Chapter 17

26 3 0
                                    

Nikam nashiga uku inda nasan haka yarsa take daban shiga mata ba
Gashi ko kulani bayayi kaicho 🤦🏽‍♀️nayi nadama wlh
Jin motsi nayi kaman wani zai shigo
Ina dago kai naga safiya rike da kofi
Ke lafiyanki kuwa babu knocking babu komai kishigo mana daki
Hmmmm
Hannu ta daga ta zubo min abinda ke cikin cup dinta
Yana kwanche yana barci yaji ihuna
Munafukar yarinya daidai nonuwa na ta zubamin hot coffee

Subhanalah !!!!
Ya farka da karfi
Meyafaru
Ganin kawai yake ina kokarin cire riga ya iso dab da inda nake itakuma ya gudu
Shi gudunta yagani kawai
Meyasameki
Ayra! 😭😭😭😭😭😭😭wayyo Allah kirjina
Ya cire min riga da rigan nono wayyo Allah sai sululin zafi nakeji kaman zan mutu
Kallona kawai yake gashi kina ganin alamun kuna a ko ina na nonuwa na
Sorry barinzo
Yafita yadauko first aid
Ya shafa min wani burn ointment 🧴 a sama za zafi
Anhhh
Shhhhhhh 🤫 dena kuka kinji zai dena
Am sorry I left u all alone har hakan yafaru kiyi hakuri kinji
Kuka kawai nake bayanda na iya

__________________________________________________________________________________________________________________

Washe gari
  Your Excellency good morning sir
Morning
Where is Ayra
Emmmm tana upstairs
Call her now
Okay boss

Ayra's POV
Small madam
What
His excellency na nemanki downstairs
What nabude kofa dakarfi ina kallonsa Yusuf dagaske kakeyi
Eh gashi chan yana jiranki
Duk na tsorace
Ayra kinyi laifi ne?
Ni aa
Ke aa meh 🫤
Banyi komai ba
Yan mata karkimin karya u know I can't help u in front of him if not u know the consequences right ?
Babe Allah
Aa karkiyi karya
Jiya nazuba mata coffee a kirji
What 😳😳😳😳Ayra are u mad why are u so heartless meyasameki, gsky I am ashamed to call u mine
Yajuya ya fita
Ai kuwa hankalina yakara tashi
Yusuf please please hear me out ko kafin inkai gareshi har yakoma gun abba
Hmmmm

________________________________________________________________________

D...........da.......dad........
Jikawai nayi saukan mari Ai saida nadena rubutu na tsaya kallon ikon Allah ashe zai iya dukanta
Wai
Mugun mari yadinga kaimata harda jini yafito daga gefen bakinta
Dady 😭😭😭😭😭😭am sorry 😢 ga zafin mari ga ciwon ganin yusuf na fushi dani
Nashiga uku

Ashe bakida hankali  ruwan zafi kika zubama yar uwarki ajiki
What has she done to u dakika tsaneta haka
Eh ????
Dady
Karki kara kirana
Zaikai min duka yusuf ya tareshi
Boss please kayafeta kaga she is just a child who don't have a mind of her own
That's what u people keep on saying but she has crossed the line today
I know boss kayi hakuri, she is bleeding please
Ya koma daki

________________________________________________________________________________________________________

Muje inkaiki daki
Aa let's go to ur place
No
Please
No
Ayra kitashi before someone see's us
No bazanyiba
Huh let me help u with ur wounds yadauko first aid ya sha fa min spirit da Gb yasaka bandage 🩹 kije ki kwanta yatashi ya fita 
Yusuf please am sorry 😞
Apologize to her first young lady
Zanyi ama kayi hakuri
No way u have crossed the limit Ayra

__________________________
Governor's POV and his wife
Samerah
Naam
tashi kisha pain relief 😮‍💨 kinji
Aa naji sauki bari nasaka bra dina
No so kike kikara jin ciwo ko meh
Aa toh kabani singlet dinka ko nawu nasaka
Naji zanbaki ama no bra
Tohm ............

Auren kwangila ✔️Where stories live. Discover now