20

124 2 0
                                    

🧡💛💚💜💙🤍
Lamarina
💚💛🧡❤️🤎💙💜





Zuwairat ummumaryam




2️⃣0️⃣






Tana fiddo wayarta ta sake kallon naim that's looking Wani irin, gashi Nan kaman kazar da aka tsoma cikin ruwa, he's thinking of what if someone else sees what he's about doing, tamkar yace he's not doing it Amma having her on his phone naked will make her do anything he wants, she can never leave him at all saboda tsoron Kar ya turawa duniya, he doesn't like this at all but did he really have choice?, He don't want to loose her at all, shi dai ba sai what's happening in his Brain ba Amma gani yake if ta barshi zai iya mutuwa for real,, he's so much in love with her,
"Hope you won't disappoint me..." Yaji hajiya niima ta tambayeshi,
"Pls what's your gain in this..." Was tambayar dayayi mata
"My gain is her happiness...I just want her to forget that old man and stick to you alone...shine rabata...is that bad?..." Ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai yace
"Aa... it's not...I won't disappoint you...Amma Kuma will you be around?..." Ya sake asking dinta don if har she will be around he's not going to do it at all, 
"Nope...am not..." Ta amsa mashi
"Tou did you think she's going to come?...ni gani nake she won't come..." Ya  sake fada mata
"Let's see..." Ta fada tana dailing number hajiya safina.

Hajiya kam data baro gidan hajiya niima bata wuce gidan ta ba instead ta shiga cikin gari driving ahankali, duk Wanda yaga yanda take tuki yasan she doesn't have a destination because she's driving so slow, she's thinking of abubuwan da yawa, one thing is if asirinta ya tonu bata San yanda zatayi ba, ga uwar naim, ga yarta, as for alhaji he can go to hell, right now she's thanking God almighty for making have only one child with that evil man and tasan  with the kind of life her husband is living her daughter is not going to be safe at all, tana cikin tuki wayarta ya fara ringing, it was hajiya niima, da sauri ta dauka tana cewa
Hajiyata how far did you meet him?.." ta fada tana samun wajen tayi parking don wannan ba wayar da zatayi bane tana tuki, she just pray her husband doesn't set anything in the car to record her, the thought of that yasa ta fita daga cikin motar lokaci guda, a chan bangaren wayar hajiya niima is on loudspeaker so naim can hear her clearly
"Hajiyata da akwai  matsala fa...nazo na taddashi kwance cikin amai...he wants to kill himself because of you hajiya...I think you should come kuyi magana...he said he wants to speak talk to you...pls kizo..." Ta fada mata, hajiya tashin n hankali ta shiga voice dinta na rawa tace
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun....kaicona....na shiga uku...wane irin jarabawa ne wannan..." Ta fada tana fara kuka saboda tashin hankali,
"Yanzun dai ki Taho na gyara wajen...alhaji ya kirani...zan tafi pls come if Dr kike ganin yana bukatar ki kira mashi..." Ta fada mata,
"Ok...am coming now..." Ta fada tare da kashe wayarta ta juya motar tana tuki tana hawaye.

