19

100 4 0
                                    

💚❤️💜💙💛
Lamarina
💚🧡💙💜❤️



Zuwairat ummumaryam




1️⃣9️⃣



Hada Kai yayi da staring ya zauna Nan Yana tunanin if ya kyauta at all,  kanshi ya girgiza ya Kalli gefen hanya, he prays she comes kaman yanda ya fada Mata she should come. Motar shi ya tada ya kama hanyar gida.

A bangaren Hajiya Safina kam kasa zaune tayi ta kasa tsaye, tamkar tana Labor zata haihu haka ta koma, sai zirga zirga kawai take cikin falonta tana tunanin what have she gotten herself into, da sauri ta koma bedroom dinta walking here and there, batasan abunda duniya zai dauketa ba if wannan yaron ya fadawa mum dinshi what happened between them, tasan nata ya kare, lokaci guda ta saki murmushi as she remember yanda yace kizo gida muyi magana, 
"Wato ni yaron cikina zai Maida yarinya..." Ta fada hawaye na gangaro Mata tana gogewa, I just wish zata iya fadawa this generation su auri daidai dasu kar subi kudi, she have all the money but she's in big mess because of incompetent man. She was going here and there sai tayi tunanin abokin kuka ake fadawa mutuwa, she thought ai tunda Hajiya niima is the one that put her in this situation so why not share the whole thing with her, batasan naim is just kidding ba, she thought he's so serious, da sauri ta kira wayar Hajiya niima sai Bata daga ba sai da ta sake kiranta ta dauka tana cewa
"Hala wulakancin Zaki sake min..." Ta fada tana daga wayar
"Pls kina Ina...pls come back..." Hajiya Safina ta fada Mata cikin damuwa,
"Come back to where....ba dai ni ba..." Inji Hajiya niima,
"Pls it's urgent...ki dawo ...we have something very important to talk about..." Ta sake fada Mata, shuru Hajiya niima tayi for a moment as she heard her voice in so much pain, ajiyan zuciya ta saki tace
"Menene wai... nazo har gidanki muyi magana Baki bani hadin Kai ba...sai yanzun Zaki dameni da in dawo ..? If you have anything to discuss with me kizo gida .. before wani wajen zani...Amma sai in koma gida in jiraki..." Ta fada mata.
"Tou gani Nan zuwa .." ta fada tana kashe wayarta, it's around 4 na yamma so she quickly changed into something better, face dinta ta goge da wiper kawai and she's good to go, inda keys suke taje ta dauki daya Bata ma San na wane mota ta dauka ba sai da ta fito ta latsa shi motar tayi Kara ta nufi wajen motar, it seem there's more security a gidan doj taga sabuwar face, she have not been going out so batasan an karo security ba, bakin gate ta nufa kawai sai mutumin ya nufota, tsayawa tayi waiting for him to come, Yana zuwa ya gaidata before saying
"Hajiya Ina zuwa haka ne ke kadai?..." Ya tambayeta like he's in charge of her completely, shuru tayi kaman bazata amsa mashi ba sai ta hadiue saliva tace
"And who are you?.." ta tanbayeshi
"Alhaji ya wakiltani....in lura da shiga da fitarki .. " dariyar takaici ta saki tace
"Tou monitor gidan kawata zanje .." ta fada mashi,
"Gaskiya hajiya...kiyi hakuri ki koma ciki ... alhaji yace kar ki fita sai dai if it's emergency..." Ya fada Mata sounding so serious,
"Yes it's emergency... yanzun ta bar Nan and she's in trouble she needs my assistance..." Ta fada mashi, shuru yayi for a moment before yace
"Tou Hajiya...Amma Dan Allah ki dawo da wuri....Kinga yanzun wannan fitsr bazan bari alhaji ya sani ba ..Amma ki dawo da wuri .." banza tayi dashi tayi whining Glass dinta sama ta wuce tana cewa.
"Wato Kai Dan iska...shine har da maigadin fita da shigena.   Tunda kasan abunda kake aikawa ba daidai bane dole ka tsargu ai, matsiyaci kawai .." ta fada driving out Dan murmushi ta saki tana girgiza kanta, ba komai ya Bata dariya ba sai yanda mutum ke ganin zai iyawa Allah wayau, wato he thinks his securities will stop anything from happening, yasan what he's doing is bad shi yasa yake kokarin Hana aukuwa a gidan shi, she thinks maybe his other wives are even  doing more, now he thank God almighty da Bai bari ta Tara Yara da yawa da wannan mutumin banza ba, she regret having a blood connection dashi don shi Allah ba azzalumin bawashi bane, she knows it's his evils ways that stained her pure life, tana tuki tana tunani kala kala, haka ta isa gidan Hajiya niima, tana parking bayan ta shiga ciki ta fito kaman ana koranta or ana pursuing dinta, haka ta shiga ciki Hajiya niima ta tareta
