chapter eighty five

548 44 2
                                    

🤍INA ZAN GANTA..?🤍

Written by Maman Ashraf✨

Wattpad@ummuashraf22

85

Kai tsaye sama ya haura zuwa dakinta..ya bude kofan a hankali gudun kar yayi making any sound da zai iya katse baccin nata..shima ya shiga takawa a hankali har zuwa inda take..ya zauna gefen gado yana karema face dinta da har ha dan fada kallo..wani irin additonal qaunanta yaji na sake shiganshi..shi har yanxu mamakin yanda sonta yaqi dena karuwa a zuciyarshi yake..at times shi kanshi idan yayi wani abun sai ya bama kanshi daria cox it's like he has gone crazy..kwata kwata baijin da akwai wani abu mai muhimmanci yanxun cikin rayuwanshi fiyeda ita idan ya dauke parents dinshi..he is incomplete without her..he truly loves her..yanxun kuma da yayi tasting dinta sai yaji soyayyan na qaruwa cikin ranshi..kawai he can't wait ta tashi daga baccin nan yanaso ya kalleta da kyau..he want to look into her eyes ya fada mata how happy he is..yanaso yayita magana da ita as baya ta6a gajiya da kallo ko sauraronta..he loves her dearly...haka yayita zama nan kusada ita yama manta cewan ko breakfast baiyi ba..saida Mami ta kirashi tana sake yi mashi warning akanta snn ya tunada siyan abincin dan haka suna yin sallama da ita ya fita daga dakin zuwa nashi ya dauko phone dinshi snn yayi masu ordern pizza and other stuffs daga BluCabana snn shima ya kwanta nan kusada ita yana cigaba da kallonta like mirror..baya minti uku bai saki murmushi ba..ya kama hannunta yayi kissing tareda cewa"thank you so much my juciest wife..my sugar wife..may Allah reward you abundantly..kuma Allah yasa kwallona ya shiga raga"..Amal bata ma san me yakeyi ba as ta rigada tayi nisa sosae cikin baccinta..a haka shima baccin ya saceshi ba tareda ya sani ba.

