18

101 8 0
                                    

🧡💛💚💙💜❤️
Lamarina
💙💚💛🧡❤️💜

zuwairat ummumaryam



1️⃣8️⃣






Naim na shiryawa gabanshi na faduwa, what's he's thinking is tana garin Nan ma kuwa, or what's really going on a brain dinta, shine he's not regretting anything, if what happened is the last time da zai faru zai zama the best time of his life, kou kadan shi Bai ganin a woman will ever made him happy kaman ita, shi kanshi yayi Dana sanin abinda ya faru because he may never have her again and it's going to kill him. Cikin karfin hali ya fito ya shiga motarshi, da sauri ya sake fita yaje kan gadon su ya duka ya Dora hancinshi inda ta kwanta ya gama shakar Kamshi Sannan ya sake fitowa, he's never washing that bedsheets.
Gidanta ya nufa Yana tunani kala kala. Yana zuwa bakin gate baa hanashi shiga ba tunda already an sanshi, waje ya samu yayi parking before ya lura da motocin alhaji Basu inda ake ajiyesu if he's around, he knows many things about the house saboda yanda yake Saka idanuwa kansu for the short time he stayed here.

Hajiya Safina Bata fitowa falo at all, she will be in her bedroom all day long, masu aikinta sunsan something is really wrong with her Amma kou da an tambayeta she won't answer.  In ba yau da Hajiya niima tazo ba Shima it's because Hajiya Safina have not been picking her calls or returning her messages and she thinks something is wrong with her Hakan yasa tazo da kanta don ganinta, suna falo Hajiya niima na Mata fada saboda yanda ta rame da sauransu, har yau Babu Wanda yasan abinda ya faru tsakanin ta da naim, it's going to the be the secret she will take to her grave.

