𝒇𝒂𝒏𝒔 𝒑𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒘𝒐

17 3 0
                                    

_𝑨𝑫𝑬𝑬𝑴𝑨__
(𝒓𝒂𝒓𝒆)

_𝒘𝒓𝒊𝒕𝒕𝒆𝒏 𝒃𝒚 𝒎𝒆𝒆𝒆𝒓𝒂𝒓𝒉_

_ 𝒇𝒂𝒏𝒔  𝒑𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒘𝒐_

_ 𝒑𝒂𝒊𝒅 𝒃𝒐𝒐𝒌_

___نصر من الله  و فتح قريب__

JANNAH GROUP OF COMPANIES.

Zaune yake a cikin Office d'insa wanda yake da matuk'ar burgewa, idanuwan sa a rufe bazaka tab'a cewa ba barci yakeyi ba.

Ya Jima a haka kafin ya gyara zamar sa ya d'auko files d'in dake gaban sa na mutanen da sukayi applying job a Company d'in.

Tashin farko idanuwan da suka sauka akan sunan Jannah Raheem Fatah, sosai zuciyar sa tayi wani kalan dukan daya sakashi rufe idanuwansa.

Jannah, ya fad'a a cikin ransa ,yanajin wani abu yana taso mishi tun daga k'afarsa har cikin k'wak'walwan sa.

This things are too much for him, yana wahala matuk'a, zuciyarsa da gangar jikinsa na azabtuwa, amma bayajin zai iya barin tunanin ta.

Itad'in wanu b'ari na rayuwar sa da ruhinsa ne, she means the world to him, gaskiya he would like to know wannan yarinyar mai irin sunan Jannan sa.

Telephone d'in dake saman desk d'insa ya 'dauko tare da kiran personal assistant d'insa.

"There's a girl Jannah from Gombe, a tura mata application cewa an d'auke ta aiki, only her", "ok sir as u wish", bai k'ara cewa komai ba ya katse wayan, zuciyar sa cike da tunani kala kala.

B'angaren Jannah kuwa tana zaune tana kallon sababbin collections ďin companyn Dior da suka fito, ring ring, wayanta yayi k'ara.

Ganin daga inda ake kiranta yasa tayi saurin ďagawa, "Asslamu Alaikum Sir", ta faďa tana mik'ewa tsaye.

Jin abunda aka faďa a ďayan b'angaren yasaka ta daga tsalle har saida wayanta ya faďi k'asa.

Batabi takan wayan ba ta nufi ďakin Mamma, kaman k'araman yarinya haka ta faďa jikin Mamma tana dariya.

Ganin haka yasa itama Mamma ta fara dariyar tana faďin,  "c'mon Baby u are all grown up now fa, ya kamata kiďan rik'a yin behaviours kaman babba.

"Darling am telling you, CEO ďin companyn can is really amazing,  am just 17, banma yarda ya duba shekaru na ba.

Shiru tayi tana sauke numfashi sai can kuma tace "Mom am now an employed,  an d'aukeni aiki,  a dream company na".

Sosai Mamma taji farin ciki mara misaltuwa, duk da akwai fargaba a zuciyarta, yanzu ya zatayi tabar yarinyar ta ta tafi Abuja ita kaďai.

Ita kanta tana mamakin yanda akayi lokaci ke sauri sosai, duk da Jannah ta samu promotion sosai a school amma batayi tsammanin zata gama school da wuri haka ba har ta samu aiki.

Bayan sun gama jin daďin su tace wa Jannah ta shirya zasu fita, da sauri kuwa Jannah ta nufi ďakin ta.

Bathroom ta shiga tare da cire dukan kayan dake jikin ta, Bathtub ta shiga wanda already an haďashi da warm water, bayan NÉROLI IMPERIAL shower  gel mai k'amshi da aka zuba a ciki.

Ciki ta shiga tare da kwanta wa a ciki, bayan wasu mintota ta sanja ruwa ta ďaureye jikin ta ta fito.