"Let's go to your bedroom..." Hajiya Safina ta fada tana kama hannunta, ciki suka shiga Hajiya niima tana tunanin what's happening da take behaving haka, suka shiga bedroom  Hajiya Safina ta Maida kofar ta rufe Sanna ta fara yarfa hannuwa tana cewa
"Hajiya nashiga uku....nawa ya kare .." ta fada tana fara kuka,
"Pls cut this and tell me what's happening..." Ta fada Mata atakaice,
"I... slept...with....naim..." Ta fada in confession tune, Hajiya niima kallonta tayi cikinta ta dade vata yi farin ciki irin wannan ba, it's like a Baka Wani irin makeken award haka taji, she finally get her to do it and it makes her so much happy, Yanzun nothing like behaving ustaziya or ta dinga mata kallon mutuniyar banza, Wani irin ayrrrr ta saki da ya firgita hajiya safina that's already scared of life itself,
"Wayyo dadi kasheni....ashe kawata ta faso gari take wani kame kame...pls tell me how was it..." Hajiya niima ta fada coming so closing to her looking so happy and excited, shuru hajiya safina tayi tana kallonta,
"Pls tell me...how was he ...is he sweet...did he do you well..." Ta sake asking dinta sounding so anxious,
"Dan Allah ki bari...Ina cikin damuwa sosai..." Inji hajiya safina,
"Kou ma meye .. just tell me ...how was it....Dan Allah ki fada min..." Ta sake fada kama wata karamar yarinya, hajiya safina ajiyan zuciya ta saki before tace
"It's like nothing if ever had...it was something I never knew existed..." Ta fada mata, da sauri excited hajiya niima ta mike ta fara rawa tana kada kugu tana cewa
"I have been telling you you're missing Amma kin tsaya sanyi....now welcome onboard... you can tell me meye damuwar..." Inji hajiya niima,
"Hajiya yaron Nan....is up to something..." Ta fada voice dinta na rawa sosai
"Something kaman me kenan?..."
"Wai hajiya he Said... he's going to tell everyone what we had if ..har na daina zuwa....can you believe this..." Ta fada cike da takaici da bakin ciki,,
"He's just joking...yaji dadi ne Kuma Bai son ki barshi...wai wait a minute...Zaki bar shi Yanzun?..." Ta tambayeta
"Ai ya zama dole ..I can't continue this.... it's a mistake that I never wish for it to happen...Kuma I can't repeat same act..." Hajiya safina ta fada mata sounding so serious,
"And kaman ni wannan yaron zaiyiwa wayau...wai inzo gidan shi muyi magana...can you believe that..." Ta fada mata,
"Nidai at least kije kuyi magana...." Hajiya niima ta fada mata while cikin ranta she have decided something big, she will make sure she never stops this thing she calls mistake,
"Ai kin fara kenan....sai kin fini dulmiyewa..." Ta fada cikin ranta
"Nidai I don't want to go there at all..ban iyawa..."
"Wai tsoron shi kikeji ne?..."
"Hmmm bazaki Gane ba..." Ta fada mata,
"Yayi maki da zafi kenan...yaro Mai aikin manya..." Hajiya niima ta fada laughing out loud,
"Nidai Yanzun ki fada min abunyi and stop laughing pls.."
"Yanzun abinda zaayi shine I will meet him ..zanyi mashi magana ..in ma dadin harkar yaji Bai iya dainawa sai a samo mashi wata tunda ga matan Nan da yawa suna Neman Yara matasa da zasuyi masu aiki....." Kuka hajiya safina ta farayi tana cewa
"Yanzun shikennan...ni Saka yaron Nan hallaka kenan....na shiga uku an bani Amana naci ..am such a big disgrace to humanity..." Ta fadawa kanta tana hawaye,
"Abeg don't say that...yaran Yanzun ba sai dai ki kallesu ba?...or did you force him??? Am sure he have eyes on you more than you have on him...Baki ganin irin kallon da yake maki....I see your love a idanuwanshi...so don't ever blame yourself kinji kou .." inji hajiya niima
"Am so scared... wallahi in har asirina ya tonu mutuwa zanyi " ta fada cikin kuka,
"Pls relax...Babu abinda zai faru... Yanzun ma bari inje wajenshi.. am sure he will be at home waiting for you to come..." Hajiya niima ta fada tana mikews,
"Nagode sosai...bari in koma gida ..naga alhaji ya Saka sabbin securities wai kar in fita .." itama ta fada tana mikews,
"Rabu dashi dayake yasan Bai shuka alkhairi ba...shi yasa har da extra security kou ..hmmm mazan Nan Allah ya shiryesu kawai..." Inji hajiya niima, sai da ta raka hajiya safina ta shiga  motarta before itama ta dawo ta sake kayanta ta bar gidan zuwa gidan da naim yake tana kan hanya tana tunanin irin husumar that she's going to cause, she's really ready to cause havoc nor matter what, she remembered yanda hajiya safina tayi behaving when she told her that she's having a sugar boy, now it's her turn.