"Nidai Ina Baki shawaran ki Daina damuwa kan cin amanar Maza don haka suke, ba mutunci garesu ba, so pls don't let him get to you like this, na fada maki ki samu yaro ki more rayuwar ki.... wallahi kika Samu cikakken yaro sai kinji kaman yau kika fara..." Hannu Hajiya Safina ta daga Mata tana cewa
"Pls I beg you... enough of irin wannan shawarwarin.... it's taking me to hell...pls..." Ta fada voice dinta na rawa and the next thing is she bursted into so much tears tana cewa
"Your advice is killing me...I beg you never advice me like that again..." Ta fada tana kuka sosai closing her face with her two palms, she's wearing just doguwar Riga with nothing under it, as she cries so does all her body shake especially her breast dake full kaman baa taba sha ba Hajiya niima was just looking at her
"Wato don inason ki samu yancin kanki shine kike Mani kallon Mai Baki shawarar banza?..." Bata karasa ba Hajiya Safina tace
"Yes...kaini zakiyi ki baro...I beg you never say such things again, motsi da Hajiya niima taji yasa ta juya yayinda it's kuma hajiya Safina Bata ji motsin ba sai kuka take, it was naim dayake sallama bayan sun hada idanuwa da Hajiya niima, voice dinshi is something Hajiya Safina can never forgets in her life, da sauri ta bude idanuwa don ta tabbatar it's real sai gashi Yana shigowa, tamkar ta nutse haka takeji, it's like kasar inda take ya bude ta shiga saboda kunya, shi kam namijin duniya dukawa yayi har kasa like he always does yace
"Mummy...Ina wuni .." ya fada cikin sanyin murya, Hajiya niima ce tayi saurin cewa
"Dan albarka kwana biyu...hope kana lafiya..." He's totally deaf that he didn't even hear what she's saying instead, kallon Hajiya Safina dake faman goge face dinta yayi kawai yake
"Mummy Ina wuni..." Ya sake fada voice dinshi na rawa kaman Wanda yayi laifi,
"Lafiya lau..." Ta amsa da sauri kaman ana rike da bulala kanta, she's so scared of even seeing him, not after what she did to him, dukda he's in total control of her body a wannan ranar tasan she ruined him, it's all her fault. Tana goge face dinta sabon hawaye suna fitowa, sai da ta amsa Sannan ya juya ga Hajiya niima Yana Nan durkushe ya gaidata not looking at her eyes gudun kar tayi mashi signal like she always does, amsawa tayi with a smile  on her face, ahankali ya Mike ya samu waje ya zauna. Wajen tsit kaman ba kowa sai Dan shesshekan Hajiya Safina, ahankali naim ya daga Kai thinking of why she's crying, haka Nan sai kuma ya fara tunanin kilan it's her husband again, shi baiyi tunanin abinda ya faru bane ke sakata kuka, He was just looking at yanda take wiping hawaye sabuwar teas suna zubowa, Hajiya niima was so out of words, she was really trying to hard to stop the tears, ( how many of you know tears of takaici, irin hawaye Nan da zakiyi iya kokarin ki ki tsayar dashi Amma yaki tsayawa, I know how it is don ni Ina da saurin kuka kuma inyi iya kokarina in Daina yaki har sai if da kanshi ya tsaya.) Shi dai naim ya damu sosai Amma ya kasa cewa komai,
"Maimuna!!!!." Hajiya Safina ta kira daya daga cikin Mai aikinta, kallon naim tayi suka hada ido tayi saurin saukesu saboda yanda tsigan jikinta ya mugun tashi, mikewa Hajiya niima tayi tana cewa
"Bari in tafi  tunda zuwa na ma haushi yake Baki .... tunda ke Baki San Mai kaunarki ba...ki zauna bakin cikin tsohon Nan ya kasheki a banza....kar kije ki samu Hutu a inda ya kamata..." Ta fada tana dauka hand bag dinta, Dan guntun tsoki Hajiya Safina taja tana gyara zamanta, she knows in da wannan Matar Bata Bata shawaran banza ba da kou kadan she won't even think about it in the first place, she have been in this situation for long and nothing happened sai da ta sakata a hanyar banza,  kallon naim Hajiya niima tayi tace
"Sweet yaushe zaka zo gidana ne ..kou ni in kawo maka ziyara..." Ta fada mashi tana Dan murmushi, kanshi kasa yayi shuru baice komai ba,  veil dinta ta Dora a kafadarta before ta kama hanyar waje tana tafiya cikin kasaita tana ranwagda kaman yarinya, kana kallon ta kaga Mai budurwar zuciya, kou kadan Hajiya Safina Batayi kokarin rakata kou Yi Mata ban kwana ba, all she did was just stir at her as she walked towards the door. Sai da ta tafi Hajiya ta Kalli naim tace
"Ya karatu..." Ta fada voice dinta na rawa,
"Mummy what's wrong with you..." Ya tambayeta without answering her question,
"Nothing..." Ta amsa mashi, shuru ne ya biyo bays xai bude Baki yayi Magana sai ga Mai aikin da ta kira tazo,
"Me zakaci..." Ta tanbayeshi,
