Chapter 4

28 2 2
                                    

Uhm mama antashi lfy
Lfy lau samerah yakike
Lfy lau mama
Yau bazaki aiki ba
Aa mama boss dinmu yahutar dani basainazo ba
Inalilahi waina ilaihi rajiun injin ba korarki akayiba
Aa mama zo kiji shiyasa nakeraki muyi magana
Tohm
Muka koma dakina nayimata bayani tas
Masha Allah naji dadi sosai
Yaushe zai turo mutanensa
Banda gobe Allah kaimu lokaci
Amen..........

Wahid's POV
  Waye Abdulwahid
Abdul wahid matashi ne fari dogo ga kasumba ga kyau ya subhanalah yataba aure matarsa ta rasu tabarshi da yarinya yar kimanin shekara (15) goma sha biyar .......
Shi babban ma'aikaci neh a birnin taraya kuma shi dan siyasa neh yanada company guda shida a nigera yana da babban asibitin kula da yara da manya a america 🇺🇸
Dattijo neh mai shekaru 38 ama baka taba sani sabida yanayin jikinsa........
Yana mugun son yarsa shiyasa bai fito da ita duniya kowa yasanta ba.......
Abdulwahid doctor ne na lahiya kuma yana kasuwanci (business)
Dan siyasa neh yana neman takarar gomna na jihar abuja .........

Mukoma kan labarin mu
Dady
Naam my princess
Dady menake ji
Meh 😒
Aure zakayi?
Eh zan kawo miki new mummy tadinga kulaki
Ni gaskiya Dady bansonta haba meh haka kilama dun dukiyarka zatashigo
Hmmm aa bahaka takeba
Shikenan zaka gani ai
Tayi tafiyanta tabarshi anan yana mamakin halin ta

Boss
Naam jamal meyafaru
Bbkomai boss matan sunkamala shirya komai
That's good asaka a mota a ajiye gobe zamu gidansu .......

Washe gari
      Duk jikina a mace yake ni bansan shi ba
Bansan danginsa ba yazanyi da rayuwata

Aunty Aunty ta bugo kofa ba salama
Su brother in law sunxo
Meyafaru toh
Hmmm sunzo anbasu daman aure
Uhm yayi jeki

Bansan meke faruwa ba ina daki
Chan sai ga mama

Samerah anbayar kuma sunbiya sadaki 1.5million
Meh😳😳😳
Ehhh kuma banan aka tsayaba sun bada lehe da kuma kayan shiga gida waton (I see I love ) inji ku
Ansa rana wani sati mai zuwa

Mama komai nata sauri anya
Anya meh kar inji bakinki
Tafita

Ohhh ya rabb I hope it will be good for me
Hmmm yan uwa sai murna ake anata bude bude

Haka muka share kwana hudu ana min gyaran jiki ga shirin buki
Yakerani awaya wai bayason azo jere komai akwai akwatina kawai zaa kawo gidansa

Hmmmm ikon Allah abun masu kudi inji kanwar mama
Hmm Mudai gyarata kam tsap

Samerah's POV
    Samerah yusuf  diyar wani attajiri ne a kaduna mahaifinta yarasu yabar dukiya ama kanen babanta sunkwache suka barsu da gida daya kacal
Yarinya ce very hard working

Auren kwangila ✔️Where stories live. Discover now