Bathrobe kalan Pink wanda ya kai mata iya cinya ta saka tare da fito wa daga toilet ďin.

Moisturizer BELLE  DE.IOR na companyn Dior ta shafe jikin ta tare da turaren  EAU NOIRE Wanda ta shafa a bayan kunnen ta da wuya.

Waldrop ta nufa tare da buďewa tana neman kayan sakawa, idanuwan ta suka sauka akan wasu casual dress, Long sleeve White Tshirt da Jean's.

Murmushi tayi tare da fito dasu, bayan ta shirya ta saka NIKE sneaker na Dior black colour ta nufi gurin mirror.

Her favorite Poison Perfume of Dior ta dauka tare da fesawa a  saman kayanta.

Pacing cap d'inta black colour ta dauka tare da ficewa daga ďakin, a palo ta samu Mamma , saida ta tufke dogon gashin kanta tukunna ta saka p cap ďin a kai.

Mamma na ganin haka ta mik'e suka fice daga cikin gidan.

G.wagon car dark blue colour dake tsakiyar gidan suka nufa, duk da su biyu kawai suke rayuwa sai guard man ďinsu, amma gidan yana nan kullum tsaf tsaf.

Jannah ta shiga driver seat ita kuma Mamma ta shiga gefen ta ta zauna, bayan watchman ya buďe musu gate suka fice daga gidan zuwa super market dan siyen wasu abubuwa.

Abuja

Sosai Abeer ya damu da ganin Jannah,  duk da yasan ba Jannansa bace , amma yana so ya ganta, kuma zaiyi mata dukkan gata , saboda tana da sunan rayuwar sa.

Ji yakeyi kaman zuciyar sa ce zata dawo garesa, saboda bayan tsowon lokaci, gashi yana jin farin ciki, farin cikin da Jannansa kawai take bashi.

He wonder meyasa yake jin ta a ransa, kodai ita ne, aa ina ba yanda za'ayi ta zama Jannah , saboda da ita ne da tuni suna tare.

B'angaren su Mamma kuwa bayan Jannah ta kwashi casual beautiful dresses, da shoes da turaruka duk her makeup kits and everything na companyn Dior,  kayan sawa ne kawai ba na companyn ba, amma everything da zatayi amfani dashi daga companyn Dior musamman Mamma take sakawa ayi mata.

Cause Mamma is a very rich bussiness woman, she is so popular a duk fadin duniya.

Gida suka nufa, a hanya Jannah taga wani mini desert shop, da sauri tayi parking tare da cewa Mamma, "I need to get something a can , ina so na kaiwa Mr Abeer as a gift".

Murmushi kawai Mamma tayi tare da gyara kai, ita kuwa Jannah cikin gurin ta nufa, mini mini desert na cakes ta haďa da yawa tare da fitowa ta shiga mota suka nufi gida.

Bata k'ara koda awa ďaya ba suka nufi Airport da Mamma, rabuwar su was so emotional,  cause sun shak'u sosai a rayuwa, tsakanin ďa da uwa sai Allah.

Dak'yar suka rabu bayan Mamma tayi mata alk'awari akan zata zo nan da 1 week.

Saida Mamma taga tashin plane ďinsu sannan ta nufi gidan tana jin kaman ba zata sake ganin little girl ďin ta ba.

Bayan wasu mintota jirginsu ya sauka a Nnamdi International Airport Abuja, wayan ta ta d'auka daga cikin jaka tare da danna kirar wata number.

"Hey Taheer ina Airport please ka kawomun mota am really tired", bata jira amsa daga ďayan b'angaren ba ta kashe wayan.

BA ZAKU SO A BARKU A BAYA BA, ADEEMA ONE OF BEST PAID BOOKS.

500 NAIRA ONLY

NOTE : EDITED

THANKS YOU MEEERARH

𝐴𝐷𝐸𝐸𝑀𝐴(𝑟𝑎𝑟𝑒)Where stories live. Discover now