"Mummy na koshi..." Daga idanuwa tayi ta kalleshi alaman don't say that da sauri yace
"Mummy duk abinda aka bani .." ya fada Mata, kallon Mai aikin tayi tace
"Ki hada mashi something good..." Ta fada Mata, Mai aikin komawa tayi shi kuma ya zuba Mata idanuwa Yana kallonta from her face to her chest, he's so in love with her, shi ya Riga ya San he loves her,
"Mummy meke damunki..."  Ya sake asking dinta, shuru tayi Bata amsa mashi ba,
"Pls if this man is giving you headache mummy ki barshi mana...I see no reason why mace kamanki zata dinga wahala kan tsohon Nan ..." Ya fada kaman wani babba or the kind of person that can take care of her if ta bar mijinta, he doesn't know how expensive this woman here is, from the the cream, to her suppliment zuwa her dress suna da tsadan da kou Yana amsar 500k duk wata Basu isheta ba, kallon shi tayi tace
"Am so sorry for...what I...did.. to you......am so ashamed of myself...ka yafeni pls..." Ta fada hawaye na sake cikowa idanuwanta, he was so disappointed by this words, she talks kaman she raped him, idanuwa yayi rolling tare da dafe goshinshi, zaiyi magana ta cigaba dacewa
"It shouldn't happen... it's a mistake on my end..." Bata karasa ba Kai tsaye yace
"I love... you...." Ya fada tamkar ya fidda wani irin stone daga cikin zuciyarshi, Hajiya Safina Bata da fargaban wani zaiji because Nan falon Babu CCTV cameras kaman sauran, idanuwa ta lumshe hawaye na zuba, ahankali ta girgiza kanta tace
"Pls .. don't.. ever say...this .. again... it's totally wrong...and it's my fault..." Ta fada cikin hawaye
"Mummy... it's my heart...I don't know if it's wrong or right...Amma wallahi Ina sonki....and what happened wasn't a mistake on my path....ni banyi Dana sanin abinda ya faru ba ..ba kanmu farau ba and it won't end with us ..nidai pls mummy leave this man ...he doesn't deserve you..." Ya fada hajiya Safina kanta kasa sai hawaye kawai take, she doesn't know how to describe what she's feeling right now,, hannu ta daga mashi alaman ya isa haka Nan, shuru yayi cikin ranshi Yana tunani what to do to make her just leave this man or him leave her for ever, kawai Yana son wannan tsohon ya bar ta.
"Don't ever say this again...." Ta fada mashi,
"Good .. shikennan I won't say it again...Amma kou ba komai kin San how I feel...if you like kina iya rayuwarki like nothing happened it's ok...Amma ki sani zan fada mama I love you..." Ya fada Yana mikewa da sauri ta mike, kou tsayawa baiyi ba ya juya da gudu yaji an kamashi, jikinta na rawa ta rike hannunshi tana cewa
"Haba son.." da sauri ya zare hannunshi yace
"Kawai Mummy kizo let's have a discussion...we really need to talk... it's important...if bakizo ba ..ni kuma wallahi u will tell mum what happened...in short I will tell the whole world what happened..." Ya fada Yana ja baya, lokaci guda ya zama kaman he's blackmailing her, ahankali hajiya Safina dataji legs dinta bai daukanta tayi bending breathing so loud jikinta an rawa, knees dinta ta dafa ta rike mashi Riga zatayi magana naim da lokaci guda ya birkice don he didn't come here with this plan Amma yaga har tana fada mashi she's blah blah blah,
"Nidai Mummy tafiya zanyi...kizo muyi magana...pls...ni dai I don't want to tell anyone anything...Amma I will be forced to tell them tunda ni mutuwa zanyi if na zauna haka Nan...I can't take it at all .." ya fada Yana kaiwa Nan ya bar falon, Yana zuwa the next falo kawai sai ya saki murmushi, he doesn't know he have this kind of heart sai yanzun, abun mamakin is yanda it hurt him to see her so disappointed in him amma ya basar ya barta haka Nan,
"Naim...." Yaji tana kiranshi Amma da sauri ya fita Bai tsaya balle ta bashi tausayi, Da sauri ya shiga mota ya bar gidan sai da yayi Nisa da gidan ya samu ya tsaya gefen hanya ya fara tunanin Anya ya kyauta?, He was feeling bad about what he said don yasan kou da kuwa duniya zata taru kanshi he can never tell One what happened between them,  kou da kuwa sonta zai kashe shi sai da ya mutu a haka but he can't open his mouth ya fadawa one living soul he's in love with her, but thinking of her dumbing him is something he thinks hurts more.

Sisters nace kou dai mu hakura da wannan novel din😓😓😓, Sam wuyan Nan Bai barina typing, maybe is another way of God almighty telling me to stop, ga stories cikin kaina cike Amma Dana dauko waya zanyi typing sai idanuwa su dinga scratching wuya Yana rikewa😭😭😭, I don't really know what to do, Allah yasa mu dace amin

Lamarina Where stories live. Discover now