"You don't have to lie this much .. she's even crying fa..." Inji naim, tsoki hajiya niima taja ta mike tare dacewa
"Yanzun the boy is in your court...play it well...damane ne baka...do it well...now go and lay down in your bed ka rufe kanka da blanket ka jirata, don't lock your gate let her come in herself, nasan zatayi horn sai kayi fixing your camera...am I clear???." Ta fada cikin command, shuru yayi Bai amsa ba still thinking of what she will gain from this, abun haushin ma take bashi don ba wai she's going to see any of the video ba, ciki ya shiga ya bar nan gaban gadonshi ya zauna thinking if this is a mistake or right thing to do, yasan if ya samu hadin kanta he will have the video where both of them are naked and making out He will be in big trouble for this too, tagumi yayi bakin gado thinking of abubuwa da dama cikin ranshi itama hajiya safina ta Taho driving so fast praying nothing happened to him bata San it's a setup ba, tana zuwa bakin gate din tayi horn Hoping zata ganshi yazo ya Bude mata gate Amma shuru, cikin tashin hankali ta fito ta Bude gate din ta shigo da motarta, while she was busy ta shigo naim was already ready for her, ya cire kayan jikinshi ya rage daga shi sai Short yayi setting wayarshi a video ya boyeta Inda zai dinga daukan duk abinda ke faruwa bedroom din sai ya koma ya kwanta, har zufa ya hada saboda yanda yayi aikin sharp Sharp, yana kwanciya ya rufe kanshi da blanket just as planned,  hajiya safina na zuwa falonshi taga ba kowa and she went straight into his bedroom, she really fall for the trap as hurriedly came to the bed Bakin gadon taje ta zaune with tears of sadness in her eyes ta kalli naim Dake kwance looking really sick tace
"Sorry...am so sorry for putting you through this... it's all my fault...ban kama girmana ba....ban kama kaina ba shi yasa
.." bata karasa ba ya kama hannunta yace
"Pls aa.... it's not your fault but my destiny...Allah ne kadai ya jarabceni da sonki mummy...I can't live without you...ban taba soyayya ba....I don't know what is love...but I love you...pls give don't leave me..." Ya fada sounding so real, he's really saying that from his heart,
"It's all wrong and it's my fault..." Ta sake fada mashi
"No mummy..." Ya fada kaman yana Jin bacci,
"Mummy pls one more time... just one more time with you is all I want...pls .." ya fada mata,
"It should never happen again...Wanda ya faru da farko ma it's a mistake..." Ta fada mashi cikin rarrashi, ahankali ya Mike zaune yace
"No mummy it's not a mistake... wannan mutumin doesn't deserve you... just keep me as your toy mummy you need me as your toy and you will be so safe with me mummy..." Ya fada yana matsawa kusa daita,
"You shouldn't be my toy...Kai Dana ne...am sorry I ruined your life
.." ta fada cikin whisper, Kai ya dora shoulder dinta yana jin kamshin jikinta yace
"You made my Life perfect...ban San meye rayuwa ba...I don't really have any dreams Amma you made my life so worth living mummy..." Ya fada yana Dora hannu kan chest dinta, hajiya safina ji tayi yarrrr from her head zuwa  toes dinta, hannunshi is something else, batasan ba kou don bata koshi da namiji bane but when he touches her she feels so alive, komai na jikinta motsawa kawai yake, ahankali naim ya Kai Baki bisa wuyanta yayi mata kiss and she moarn at once without hesitation tare da biting lips dinta, ahankali ta Dan janye alaman ya daina Amma she couldn't open her mouth to say stop, tana matsawa ya Kara shige mata jiki yana cewa
"Mommy pls .. relax...inason ki San am not a mistake...take me in zaka farin cikin ki pls .. nobody will ever know... nobody..." Ya fada yana Kara kissing dinta tare da matse hmmmm am now a good person 😞, naim really got hajiya safina and bata San when she was kissing and romancing him back ba while his phone privately record both of them zindir suna harka, she was so loud tana fada mashi yayi more and more yayinda shi Kuma yake bata all he have got, kou blanket basu shiga ba so everything was recorded full, kiss kam baa cewa komai and today she was shouting I want to be with you for ever,
"You're so sweet and am going to be with you nor matter what..." Take ta fada mashi and she really wants it, it takes so much time for it to get over and they cuddle, he keeps kissing her  while she sits in his front, idanuwa ta daga ta kalleshi tace
"Am no more regretting this... Ba kaina farau ba....Kuma ba zai kare kaina ba..." Ta fada thinking she really needs this boy and she's not going to keep complaining, bathroom ta shiga shi Kuma yayi saurin daukan wayar ya ajiya bayan yayi saving video din, he's so happy she's giving him a chance. Fitowa tayi  daure da towel dinshi, da sauri he grabbed her again and start it all over again, da gaske new blood can never be compared to old men, she have to begged him to stop saboda she can't handle him for the second time,
"Yanzun nasan ban Kara ganinki..." Ya fada as he watches her dress up,
"Why...zaka ganni....saidai da akwai more security a gidan...so I may not be coming frequently...Amma now I am not leaving you..." Ta fada mashi, kiss yaje yayi mata looking so happy,
"Bikin sister ta is in two weeks...hope Zaki je kou...." Ya tambayeta
"Inason in je ai...sai dai kunyar haduwa da mum dinka is what am worried about..." Ta fada tana gyara gashin ta,
"Pls don't worry about that...bazata taba sani ba... alright?..." Ya fada kaman Wani babba
"Alright..." Ta amsa mashi,
"So Yanzun dai we won't meet sai ranar bikin zan turo Maka 1m kayi hidiman bikin..." Ta fada mashi,
"Mummy stop giving me money pls..." Dariya tayi tace
"You need it... you make a lonely woman like me happy... you deserve to be happy too...kayi duk hidiman da zakayi...Amma spend wisely Kar kawa ta gano Ina lalata mata yaro..." Ta fada mata with little bit of sadness cikin tune dinta,
"Mummy nidai aa...pls mu sake haduwa before bikin mana...pls .." ya fada, kallon shi tayi tana mamakin irin jarabanshi
" I will see...." Ta fada mashi, he escort her har bakin motarta, Bude mata yayi ta shiga  sannan ya Bude mata gate tare dayi mata blowing kiss. And she smiles and drove off.
Yana rufe gate dinshi yayi before ya koma ciki da gudu ya dauko wayarshi, kunna video yayi yana kallon yana
"Woaw.... nobody on earth should see this .." yake fada as he watches the video, at that moment he feels he should delete it Amma wata zuciyar ta hanashi, yana kallon yanda take a samanshi and yanda yake a samanta and it's so much like watching porn. This is going to he the best thing he will ever watch. Kawai at the moment he added security to his phone, security that he thinks no one will ever be able to open.