Ringing din da akema door bell ya tadasu daga baccin gaba daya..Amal tana bude ido ta ganta a jikinshi sai ta daddage da sauran karfin da ya rage mata ta fizge jikin nata daga nashi snn ta juya mishi baya tana turo baki..shi kuma sai ya saki smile tareda sauka daga kan gadon ya nufi kofa zai fita as sai cigaba da ringing bell ake..yana budewa yaga abunda yayi order ne aka kawo ya amsa ya shigo dashi ciki..bai ajiye dinning ba ya haura dashi sama..parlornsu dake nan saman ya bude ya ajiye kwalin akan mini dinning dake daga can gefe snn ya fita zuwa nata dakin..tana zaune ta hada kai da guiwa kaman wanda take kuka..a zahirin gaskia kuma ba kukan takeyi ba cox taji saukin jikinta sosae kawai dai tanaso ta nuna mishi har yanxun tana fushi dashi ne..ya karasa gareta da sassarfa yana dago kan nata daga jikinta yace"Meenamie dan Allah stop it mana..nace am sorry kinsan ba laifi na bane..am really very sorry dan Allah forgive me for my mistake inshaAllah bazan kara ba"..Amal tayi shiru tana sauraronshi idanu a rufe..sai ya sauka daga kan gadon tareda zagayawa saitin fuskanta yayi kneeling akan guiwowinshi snn ya hade hannayenshi kaman haka🙏before yace"i beg you in the name of Allah ki dena fushi dani..you can punish me koda menene but dan girman Allah kada kice zakiyi fushi dani cox bazan iya dauka ba..my weak heart bazai iya dauka ba..wlh duk abunda ya faru jiya was out of your love..son da nake maki ne yayi yawa shiyasa kikasha wahala amma i promise i will be gentle next time..dan Allah kiyi hakuri kinji"..hannu tasa tana goge hawayenta tace"shine kaje ka fadama Mami koh?.."Faruk ya sauke wani ajiyan zuciya hadda su dafe kirji gamida lumshe ido sbd dadi..rabonshi da jin voice dinta tun jiya so yanxun da yaji sai yajishi kaman ya taka rawa sbd farin ciki...maimakon ya bata amsan mgnrta sai ya kamo face dinta yayi kissing goshinta..cheeks dinta sai kuma tip of nose dinta yana fadin"i love you so so very much..kuma thank you for making me the happiest and a complete man yesterday..Rabbi ya saka maki da aljannah kuma ya saki farin ciki fiyeda yanda kika sanyani..inaso ki sani cewa daga yanxu kece Umar Faruk..kece komai nashi kuma kece rayuwarshi..Umar bazai ta6a iya rayuwa ba tareda Ameenatu ba..we are like  two in one.."Amal dai shiru tayi tana sauraron words dinshi as ba karamin kashe mata jiki sukeyi ba..takai hannu tana goge tears dinta tace"but you almost kill me yesterday..dama ance sojoji basuda imani"..wara idanu Faruk yayi yana kallonta kafin yace" i know ban kyauta ba and shiyasa naketa baki hakuri..idan kuma bazaki hakura ba then ki rama..zan bude maki jikina nima kiyi yanda kikeso dashi har sai kin tabbata kin gama rama wahalan dana baki sai ki kyaleni kinga shknn anyi draw"..yana daria ya karasa mgnr..wato dama ance mata sojoji basu da imani..wani irin kallo Amal ke binshi dashi cikeda takaici ganin kaman wasa ma ya maida abun...yana kokarin 6oye dariyarshi yace"Meenamie come on wnn kallon fa?..da gaske idan kinaso ki rama i will let you do that..kuma i promise bazan kulle maki kofa ba kaman yanda kika kulle mun"..ya karasa mgn yana kokarin unzipping trouser dinshi..tun kafin ya karasa ta rushe da matsanancin kuka..kawai sai ya rungumota jikinshi yana daria..ya kasa cigaba da rikewa dole saida ya fito..shi wlh ba karamin daria take bashi ba..yana shafa bayanta a hankali yake cewa"wnn kukan kuma na menene pls..ni ya kamata inyi kuka for calling me mara imani amma bake ba"..a fusace ta kwace jikinta daga nashi tana nunashi da finger dinta tace"daman you don't love me..you never loved me kawai yaudarata kake"..kafin ta rufe bakin kawai ya hadeshi da nashi..lokaci dayata tsayar da kukan nata ta shiga kokawa dashi tanason kwace bakinta..shi kuma yaqi saki saida ya tabbatar ya gama kashe mata jiki snn yayi pulling out.. ta mike da sauri zata bar wurin ya sake janyota ya rungume a jikinshi..muryanshi bai fita sosae yace mata"Meenamie please..dan Allah..dan Annabi..ki taimakamun kiyi hakuri..kinga har yanxun ko abinci bakici ba kuma akwai drugs da Mami tace zakisha after cin abinci"..batace komai ba ta mike daga jikinshi tareda shigewa bathroom..brush tayi snn ta fito tana takawa a hankali..ya mike da sauri ya isa inda take ya kamo hannunta suka fita daga dakin...parlon da ba wani shiga sukeyi sosae ba ya bude musu suka shiga..ya ajiyeta a dinning din shima ya zauna snn ya shiga bubbude ledojin..tana cin karo da favorite dinta kuwa ta zage taci sosae har Faruk na mamakin ashe tanason pizza bai saniba..suna gamawa yayi clearing wajen Amal na kokarin komawa dakinta ya roketa kan ta zauna suyi kallo..kaman bazata yadda ba sai kuma daga baya ta dawo ta zauna shima ya zauna ya kunna musu tv suka fara kallon wani movie..saida yasan yanda yayi ya janyota jikinshi ya rungume..ita kuma tayi lamo kanta a chest dinshi suna kallon tare.

🤍 INA ZAN GANTA..?🤍Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