Naim kam yana gidanshi thinking of abubuwan kala kala, shi dai he feels like apologizing to her for what he said sai Kuma yaga ai shi he doesn't want her to leave him, he doesn't want it to her a one night stand, hakan ne yasa kawai ya dake. Yan uzurinshi yayi cikin gidan before coming back to seat a falo yana kallon film da  duk hankaliin shi Bai wajen, horn dayaji a bakin gate dinshi yasa yayi saurin mikewa, his heart was skipping so hard kaman zai fita, da gudu ya fita ya leka sai yaga it's not her car it's her friends, sake lekawa yayi ya kalli cikin MOTA da kyau sai ya gan she's the only one Dan guntun tsoki yaja before ya dawo ya Bude gate din wondering what she's doing here, shi dai he doesn't want anything to do with her instead he wants to have hajiya safina, itace burinshi, itace muradinshi, itace he can marry if he have the chance, he doesn't know how it ended up like this but he's totally in love with, hajiya niima na shigar da motarta ya mayar da gate ya rufe yazo ya Bude mata kofsr MOTA, hannu tasa ta Dan shafi chest dinshi tana cewa
"Handsome boy, ...yaro Mai aikin manya..." Ta fada tana  tabashi as she comes out of the car, ahankli ya sha baya alaman Bai son ta tabashi, ciki ta shiga yabi bayanta  still thinking of what she's doing here, one side of his heart told him kilan hajiya safina ta fada mashi how he handled her and she's here for her own share
"Am not a national cake .." ya fada cikin ranshi,
"Nazo inyi Maka aduar Allah ya raya mana Kai yayi Maka albarka for making my friend human again..." Ta fada mashi bayan ta zauna a falonshi Shima zama yayi opposite to her yana kallonta jin abinda tace yasa ya sauke gaze dinshi saboda kunya, he wondered yanda akayi suke iya sharing such secret don shi he can't share this with anyone at all not even his besty, gani yake it's going to be sirrin da zai shiga kabari dashi,
"Allah ya biyaka ya taimaki kawata...sai dai da akwai matsala....why kace mata zaka Tona mata asiri...Hakan yasa she's planning to leave you for good..." Ta fada mashi, da sauri naim ya durkusa kasa gabanta yana cewa
"Pls ki bata hakuri...am in love with her ...ban iya rayuwar ba daita ba...ban taba Jin abinda nakeji ha sai a kanta..." Ya fada begging her,
"Pls relax...I will make sure baku rabu ba ..ai in Babu kyau rayuwar bazai mata dadi ba kawai bazata iya kwantar da hankaliin ta shi dadi bane.... Yanzun did you really want her for ever..." Ta tambayeshi, da sauri ya daga mata Kai,
"Then you will have to do exactly abinda zan fada Maka....matso kaji..."ta fada mashi da sauri ya Mike ya dawo ta zauna kusa daita, hannuntasa bayan wuyanshi before ta Kai Baki saitin kunneshi ta fara cewa
"You know even the wall have ears dole in rada Maka a kunne..." Ta fada before ya fara mummuring a kunneshi kou ni kaina ban Jin abinda take fada mashi Amma face dinshi look disgusting alaman he's not happy with her advice,
"Wallahi kana mata haka ka gama daita Babu inda zata je duniyan ba da Kai ba ...she will be with you by fire by force..." Ta fada mashi, kallon ta yayi yace
"I thought she's your friend..." Ya tambayeta Kai tsaye
"Yes shi yasa nake son ka  kasance daita don ta samu farin cikin that she deserves..."
"Amma ni gaskiya ba zan iya ba....ai wannan cin Amana ne...how will she feels...it will make her see me as a Bad and greedy person...ni dai ban iyawa..." Ya fada yana harde hannuwa a chest dinshi,
"Tou ai shikennan...get ready to loose her for ever..." Ta fada tana mikews,
"And don't tell her I said such...nidai inason tarayyarku....inason Kar ta gujeka ne....Kuma in ba haka kayi mata ba Babu abinda zai sa ta dinga bibiyarka...Amma the choice is yours..." Ta fada mashi tana kokarin tafiya, da sauri ya rike mata hannu yace
"Pls nidai ban son ta barni...." Ya fada cikin damuwa alaman he's so scared of her leaving him,
"Ai gashi na fada Maka abunyi ka nunamin baka iyawa?..." Da sauri yace.
"Zanyi...Amma how will I know she's coming... it's not as if she comes here everyday..."ya fada mata,
"I can make her come....if you agree to what I told you..." Shuru yayi for a while before yace
"Ok I will..." Ya fada mata,
"Good boy..." Ta fada,  before sitting bag dinta ta Bude ta dauko wayarta don kiran hajiya safina.


Alhamdullilah

Lamarina Where stories live. Discover now