Hajiya safina na shiga gida wannan same security din da aka kawo sabo came to her car, tana fitowa ya fara cewa
"Hajiya you will get us in trouble...if alhaji ya San kina fita dukkanmu zamu rasa aikinmu...." Ya fada mata cikin damuwa alaman Bai son ta rasa aikinshi and he have lot of respect for her,
"Ta Yaya zai Gane if Baku fada mashi ba .." ta fada sounding so calm
"Ai hajiya he have trackers on all the cars....he can know your whereabouts...." Wannan abun ya mugun bata mamaki, she never knew he will track her cars and movement this much,
"Ba damuwa nagode..." Kawai ta fada before going inside. Today she didn't let guilty conscience disturbs her instead she went straight to her bedroom pray and lay in her bed without thinking twice bacci ta dauketa.Tana cikin bacci taji wayarta na ringing, kaman a mafarki taji karar wayar, ahankali ta dauki wayar ta duba sai taga sunan mijinta, Wani irin tsoki taja ta mayar da wayar ta cigaba da baccinta, he keeps calling and she decided to pick after the fifth call,
"Wai meye haka ne . " Ta fada sounding so angry,
"Ke kina hauka?...have you gone insane or something?...ni zan dinga kira ki dauka?.." alhaji ya fada from the other side so angry, tsoki taja tare da rolling idanuwa tace
"Ashe it hurts a dinga kiran mutum Bai dagawa....now you know how I feel..." Ta fada mashi Kai tsaye
"So shi yasa tunda na baro kasar Baki iya kirana?...this is unlike you..." Ya fada mata
"Why should I call you tunda nasan you will be busy with your little girls...ai gwanda you call me so that I won't interrupt..." Ta fada mashi atakaice
"Am sorry...na daina....kou Yanzun Babu kowa wajena..." Yayi mata karya, dariya ta saki tace
"It's non of my business...nidai ka sakamin kudi... remember how you use to say abokan zamana only want money?...nima Yanzun I want money... it's the only thing that makes me happy...so pls ka turomin kudi... kawata zata aurar da yarta ..inason Bada gudumuwata..." Ta fada mashi, haushi da takaici yasa ya kashe wayarshi without saying anything. Tsoki taja ta koma ta kwantar without even thinking of anything.

A bangaren naim Kuma yana kwance waje karfe 9 yaji wayarshi na ringing, yana daukan wayar yaga it's number da Bai sani ba, dauka yayi tare da sallama. Daga chan bangaren aka amsa sallama before akace.
"It's me hajiya niima..." Daman tunda ta amsa sallama ya Gane it's her,
"How far darling kayi abun Nan?..." Ta tambayeshi, shuru yayi for a while before saying
"Eh...nayi ..but It won't mean anything now since everything is so ok Yanzun tsakanin mu..." Ya amsa mata
"Bangane everything is ok a tsakanin ku ba..." 
"Eh tace she's never leaving me again..."
"Well that's not why I called you...I called because I want to make a proposal...." Ta fada mashi, shuru yayi yana sauraronta, and she added
"Ina son ka turomin wannan video zan baka 10m without delaying..." Ta fada mashi Kai tsaye.

Alhamdullilah

Lamarina Where stories live. Discover now