chapter 3&4

90 1 0
                                    

  

_*SOLDIERS BARRACK*_
              _*(BARIKIN SOJOJI)*_

    
                  *NA*

_*FARIDA ABDULLAHI IBRAHIM*_

               _ *(FEEDYN BASH)*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

*____________________________________*

https://chat.whatsapp.com/GbXaZSCaJL8JTpER4WlZw3

Page 3&4

    Washe gari kamar yadda tayi wa Kamal alkawari suka hadu a compound dinshi.
     Jawaheer ce zaune a dakin mom dinta tana njnke kayan da mom din ta ajiye mata.
Bayan ta gama ta mike ta fita dan lokacin zuwan malaminta na islamiyya yayi, wani dan karamin veil ta dauka ta fita balcony dama a can suke yin karatun.
Bayan sun gama karatun Wanda duk rabinshi shirita ne ta koma gida wanka ta tsala cikin three-quarter dinta na soldier sae white T-shirt da bayanta aka rubuta *JAWAHEER* kanta daure da wani karamin veil army green sai takalmin ta rufaffu.
    Fitowa tayi cikin shirinta na tafiya gidan su Asiya tafiyanta take cike da nutsuwa daka ganta kasan yar gayu ce mai ji da aji a hanya ta hadu da *Aalim* saurayin da ya tareta jiya tsaki tayi dan ita bata son ko ganin sa sam, kiranta ya dinga yi tana ji amma ta masa banza ta cigaba da tafiyar ta.
    Cikin sauri yasha gabanta yana haki yace "oh my jawaheer u hear me calling ur name sha?" Cikin tsiwa tace"I hear wating you want from me?"
Yace "haba princess kin manta maganar mu dake ne jiya?"
    Tace"ohh sorry har yanzu ban gama tunanin ba."
   Gyara tsayuwar sa yayi yace "hmm! I could see my love in ur eyes amma ban San tunanin me za kiyi ba Jawaheer just say u love me"

      Kasa tayi da kanta tace "not yet idan time din yayi za kaji wannan kalmar a bakina."
Smiling yayi yace "ohh thank God amma yanzu dai nasan kinyi accepting right?" Gyada kanta tayi a hankali. Fadada murmushin shi yayi yace "thanks sweetheart. Ina zakije ne haka?"

Tace "gidan su Asiya"

Yace "Asiya ai bata gida tana compound din mu bedroom din Kamal" Tace "Kai Asiya Bata ji ita ko tsoro bata yi”

Smiling yayi yace "tsoron me bayan tasan shine zai aureta tunda he promised her" Tace "still malamina ya gaya min haramunne kuma za'a kona mutum a wuta, amma ku sojoji damu yaran cikin barrack bamu dau hakan a haramun ba"  Yace "eh haramunne Allah yayi hani da zina shi yasa yace muyi aure ni dake saboda ina tsoron rayuwa irin wannan har ga Allah ko a ciki mu sojoji akwai nagari, kamar yadda kuma a cikin yaran akwai nagari, kin san meke sawa hakan tana faruwa cin amana ne yai yawa a cikin barrack da gayya oganka zai tura ka wani garin dan ya dinga kebewa da matarka, gashi matan ma ba amana amma ina ji a jikina nayi dacen mace mai ilimi da amana ko dear?"  Bata ce komai ba ta juya zata koma gida yace. "Bari na taka miki" tafiya suke suna hira hankali kwance.

*Asalin su*

Cornel Shu'aib Azzahiri shine mahaifin Jawaheer dan Asalin garin Bauchi ne, aiki ne ya kai shi barrack din kogi state, inda yake rike da Barrack biyu kuma kafin ita yayi zama a Barack da yawa.
Yana da Mata daya mai suna Hajara macece mai kawai ci duk da tasan halin mijinta na neman matan barrack matan yaransa  hakan bai sa ta guje shi ba, a kullum addu'arta Allah ya shirya shi.
Some times idan taje mishi da maganar zai hayayyako mata shi yasa yanzu ta daina ta bishi da addu'a kawai.
Yaransu hudu Jawaheer ce first born wacce a yanzu tana da shekara 16 sai Zainab mai sunan kakarsu da ta haifi mahaifin su sai Uthman da Aliyu.

      Cornel Shu'aib mutum ne mazinaci ganinshi a matsayi babba yasa yake mu'amala da matan na kasa dashi, idan mazajensu  suka yi tafiya to shi ke maye gurbin su yayi ta abunda yaga dama, idan kuma shi yayi tafiya to sai ya dauki mace daya budurwa ko matar aure ya tafi da ita, wannan mugun halin nashi har gobe yana aikata shi gashi baruwansa har gobe idan matarsa tai masa lefi jibgarta yake haka matan wajema.
         Auwal Yusuf shine mahaifin Asiya Yana da mata Hauwa yaran su biyu daga Asiya sai Ahmad, shima aiki ne ya kawo shi kogi ganin harka iri daya suke da Cornel Shu'aib yasa tasu tazo daya, kullum suna cikin aikata alfasha har ta kaiga sun fara neman junan su. Matarsa itama ba baya ba idan ya fita ko yayi tafiya zata nemo kwartonta a part dinsu hakan yasa basu damu da tarbiyyar yaran su ba.
      Jawaheer da Asiya suna ss3 a cikin school din da ke Barrack din dan ba'a Bari su fita islamiyya sai dai mahaifiyarta ta nema Mata malami daga waje duk yanda taso ta fita daga Barack din babanta ya hana hakan yasa ta hakura.

Wannan kenan.....

              *Feedyn bash*

Pls
Share
Comment

BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAYUWAR YAMMATA DA MATAN AURE A BARRACKSWhere stories live. Discover now