'm truly in love with you please ni aurenki nake son yi bada yaudara nazo ba, pleas just give me a chance make i show u how much i like you."

Shiru *JAWAHEER* tayi bata ce masa komai ba sai can ta ce "i will think of it." Smiling yayi yace" "thanks dear ina jiranki" ya juya ya tafi cike da murmushi.

8:00pm

Wata budurwace mai matsakaicin jiki ta taho a guje saurayinta soldier yana biye da ita hannunsa rik'e da bulala. tana cikin gudun ne ta hango wasu sojoji sunyi k'ungiya suna buĝa karta,da gudu ta karasa gunsa domin neman ďauki. Ďaya daga cikin sune yace "ke lafiya me ya faru?

Nuna masa _saurayin dake zuwa take cikin haki tace saurayina ne zai dakeni" dayan yace "akan wane dalili?" Tace "wai naki bashi hadin kai ne shi yasa kuma nagaji sai abu daya ake sai kace inji." Ta fada hawaye na zuba a idonta.
Dariya suka sheke da ita gaba dayansu "toh idan shi kin hanashi ai mu ba zaki hana mu ba ko?"
Tsaki tayi tare da tofar da miyau tace "Allah ya sawake ai gwara na bashi yai tayi dan ko banza ya fiku kima da matsayi mtsww!."
Juyawa tayi ga saurayin da ya biyo ta tace "*Kamal* kaga kai musulmine dan Allah kayi hkr gobe zan baka duk abunda kake bukata amma yanzu ka fara rakani gidansu besty of life *JAWAHEER* please."
Kallonta yyi yace "promise *ASIYA*?" tace "yes i do." Nan suka jera tare ya rakata har gidansu Jawaheer. Koda suka je a bakin gate ya tsaya ita kuma ta shiga ciki, a lokacin Malamin Islamiyya din su yazo hakan yasa Asiya na gaida mommy ta tafi bayan ta gaya mata zata dawo.

******************

Connel S.A kwance a wani hotel shida matar captain Abbas kallonta yayi tare da kashe mata ido daya yace "yaushe zamu kara haduwa" fari tayi da ido tace "duk lokacin da ka shirya sir" yace "ok toh yanzu I will get going saboda inada meeting by 10am" tace "ok yayi amma karka manta alkawarin da kamin na zaka dawo mun da mijina dan yanzu fa shekara daya kenan daka turasa Enugu." jawota jikinsa yayi yace "yanzu bani bane mijin naki?" dariya tayi tare da gyada masa kai tace "amma Faisal kullum sai yayi kuka wai daddynsa." yace "karki damu soon zansa a maida shi nan" tace "godiya nake soja mazan fama soja marmari daga nesa" "au daga nesa a kusan fa?" Hhhhhhh! Ta kyalkyale da dariya.


*Feedyn bash*

Pls
Share
Comment

BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAYUWAR YAMMATA DA MATAN AURE A BARRACKSWhere stories live. Discover now